20/01/2026
REGISTRATION EXTENSION!!!
Muna farin cikin sanarwa Iyaye da Dalibai masu sha'awar zana Jarabawar WAEC 2026 Cewar mun sami karin lokaci don karban Dalibai second batch kasancewar mun riga munyi submitting1st batch.
Don haka masu shaawa suna da damar har zuwa 31st January, 2026. Sai su garzayo Makarantar don biyan kudin rijista. za kuma a iya tuntubar mu ta wadannan lambobin waya don karin bayani. 08034412337, 08065029146.
School Management