yusufibrahim1706

yusufibrahim1706

Share

Printing Service and computer work

Photos from yusufibrahim1706's post 10/06/2022

Rubutu Mai Dauke Da Dumbin Darasi Da Wani Bawan Allah Ya Rubuta Game Da Rayuwa, ni kuma na wallafa shi a shafina domin mu amfana.
-------------------------------------------------
A mulki na ga Abacha, a sarauta na ga ta Sarkin Kano Ado, a basira da azanci na ga ta Danmasanin Kano, a ilimin addini naga ta Sheikh Jafar da Albani, a dukiya naga mutuwar Sheikh Isiyaka Rabiu da makamantan haka.

Bayan mutuwar su sai naga ba abinda aka fasa. Yadda rana take faduwa a yamma ta fito ta gabas haka take yi. Mutane sun cigaba da harkokin su, matayen su da yayan su ma sun ci gaba da rayuwa ta walwala da jin dadi cikin kankanin lokaci.

Sai na kara tabbatarwa kaina cewa wannan duniyar ba komai bace face mayaudariya kuma duk wanda ya yarda da ita to zata bashi mamaki....

Haka zalika da na ga yadda matan mamata suke rigerigen aure sannan suke kawo mazajen da s**a aura cikin gidajen tsofafin mazajen su su kwanta a kan gadon mamacin da su sannan naga kuma yadda y'ay'a suke rigima akan gadon mahaifan su da yadda suke sharholiya da abinda aka bar musu sannan naga yadda ake fama dasu gurin biyan bashin mamacin, sai na fadawa kaina gaskiya cewa duk wanda ya bari saboda d'a ko mata ko wani ko wata ya sabawa Allah ko ya Tara dukiyar haram, to ya cika cikakken sakarai.

Ita duniyar nan duk girman mutum kuma duk matsayin sa mutuwarsa bata sawa a fasa komai.

Wannan kadai ya ishe ka ishara ka sauke girman kai da isa ka nufi Allah da ayyuka na gari...

04/06/2022

Millions Stars but one sky!
Millions Flowers but one Earth!
We may look different, but we are one. We come together out of love the nation!
We may worship differently, but all God is one. Followers of Islam, Christians, or Infidels e.t.c.
One nation one Life!
No Matter what's one wishes, will it come true!
Like a monochrome painting, can it ever become multi- hueld?
The beauty of diversity I that's there is unity in diversity. We are a land of tolerance.
Why did I made such decision now that's the election is coming we have to prepare no matter where you come from, Religion or any cultural diversity. We are in nation that's people make election through Religion or regional.
This is our country and a country we must protect. We all hope for a peace in our beloved State, country, continent and the world in a whole.

Like the Page Please

Want your school to be the top-listed School/college?

Telephone

Website