14/09/2025
Failal Ahmadiy Feel Mauludin-Nabiyyi ❤️ Sallallahu Alaihi Wasallam ❤️
FAILAL AHMADIY (19)
Feel Mauludin-Nabiyyi ❤️ Sallallahu Alaihi Wasallam ❤️
WATA TARA DA DAUKAR CIKINSA DA ABUBUWAN MAMAKIN DA S**A BAYYANA GA SHUGABA AMINATU
1=Adare nafarko ga wannan wata farin ciki da murna s**a hadu ga Aminatu.
2=Adare na biyu akai mata Al-bishir da samun dukan abin burinta.
3=Adare na uku sai taji ana cewa da ita,Aminatu hakika kin dauki ciki da Wanda zai tashi da godiyar mu da yabonmu.
4=Adare na hudu sai tarika jin tasbihi na mala,iku Asama.
5=Adare na biyar taga Annabi Ibrahim abacci yana cewa da ita
Ina miki Al-bishir ya Aminatu da samun wannan Annabi madaukaki ma,abocin daraja da Alqadari.
6=Adare na shida farin ciki ya hadu ga Aminatu wannan farin ciki bai yanke mataba kuma bai raguba.
7=Adare na bakwai hasken yarda yadaukaka gareta inda yahada wadatuwarta.
8=Adare na takwas sai taji harshan murna da farin ciki suna kira suna cewa:-
Ya Aminatu haihuwar hasken-haske da watan watanni yayi kusa.
9=Adare na tara arzikinta da wadatarta sun bayyana agareta.
10=Adare na goma sai mala,iku s**a rude da tasbihi da godiya da yabo ga Ubangiji.
11=Adare na shadaya kasala da juyayi s**a gushe ga Aminatu.
12=Adare na shabiyu Shugaba Aminatu sai taji cewa abinda ke cikinta yanaso ya sauka tare da jin nakuda da alamarta.
Allahumma Salli, ala Sayyadi na Muhammadu Alfatihi Lima Ugliqa Walkhatimi Lima Sabaqa Nasirul-hakki Bil-hakki Walhadee ila Sirad'ukal Mustaqeemi Wa,ala alihi Haqqa qadarihee wa Miqidarihi-Azeem.
14/09/2025
Failal Ahmadiy Feel Mauludin-Nabiyyi ❤️ Sallallahu Alaihi Wasallam ❤️
FAILAL AHMADIY (20)
Feel Mauludin-Nabiyyi ❤️ Sallallahu Alaihi Wasallam ❤️
ADDU,A
Ya Ubangiji kasanya Soyayyar wannan Annabi abin girmamawa kuma masoyi mai girma ta zama amincin zukatanmu da Rayukanmu kuma kasa yazama ruhin jikkunanmu acikin addininmu duniya da lahira Ya Ubangiji kasanyamu daga cikin manyan mutane masu babban rabon ganinsa koda a mafarki kuma kasanyamu acikin masu musha-hada acikin fitowarsa mai tsananin kyau da kwarjini yazam har,abada babu abinda zai taremu gabarin wannan gani ko musha-hada dai-dai da kiftawar ido akowane lokaci da zamani ya ma,abocin girma da daukaka da karamci.
Ameeeen!!! 🙏🙏🙏🙏🙏
Via:
Aysha Musa Metafsiri
14/09/2025
Failal Ahmadiy Feel Mauludin-Nabiyyi ❤️ Sallallahu Alaihi Wasallam
14/09/2025
Failal Ahmadiy Feel Mauludin-Nabiyyi ❤️ Sallallahu Alaihi Wasallam ❤️
14/09/2025
Failal Ahmadiy Feel Mauludin-Nabiyyi ❤️ Sallallahu Alaihi Wasallam ❤️
ADDU'A 🙏
Ya Ubangiji kayiwa Annabin shiriya Al-bishir da abinda muka rubuta da abinda muka karanta
Sannan kayi mana baiwa da bisharori da dukkan abinda mukai na alheri acikin wannan lokaci me Al-barka
Ya Wanda Al-amarinsa yake tsakanin kafi da nuni Ya Wanda zaice da abu kasance sai ya kasance 🙏
Via:
Aysha Musa Metafsiri
14/09/2025
Failal Ahmadiy Feel Mauludin-Nabiyyi ❤️ Sallallahu Alaihi Wasallam ❤️
FAILAL AMADIY
Feel Mauludun-Nabiyyi ❤️ Sallallahu Alaihi Wasallam ❤️
SHARE DAULAR QARYA DA
KAFURCI
KAFIN ZUWAN ANNABI ❤️MUHAMMADU❤️ (S.A.W ) WANNAN DUNIYA.
Sayyada Aminatu Allah yakara mata yarda tareda daukaka tace:
Alokacin da ta dauki ciki da Annabi Muhammadu (s.a.w)
Ya kasance daran Juma'a ne acikin watan Rajab
Babu wani gida a cikin makka face sai da yacika da haske.
1= Adaren farko daga daukar cikin sa sai da katangar gidan sarkin kisira ta girgiza tareda ganuwar garin.
2=Adaren farko daga wata na biyu na daukar cikinsa halittu baki dayansu sai da s**a cika da busharori.
3=Adaren farko na wata na uku daga daukar cikinsa Tabkin sawata ya yanke.
4=Adaren farko na wata na hudu da daukar cikinsa Asrarai boyayyu s**a bayyana ga Sayyada Aminatu.
5=Adaren farko na wata na biyar da daukar cikinsa Tabkin Sawata ya kafe baki dayansa "Shine tabkin da kafurai suke tsafi da bauta acikinsa.
6=Adaren farko na wata na shida da daukar cikinsa Wutar Bautar sarkin kisira da Jama,arsa ta mutu.
7=Adaren farko na wata na bakwai da daukar cikinsa katangar fadar sarkin kisira ta tsattsage, Kuma ta karye sannan kuma hular zinare dake kansa ta fado kasa,
8=Adaren farko na wata na takwas da daukar cikinsa bakin ciki da tashin hankali s**a tsananta ga sarkin Kisira,
Sai ya dimauce ya tara malamansa da bokaye dan suyi masa bayani me ke faruwa?
Sai s**a ce masa ai bayyanar Baban Alqasim ce tayi kusa wato haihuwarsa kuma shine Annabin karshan zamani Wanda kamanninsa yake cikin "Attaura da Injila da Zabura da Furkan" kuma shine Al-qur,ani zai dinga sauka agareshi,
❤️Sallallahu Alal Fatihil-Khatimi Haqqa-qadarihi Wa Miqidaarihil Azeem ❤️
14/09/2025
Failal Ahmadiy Feel Mauludin-Nabiyyi ❤️ Sallallahu Alaihi Wasallam ❤️
14/09/2025
FAILAL AHMADIY (23)
Feel Mauludin-Nabiyyi ❤️ Sallallahu Alaihi Wasallam ❤️
Fassara Zuwa Harshan Hausa
👇
❤️Tsira da Amincin Allah Sutabbata agareka da iyalanka❤️
1❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Masoyin Allah ❤️
2❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Zabbaben Allah
3❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Rahamar Allah ❤️
4❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Masoyin da yatattaro Sunaye da sufofi❤️
5❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Shamaki mai girma❤️
6❤️Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Ainihin Ma'arifa Madaidaiciya❤️
7❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Hasken Al'arshin Allah ❤️
8❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Hasken Idanun Mutane❤️
9❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Mutumin da yakeda Idanu ba irin na sauran Mutane ba❤️
10❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Cikamakin Annabawa da Manzanni❤️
11❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Shugaban ya'ya'n Annabi Adamu babu alfahari❤️
12❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Shugaban mu Annabi ❤️MUHAMMAD❤️
13❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Ma'aikin Allah ❤️
14❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Wanda Ubangijinsa yayi magana dashi yace kai kana kan dabi'u masu girma❤️
15❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Wanda shine Rahama da Jinqai ❤️
16❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Kyawun Mulkin Ubangiji mai Rahama ❤️
17❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Hasken Sammai da Qassai ❤️
18❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Wanda shine qofa da Mabudi ❤️
19❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Wanda shine hutawa da tsira ❤️
20❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Na biyun biyu A samuwa ❤️
21❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Ma'ajiyar Haske da Asrarai❤️
22❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Farkon fitowar Tajalloli❤️
23❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Wanda Ubangiji yayi tajalli a gareshi da cikakken zati❤️
34❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Ma'abocin Mi'iraji ❤️
25❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Wanda baya magana da son zuciya ❤️
26❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Wanda zuciyar sa bata qaryata abinda ya gani kuma bata musawa❤️
27❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Wanda Idanunsa basa musanta abinda ya gani kuma basa qaryatawa ❤️
28❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Annabi ❤️MUHAMMAD ❤️bawan Allah bawan zati❤️
29❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Wanda ya tattaro Bauta da Shugabanci❤️
30❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa mai yaye baqin ciki ❤️
31❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Ma'abocin Tuta❤️
32❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa rayuwar Jikkuna da Rayuka❤️
33❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Ma'abocin kamanni masu tsananin kyau da d'aukar hankali ❤️
34❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Farar Durratu❤️
35❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Kud'ubin samammu kuma Ruhin Arifai❤️
36❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Wanda shine Suna da Harafi❤️
37❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Mahaifi Wanda Ba'a Haifi Kamarsa ba❤️
38❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Masanin Shiriya da Rabauta❤️
39❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Wanda yake shine Fitila kuma Haske❤️
40❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Wanda Soyayyar sa itace Addini da Rabauta ❤️
41❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Annabin Allah ❤️
42❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Waliyyin Allah ❤️
43❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Mai ceto a Ranar Taruwa❤️
44❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Fiyayyen Manzanni ❤️
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Qaro-mana Qaro-mana Yaa Manzon Allah🙏
Qaro-mana Qaro-mana Yaa Manzon Alla🙏
Qaro-mana Qaro-mana Yaa Manzon🙏
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Ceto-ceto Yaa Manzon Allah🙏
Ceto-ceto Yaa Manzon Allah🙏
Ceto-ceto Yaa Manzon Allah🙏
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Isuwa-isuwa Yaa Manzon Allah🙏
Isuwa-isuwa Yaa Manzon Allah🙏
Isuwa-isuwa Yaa Manzon🙏
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Walittaka-walittaka Yaa Manzon Allah🙏
Walittaka-walittaka Yaa Manzon Allah🙏
Walittaka-walittaka Yaa Manzon Allah🙏
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Taimako-taimako Yaa Manzon Allah🙏
Taimako-taimako Yaa Manzon🙏
Taimako-taimako Yaa Manzon 🙏
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Yaa Ubangiji Kayi Salati ga Shugaban mu Annabi
❤️MUHAMMAD ❤️ Mabud'in Abinda ke rufe Kuma Cikamakin abinda ya rigaya Mai temakon gaskiya da gaskiya kuma me shiryawar zuwa ga hanyar ka Madaidaiciya(Yaa Allah cikin wannan salatin) Ka saka harda iyalan gidansa Gwargwadon Girman Matsayinsa da Darajarsa Mai Girma🙏🙏🙏🙏🙏🙏Ameeeen!!!
Via:
Aysha Musa Metafsiri
14/09/2025
FAILAL AHMADIY (23)
Feel Mauludin-Nabiyyi ❤️ Sallallahu Alaihi Wasallam ❤️
Fassara Zuwa Harshan Hausa
👇
❤️Tsira da Amincin Allah Sutabbata agareka da iyalanka❤️
1❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Masoyin Allah ❤️
2❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Zabbaben Allah
3❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Rahamar Allah ❤️
4❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Masoyin da yatattaro Sunaye da sufofi❤️
5❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Shamaki mai girma❤️
6❤️Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Ainihin Ma'arifa Madaidaiciya❤️
7❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Hasken Al'arshin Allah ❤️
8❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Hasken Idanun Mutane❤️
9❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Mutumin da yakeda Idanu ba irin na sauran Mutane ba❤️
10❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Cikamakin Annabawa da Manzanni❤️
11❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Shugaban ya'ya'n Annabi Adamu babu alfahari❤️
12❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Shugaban mu Annabi ❤️MUHAMMAD❤️
13❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Ma'aikin Allah ❤️
14❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Wanda Ubangijinsa yayi magana dashi yace kai kana kan dabi'u masu girma❤️
15❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Wanda shine Rahama da Jinqai ❤️
16❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Kyawun Mulkin Ubangiji mai Rahama ❤️
17❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Hasken Sammai da Qassai ❤️
18❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Wanda shine qofa da Mabudi ❤️
19❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa Wanda shine abin hutawa da tsira ❤️
20❤️ Amincin Allah yaqara tabbata agareka Yaa na biyun biyu a samuwa❤️