05/10/2025
Amadadin 'yan uwa da abokan arziki muna mika ta'aziyyan mu ga iyan daya daga cikin mu BINTU ALHAJI BASHIR da allah yayiwa rasuwa a yau. LAHADI ALLAH yajikanta da rahama yasa tahuta idan tamu tazo ALLAH yasa muyi kyakkyawar karshe.
Send a message to learn more