Zawiyyan Sheikh Liman Habibi Zaria

Zawiyyan Sheikh Liman Habibi Zaria

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zawiyyan Sheikh Liman Habibi Zaria, College & University, Tudun Wada.

25/05/2026

INNALILLAHI WWA'INNA ILAIHIRRAJI'UN 😭😭😭

Allah Yayiwa Sheikh Suleiman Limamin Juma'a Na Chikaji Sabon Garin Zaria Rasuwa Yau Litinin 25 - 05 - 2026

Kafin Rasuwan Shi Ya Kasance Shugaban Fityanul Islam Na Ƙaramar Hukumar Sabon Garin Zaria, Babban Jigon Musulunci a Karamar Hukumar.

Muna Rokon Allah Yajikan Shi Yasa Aljannace Makomar Shi.

25/05/2026

Allah Yakara Muku Karama Duniya Da Lahira.

24/05/2026

Duk wanda yaje garin manzon Allah ( S A) babu garin da zai kuma zuwa yaji natsuwa da sanyin zuciya irin haka shiyasa nakeso duk masoyina Allah yakaishi kai ni Ko makiyina ban fatar ya mutu baijeba. Cewar shaikh mal.Aminu liman Kuma zakuje insha Allah lokaci zaiso🙏🙏🙏🙏🙏🙏

23/05/2026

Amin Yaa ALLAH.

Photos from Zawiyyan Sheikh Liman Habibi Zaria's post 22/05/2026

Alhamdulillah yau juma’a kinan bayan kammala diwanin shehu Daga matasan Zawiyyar Maulana Shehu imam Habibullah t/ wada Zaria.

Allah yabamu sirrin dake cikin DIWANI HAPPY JUMA’A

21/05/2026

KARATUN LITTAFIN ASSHAFA WANDA AKE GABATAR DA SHI DUK SATI

DAGA::KHALIFA MUHAMMAD DANTINI LIMAN

21/05/2026

اللهم اني اسألك واتوجه اليك بسر هذه الصورة ويسر هذه الوقفة ان لا تنقطع عنا حج بيتك الحرام بعد هذا العام كل سنة ترزقنا الحج بالصحة والعافية والأرزاق الحسيات والمعنويات ببركة الشيخ رضي الله عنه.

21/05/2026

Allah yaqarama rayiwar ku Albarka, kuma Allah yakarbe wannan ziyarah.💔♥️💔

20/05/2026

Khalifa Sheikh Muhammad Dantine Allah Yakarawa Rayuwar Ku Albarka Duniya Da Lahira.

19/05/2026

Tun Muna Kanana Shehu Habibullahi Yike Mana Wasilcin Mu Rike Gaskiya Da Amana Gami Da Girmama Na Gaba Da Kula Da Ibada. Imam Aliyu Cisse.

Want your school to be the top-listed School/college in Tudun Wada?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Tudun Wada