Yusuf Ibrahim Mai Atamfa

Yusuf Ibrahim Mai Atamfa My name is yusuf Ibrahim Mai Atamfa Wudil, I was born in Wudil Sabon Garin Wudil, Kano State. Nigeria

28/05/2026
14/05/2026

Akwai lokacin da mutum zai rasa kowa—amma ba zai rasa Allah ba.

Idan zuciya ta karye, idan hanya ta toshe, idan mafita ta ɓace… a nan ne rahamar Allah ke bayyana fiye da kowane lokaci.

“أَمَّنْ يُجِيبُ الْمُضْطَرَّ إِذَا دَعَاهُ”
Ko wanene yake amsa wa wanda yake cikin tsanani idan ya kira Shi?

Kada ka manta: kiran mai gaskiya baya ɓacewa, ko da amsa ta jinkirta

Duk wanda ya dogara ga Allah a cikin wahala, Allah yana masa ta hanyar da bai taɓa tunani ba.

A jiya talata 28/04/2026, Mai Girma Shugaban Shura na Kano South, Alhaji Ibrahim Mai Atamfa, ya karɓi baƙuncin Shugaban ...
29/04/2026

A jiya talata 28/04/2026, Mai Girma Shugaban Shura na Kano South, Alhaji Ibrahim Mai Atamfa, ya karɓi baƙuncin Shugaban Ƙaramar Hukumar Wudil, Hon. Abba Muhammad Tukur.

Ziyarar ta kasance wata alama ta girmamawa, haɗin kai da kuma tattaunawa kan muhimman batutuwan ci gaban al’umma da siyasar Wudil.

Allah Ya sanya alkhairi a wannan ganawa.

Amadadina magoya bayan Sen, Malam Ibrahim Shekarau Con PEN na Kano South dana  Karama Hukumar Wudil.Muna mika son taya m...
27/04/2026

Amadadina magoya bayan Sen, Malam Ibrahim Shekarau Con PEN na Kano South dana Karama Hukumar Wudil.

Muna mika son taya murna ga Mai Girma His Excellency bisa amincewa da Majalisar Dokokin jihar Kano da tayi a yau a matsayin Deputy Governor na Engr, Abba Kabir Yusuf.

Haka Kuma Muna mika sakon murna da Hon Alh. Sale Hon Alh Saleh Kausani dama ahalin gidan sa baki daya.

Allah ya rika masa Allah yasa ya zama alheri ga mutanen jihar Kano.

YIM.

15/02/2026

Ba zan shiga ADC ko APC ba, ina nan daram a cikin jam'iyyar PDP ~Malam Ibrahim Shekarau

Daga shekarar 1999 zuwa 2023, an ga yadda kujerar Gwamna da Mataimakin Gwamna a Jihar Kano ke zagayawa tsakanin Kano Cen...
09/02/2026

Daga shekarar 1999 zuwa 2023, an ga yadda kujerar Gwamna da Mataimakin Gwamna a Jihar Kano ke zagayawa tsakanin Kano Central da Kano North:
Gwamnoni:

1999 – Kwankwaso (Kano Central)
2003 – Shekarau (Kano Central)
2007 – Shekarau (Kano Central)
2011 – Kwankwaso (Kano Central)
2015 – Ganduje (Kano North)
2019 – Ganduje (Kano North)
2023 – Abba Kabir Yusuf (Kano Central)

Mataimakan Gwamna:
1999 – Ganduje (Kano North)
2003 – Engr. Magaji (Kano North)
2007 – Tofa/Gwarzo (Kano North)
2011 – Ganduje (Kano North)
2015 – Hafizu (Kano Central)
2019 – Gawuna (Kano Central)
2023 – Abdulsalam (Kano North)

👉 Wannan tarihin ya nuna a fili cewa Kano South ta dade ana barinta a baya wajen rarraba manyan mukamai.

Lokaci ya yi da za a dawo da kujeru kamar na Gwamna ko Mataimakin Gwamna zuwa Kano ta Kudu, domin adalci, daidaito, da kuma ƙarfafa haɗin kan jihar Kano gaba ɗaya.

✊ Kano South ma tana da hakki. Kano South ma ta cancanta.

YIM.

09/02/2026

Mai Atamfa Wudil.

Address

SAKAU Sabon Garin Wudil, Near Secretariat
Wudil

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348038014076

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yusuf Ibrahim Mai Atamfa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share