03/04/2020
Kadan daga Martani ko kuma ince Amsoshi ga masu challenging din Association.
@ Naxeer Mukhtar kana korafi gameda gargadi ga kungiya.
Ga kadan daga amsoshinka:-
"TREDA ba kungiyar tsirarun mutane bace, Domin mun gayyaci har wa'inda ba y'an boko ba, dalili kuwa tareda screenshort din korafinku akwai list din members na kungiya wadanda s**a sayi form koda basu dawo dashi ba,
Shugabancin kungiya kau ba'a rabashi tsakanin Abokai ba hasali ma ba mate din juna bane, Kuma wannan anyi nominating dinsune domin su jagoranci kungiya zuwa wani dan lokaci.
1) President { SANUSI MAGAJI}
2) Sec. Gen. {AMINU YAHUZA}
3) Welfare {SUFIYANU LAWAL}
4) P.R.O. {GHALI IBRAHIM}
5) Treasurer {YUSUF YAHUZA}
6) Speaker {IBRAHIM ABDULHAMID}.
Kuma dalilin nadasu kau:- Fathers da Elders na Association ne alokacin da muke ziyartarsu suke tambayarmu ina shuwagabannin tafiya? se muke nuna masu bamu nadaba tukun, shine suke bamu shawarar yakamata ko na rikon kwarya ne mu nada kafin kungiya ta ginu.
Maganar meeting ko idan za'ayi meeting na management din kungiya be zama dole ace se an gayyaci kowa ba acikin members, sedai aduk lokacin da yakamata ayi na wanda kowa zeji se ayi.
Kuma maganarka na cewa "Shekarunku da Iliminku ya kai" ai mu bamu kira kanmu da masu Ilimi ko masu shekaru ko kuma Y'an Boko ba, domin yanzu kune y'an Bokon, kuma mu bamu fiku komi ba, sedai muna tunanin kamar zamu iya tallafama kannan mu ne, domin tunda aka kafa wannan kungiya babu wanda ya ta6a benefiting da koda #5 na kungiya daga cikinmu, hasali ma se na aljihunmu da muke sakawa.
Kuma maganar bazaku zira mana ido ba, ai muma bamu son mutum ya tsaya agefe ya zira mana ido bayan kuma yanada irin nashi gudun mawa da ze bada ga members na kungiya.