Marta'ul Kitabi Wassunnah

Marta'ul Kitabi Wassunnah Ayyuka da alamuran makaranta

07/12/2025

Sauka karatun Al Quran Da marta'ul Kitabu was Sunnah

07/12/2025

Sauka karatun Al Quran

07/12/2025

゚viralシfypシ゚viralシalシ

02/12/2025

GIDAUNIYA ! GIDAUNIYA !!GIDAUNIYA !!!Assalamu Alaikum Karkashin wannan ƙungiya mai albarka, muna neman gudunmawa wurin y...
21/09/2025

GIDAUNIYA !
GIDAUNIYA !!
GIDAUNIYA !!!

Assalamu Alaikum

Karkashin wannan ƙungiya mai albarka, muna neman gudunmawa wurin yan uwa musulmi domin sayen waɗannan kayayyakin ɗaukan karatu da a ke gani cikin hoton nan, domin kawo muku karatuttuka da musabaqoqi a lokacin da a ke yinsu ba tare da cikas ba.

*Kuɗin da a ke nema: N1,350,500*

Da mai kaɗan da mai yawa muna maraba.

Allah karɓa ya bada lada
اللهم أعط منفقا خلفا 🤲🤲

Ga Account Number na ƙungiya

1215258051
Qur'anic competitors bauchi
Zenith Bank

Allah bada lada

12/07/2025

Big shout out to my newest top fans! Ahmad Shu'aibu

22/03/2025

TAFSIRIN AL-QUR'ANI CIKIN {SURATUL JINNI} DAGA BAKIN SHEIKH HAMZA MUHAMMAD SANI(AL-BAZZY)
WANDA AKE GUDANARWA A MASALLACIN USMAN BIN AFFAN DAKE GIDA DUBU

Address

Behind Immaculate Conception Secondary School
Tirwun

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Marta'ul Kitabi Wassunnah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category