GIST Of The DAY

GIST Of The DAY Shafine da zai ringa kawo muku abubuwa mabanbanta wanda s**a shafi rayuwar yau da kullum.

PARAM FARMING....Lallai sai kana da account din Twitter sannan zaka iya wannan Farming din, da farko zakuyi rigista da e...
27/03/2024

PARAM FARMING....

Lallai sai kana da account din Twitter sannan zaka iya wannan Farming din, da farko zakuyi rigista da email dinku sannan ku kirkiri password da ba zaku mance da ita ba, zasu tura muku da Code a cikin email dinku sai kuje ku kwafo ku saka a wajen rigista shi kenan kun gama da matakin farko...

Bayan kun shiga cikin Param akwai Tasks da zakuyi daya a Discord ragowar duk a Twitter...

https://paramgaming.com/?referCode=7BC93450CE #/signup

Allah ya bamu sa'a....

Kada ayi sanya al'umma.......

https://money-easilyswv.buzz/93124689195411
18/01/2024

https://money-easilyswv.buzz/93124689195411

Millions of people trust MoneyEasily who play games, complete tasks, share their opinions in exchange for rewards. Be social and make money online with MoneyEasily.

14/12/2023

Bankin duniya ya shawarci gwamnatin Tinubu da ta kara kudin litar fetur zuwa N750.

AMH HAUSA

29/11/2022

WHATSAPP KO WATSEWA (1)

Kowa a asibitin yayi jigum hankalinsu a tashe ganin halin da SA'A take ciki, can bayan k**ar awa biyu sannan ta farfado, ganin farfadowar tata keda wuya gaba dayansu s**a fara
murna da godewa ubangiji.

Sa'a ta juya da idanun ta da s**a sha kuka ta bisu da kallo da daya bayan daya. Mahaifiyarta ce sai yaran gidansu, amma idanunta basu hango mata maigidan nata MAHDI ba, tabbas ta kara tabbatarwa kanta ba mafarki bane abinda ya faru da ita ba. Hawaye masu dumi s**a fara gangarowa daga gefen idanunta masu cike da nadaman abinda ta aikata.

Tunaninta ya tafi gidan mijin nata Mahdi, lallai kawarta
Ummi tayi mata magana a whatsapp akan ta shiga broke don haka ta saida wayarta ta #125,000 da ta saya last 2 month akan #70,000 , ta so ta gayawa ummi cewar wanda ya sayi wayar ma ai suna chating dashi amma gudun magana yasa ta k**a bakinta .

Kasancewar sa'a maabociyar son kallon ball ce wanda ta koya gurin mijinta tun bata so har ya zamana yau da gobe tana jin dadin kallon ball din wanda ya kai kullum DP dinta a whatsapp logo ne na HALA MADRID shine club din da ranta yake masifar so haka ma mijinta Mahdi, to amma Shi Mahdi baya hada son ball da komai a rayuwar sa. Yau da gobe ball ta janyo GABA mai tsanani a tsakanin Mahdi da Sa'a har ya zama sun raba daki don an kai matsayin da kullum a cikin fada suke auren nasu kullum a cikin barazanar mutuwa yake ganin haka yasa s**a daina kusantar juna don a zauna lfy, ita sa'a ta kan tafi dakinta ne ta kunna wayarta tayi ta chatn da kawayenta, shima kuma dakinshi yake shigewa wataran harda saka key don baya son ta dameshi, sunan da S'a ta saka a whatsapp dinta Princess don haka duk wanda suke contact dinta dashi suke kiranta.

Kasancewata mai son hala madrid, sai wanda ya sayi wayar kawata Ummi yake yawan yi mini magana a whatsapp don yace batayi deleting din numbers din dake kan wayar ba, to shi dinma dp dinshi hala madrid ne, kuma yanda nake updating news na ball shima haka ya nayi. Wasa wasa sai muka fara sabawa tun idan yayi min magana bana amsawa yau da gobe sai na fara amsawa k**ar idan anyi wasa indai munci to zaiyi mini congrat haka idan mun fadi ma zaiyi min jaje, ranar dai nayi karfin hali nace mishi don Allah kayi hakuri ka daina yi mini magana nifa matar aure ce, sai ya ban hakuri yace wlh bai sani ba, amma indai ni matar aure ce mai yasa xan dinga dadewa kan online, nayi ajiyar zuciya.

02/03/2022
Ku kasance damu a sabon shafin mu domin samun labaran lungu da saqon qasa nigeria harma da qasashen qetare, ds.kaide/ked...
09/12/2017

Ku kasance damu a sabon shafin mu domin samun labaran lungu da saqon qasa nigeria harma da qasashen qetare, ds.
kaide/kede latsa nan.....

Mrs. Buhari partners Noor Dubai Foundation over visual impairment By itzays December 07, 2017 PRESS RELEASEMrs. Buhari partners Noor Dubai Foundation over visual impairmentIn a move to accelerate access to visual healthcare, wife of the president, Mrs. Aisha Muhammadu Buhari has, through the Aisha B...

Address

Behind Central Mosque, Hausa Quater
Tor Donga

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GIST Of The DAY posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category