Jibwis Ngurore

Jibwis Ngurore Official page of Jama'atu Izalatil Bid'a wa iqamatis Sunnah Ngurore Community

'YAN TATSINE A MAHANGAR MUSULUNCI Muna gayyatar daukacin al'ummar musulmi na Ngurore da kewaye zuwa gagarumar lakca da z...
24/10/2025

'YAN TATSINE A MAHANGAR MUSULUNCI

Muna gayyatar daukacin al'ummar musulmi na Ngurore da kewaye zuwa gagarumar lakca da za ta gudanar yau juma'a domin tattauna menene mahangar musulunci gameda yan Tatsine ko yan Ƙala ƙato?

Mai Gabatarwa: Sheikh Imam Muhammad Abubakar Hafizahullah
(Chief Imam Ngurore)

Wurin taro: Masallacin na biyu bakin kasuwa Ngurore, Adamawa State

Lokaci: 6:30 Na Yamma (Bayan Sallar Magrib)

Ku zo mu amfana tare da wannan muhimmiyar muhaddara wacce za ta haskaka mana fahimtar Musulunci kan batun ‘Yan Tatsine’ da hatsarin aƙidar su ga al’umma.

Sign....
Usman Khalid Umar
Jibwis Social Media Ngurore Adamawa State.

21/10/2025

Kowane lokaci ta riƙa addu’ar Allah ya sa ka cikin masu fitar da Zakka ba masu karɓa Zakka a.

19/10/2025
GAGARUMIN LECTURE A NGURORE        Ana gayyatan al'ummar musulmi zuwa halartar gagarumin Lecture da za'a gabatar yau Alh...
16/10/2025

GAGARUMIN LECTURE A NGURORE

Ana gayyatan al'ummar musulmi zuwa halartar gagarumin Lecture da za'a gabatar yau Alhamis.

Mai taken : ZINA BASHI NE

Mai Gabatarwa : Sheikh Ishaq Abdullahi Ngurore Hafizahullah

Wuri: Masallacin Banenne Wuro-yanka Ngurore Adamawa state

Locaki: 06:20pm

Allah ya bamu ikon aiki da abin muka saurara.

✍️✍️ El Mubarak adamu

11/10/2025

Ƙa'idodin fitar da Zakka

Address

Masallaci Na Biyu Bakin Kasuwa Ngurore
Yola
ZIP

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Ngurore posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Jibwis Ngurore:

Shortcuts

Share

Category