Bright Stone College

Bright Stone College Education, enlightenment and others

24/04/2025
22/11/2023

ANFANI DA MUHIMMANCIN
KARATUN AL-QUR'AN

KAKA DA JIKA

Wani Dattijo ya kasance yana yawaita karatun Ƙur'ani.

Jikansa sai ya ce, menene amfanin yawan karatun da kake yi amma baka haddacewa?

Kakan sai ya ɗauki kwando ya ba shi, ya ce jeka ka ciko mini shi da ruwa.

Ya ce, har abada ba zai cika ba, don ruwa ba zai zauna a cikin kwando ba.

Kakan ya ce, jeka dai ka gwada. Ya yi na farko, y ce babu fa'ida, domin ba zai cika ba.

Kakan ya ce, ka ƙara yi kamar sau 5 mu gani ko za a dace. Bayan y sake gwadawa Jikan ya ce, ba zai yiwu ba fa.

Kakan ya ce, kalli kwandon da kyau ka gani, me ya faru da shi?

Bayan dogon nazari ya ce, da akwai dauɗa da ƙura da yawa a jikinsa amma yanzu ya fita fes!

Ya ce, wannan shi ne abin da Ƙur'ani yake yiwa zuciyarmu. Duniya cike take da ƙura da dauɗa da kuma ƙazanta. Karanta Ƙur'ani shi ne yake wanke Zuciya ko da kuwa baka haddace ba.

Kar ka yadda ka ɗauki rashin hadda a matsayin uzurin da zai hanaka karatun Ƙur'ani, wannan shi ne abin da Sheɗan yake so don ya halakar da kai.

*SOME OPPORTUNITIES COME ONCE IN A LIFETIME & WONT REPEAT ITSELF. 807,500 NAIRA PROFIT🔥🔥🔥😎😎💰💰🤪🤪*  *Be smart & take advan...
15/07/2023

*SOME OPPORTUNITIES COME ONCE IN A LIFETIME & WONT REPEAT ITSELF. 807,500 NAIRA PROFIT🔥🔥🔥😎😎💰💰🤪🤪*

*Be smart & take advantage of CATLY before Phase 1 ends just as some took advantage of BITCOIN in 2009*

*Catly is a new coin project platform that gives u an opportunity to earn 3% daily from buying their coin on pre-sale*

*LINK*

https://www.catly.io/mobile/ #/pages/cat?rid=123456

✅ *Daily Profit 3% for 15days*

✅ *Minimum withdrawal 1USDT/250$CARTLY*

✅ *Capital & Profit are returned after 15days*

✅ *10 Levels Of Commission*

✅ *USDT BEP20 TO BE USED*

*CATLY CALCULATION*

*12,500 CATLY = 50 USDT*

*25,000 CATLY =100 USDT*

*50,000 CATLY = 200 USDT*

*100,000 CATLY = 400 USDT*

*Note: Anything you invested on Catly will be back to you after 15 DAYS.

*JOIN OUR WHATSAPP PLATFORM TO LEARN MORE:*

16/07/2022

LALLAI YAKAMATA DUK WANDA BEYI VOTERS CARD BA DAN ALLAH YAJE YAYI KAFIN ARUFE NAN DA 40 DAYS, BANAFA ABUN YA SAUYA ZANI. Karkace ko kice bazakiyi zabe ba bana, saboda ba adalaci, da hanne de har zamu zabo adali watarana insha Allah!

أصبح كثير من الناس على هذا، حتى يحجون  بعض الناس بمثل هذه الأقوال زعما أنها أحاديثا من أقوال النبي صلى الله عليه وسلم ، ...
15/07/2022

أصبح كثير من الناس على هذا، حتى يحجون بعض الناس بمثل هذه الأقوال زعما أنها أحاديثا من أقوال النبي صلى الله عليه وسلم ، وليس منه! اللهم اهدنا إلى صراط المستقيم!!

19/06/2022

Hello friends!! This is our new page been created for the purpose of educationa and enlightenment!! Hope you will like it more!!!

Address

Bulumkutu Yan No-no Line Kwatari City Maiduguri
Yerwa

Telephone

+2349124641076

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bright Stone College posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Bright Stone College:

Shortcuts

Share

Category