Don yada Daawa zaka iya daukar nauyi duk wani shiri Dakake dashi tun tubae mu a wanan number +2348068927721
(1)
BALLIGU ANNI TV tana farin cikin saduwa dakai zamu dinga kawu Maka shirye shirye masu kayatarwa kamar su hira da Manyan Maluma kawomuku live program da dai SAURANSU
30/07/2026
Live streaming of Abubakar Albashir Dangata
27/07/2026
11 Kashfush Shubuhāt
@ Bn Bāz, Jalingo
21/07/2026
Assalamualaikum
Gobe 22
Zamu koma Court maganar case nasu malam
Muna fata za'a bada hadinkai muje cikin kwanciyar hankali da nitsuwa
Muna fatan Allah madaukakin sarki ya bamu sa'a
Ameen ya Allah 🙏
16/07/2026
Live stream
Karatun Littafin:
Adabul Mufrad
Darasi na 29
Tare da Sheikh Abubakar Imam Abbas Fullatee
Daga Masjid Bin Fodio
Be the first to know and let us send you an email when Balligu Anni TV Jalingo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.