31/05/2026
Alhamdullah
Hadakar kungiyar tsofaffin daliban liman Datti national body.
31/05/2026
Alhamdullah
Maudu'i gina Manufa kenan daga baki ɗaya daga cikin manyan baƙin Wata sulaiman Abdullahi Umar Kuma Secretary Gamayyar kungiyoyin Dalibai Na ƙaramar Hukumar Nassarawa, Ya gabatar Yau a gurin Taron Tsofaffin Ɗalibin makarantar G.A.S.S Liman Datti.
Wannan Jawabin kusan shine Tsarabar da muka samu wannan taron baki ɗaya, Muna Matuƙar godiya Sosai da Sosai Allah ubangiji ya saka Alkairi ,Allah ya Huta gajiya, Muna godiya Sosai da Sosai.
31/05/2026
Masha Allah Yanzu haka shirye shirye Sun kammala na wajan dan gabatar da Taron tsofaffin ɗaliban na Makarantar G.A.S.S LIMAN DATTI, Abun da ya rage shine jiran ƙarasowar Mahalarta taro da kuma manya baƙin mu.
31/05/2026
An gama shiri tsaf! Muna jiran ƙarfe goma tayi. Da fatan kowa zai zo da wuri ba ɓata lokaci.
31/05/2026
Yau ne fa in sha Allah kar mu manta.
Ƙarfe 10:00 daidai.....🙏🙏🙏
30/05/2026
Goben Taro....
In sha Allah ranar Lahadi gobe kenan za'a gabatar da taron GASS LIMAN DATTI Old students Association LIMDOSA NATIONAL BODY
Wannan taron ya bambanta da sauran tarurruka da akai a baya, domin abubuwan da aka shirya suna da matukar muhimmanci. Musamman jawabai da zamu saurara masu amfani ga rayuwar matasa a fannin karatu, gina manufa da kuma yanar gizo.
Koda baku kasance daliban makarantar ba, zaku iya zuwa ku saurara domin ku amfana.
Sauran bayanai na jikin hoton dake ƙasa.
Allah ya bada ikon zuwa.
Abdulkadir Salisu Ya'u
30/05/2026
Tomorrow Ne Taro kuma in sha Allahu Zamu Nunawa Mutane muhimmanci Lokacin.🙏
29/05/2026
Alhamdullah..
Masha Allah yau Taro ya rage Saura kwa biyu ya rage, dan haka muna ƙara tunatar da Tsofaffin ɗaliban wannan makaranta ta G.A.S.S Liman Datti cewa Ranar Lahadi ne taron Sada zumunta na Old Students na wannan makaranta wanda ƙungiyar LIMDOSA NATIONAL BODY Tashirya, dan Sada zumunci.
Abu mafi mahimmanci shine muyi ƙoƙarin Halartar wannan Taron Domin Akwai muhimman Batutuwa da Mashirya Shirya taron sun tanadar wa Mahalarta taron, wanda zai zama Riba (ƙafa) bayan Sada zumunta A tsakanin mu, buƙatar dan Allah duk wanda ya sani ya Sanar da wanda bai sani dan kar A bashi labari Shima.
Sannan A ƙarshe Shine Taron ƙarfe 10:00 Na safe ne A harabar makarantar Liman datti, Kuma in sha Allah Baza muyi African Time ba kuma baza mu ɓata, Lokacin ba dan babu Lokacin ɓata Lokacin.
"One To Tell Ten And Ten To Tell Others" Please Sharing Information ℹ️
28/05/2026
Guest Speaker 🔊🔊
Wannan Yana ɗaya daga cikin Tsarabar da Muka kawo muku Ranar Taron Mu na Tsofaffin Ɗalibin, wanda Za'ai Ranar 31, May 2026
28/05/2026
Wasu daga Cikin Mahalarta taron LIMDOSA National Body 2026 reunion.
Ranar Lahadi 31 ga watan Mayu 2026
A harabar makarantar GASS LIMAN DATTI
Misalin ƙarfe goma na safe.