09/02/2021
ALLAH S W T NACEWA misalin wadanda duka riki majibanta koma bayansa kamar misalin girgizone daya riki gida kagako mafi raunin gidaje shine gidan girgixo dasun zamo masu sani lalli shiyasan abinda Duke kira waninsa na daga wani Abu ALLAH shi mabuwayine mai hukunci ( domin gidan girgizo bai kareshi da iska ko ruwan sama ko sanyi ko hayaki da sauransu haka duk Wanda yariki wani koma bayansa bazai iya kareshi daga cutaba ko tsoro ko mutuwa ko fadawa wani bala'i ko wata musifa da sauransu kuma banga mafi tabewaba kamar Wanda yadauka wanin ALLAH zai iya masa komibaYA ALLAH KA IYA MANA DA IYAWARKA BADA IYAWARMUBA KATAIMAKEMU DA TAIMAKONKA KAKYAUTATA MANA DA KYAUTATAWARKA KATAUSAYA MANA DA TAUSAYAWARKA KAJIKANMU DA JINKANKA
23/12/2020
πΉπΉ(MASOYAN JUNA DOMIN ALLAH)
βAllah ta'ala ya ce: a cikin hadithil kudusi: Masoyan junansu saboda ni, suna da wani abin hawa na haske (mumbari) wan da annabawa da shahidai suna yi musu GIBDA (wato halartacciyar hassada, ta yadda su ke kwadayin cewa ina ma dai Allah ya basu irinsa, ba kuma tare da sunyi fatar wadannan mutane sun rasa ta su ba!)β.πΉπΉ
23/12/2020
Ankarbo daga Aisha ( a r ) tace : manxon Allah ( s a w ) yace albarkan mace shine sauqin nemanta waje aure dakuma sauqaqa sadakinta
Ummu aysar bintu ansar
21/08/2020
Advisable for u to make an intention n take a covenant between u n ALLAH to dedicate u to be child to his service with his help. surah Al imran v35. With this intention insha ALLAH, ALLAH will help u to guide n grow the child in his service. N create innate bond between the child n his load.
The only key to every success is to follow the techies of the holy Qur'an n the the sunnah of the holy prophet (S.A.W)
Happy juma'at to Muslims ummah around the world wish u successful Friday.
21/08/2020
The second sunnah is to be thankful. As a couple, no matter the circumstance under which ALLAH blast u with pregnancy, accept it n thank him. I've seen n head people who say bcox they ar not ready they' II go ahead n abort, which is totally not accepted in Islam . the only condition under which abortion is allowed Islamicaly is when the life of the mother is in danger. n it's been unanimously agreed by expert that her life i is at risk. Otherwise any other reason is selfish n ungrateful.
The third is to follow the footsteps of maryam alaihassalam. Anytime u find out u ar Pregnant it isπππ
07/08/2020
Cox sometimes dis has happened way be4 he/she was born cox u share d news with wrong n evil Parsons without u knowing, so be very careful n follows d sunnah of our beloved prophet S.A.W cox is d only way to succeed in dis life n hereafter.
have a wonderful juma'at.
07 - 08 - 2020.
07/08/2020
Sunnah of Pregnancy in Islam
Prophet MUHAMMAD S.A.W strongly advanced humanity to keapt it secret. do not go about telling pp u ar pregnant let it grow 4 pp to see by ALLAHS grace. Dis is largely due to d evil eye n hasad. If u must share d news then late it be to parson who is absolutely necessary to be told at d early staged. Subhanalla dis days we ar so eager to tells everyone who care to πdat we ar pregnant which is really bad.
U may carry ur baby to d full term n delivered safely but u find out a lot is wrong with his/her life n upbringing
09/04/2020
Hate no one,
No matter how they upset u. Live humble, no matter how wealthy u become. Think positive no matter how hard life is. Give much, even if u have been given little. Forgive all, especially urself. And never stop praying asking for forgiveness cuz ALLAH always forgived.
09/04/2020
Respect is d most important element of personality and smile is a function that Show's Respect.
Say no to π .
Dr. Kaxeem
19/03/2020
Hira Mai Ratsa Zuciya
Daga
Majalisar Annabi Muhammad (SAW)
don allah kayi share a group uku
Wata rana Manzon Allah (SAW) yana zaune tare da Sahabbansa, sai ya fara tambayar su daya bayan daya, sai ya fara da Sayyidina Abubakar 'yantaccen wuta
Yace: "Yaa Abubakar! Me kake so a duniya?
Sai Sayyidina Abubakar yace: abinda na fi so a duniya_
1: zama a gaban ka,
2: kallon ka,
3: ciyar da dukiya ta gare ka.
Sannan Manzon Allah ya koma wajen Sayyidna Umar dan Khaddabi mai abin mamaki
Manzon Allah (Saw) yace: yaa Umar! Me ka fi so a duniya?
Sai Sayyidna Umar yace : abinda na fi so_
1: a mini umurni da kyakkyawan aiki ko da a boye ne,
2: a mini hani da mummunan aiki ko da a bayyane ne,
3: da kuma fadin gaskiya ko da tana da daci.
_Sannan manzon Allah ya koma wajen Uthman dan Affan, yace masa: "yaa Uthman! Me kafi so a duniya?_
_Sai Uthman dan Affan yace: abinda na fi so a duniya_
1: ciyar da abinci ga mabukaci,
2: yada sallama,
3: yin sallah cikin dare a lokacin mutane suna bacci.
_Sannan Manzon Allah (Saw) ya koma ta wajen Aliyyu dan Abi Daalib, yace masa: "yaa Aliyyu! Me ka fi so a duniya?_
_Sai Sayyidna Aliyyu yace: abinda na fi so a duniya_
1: Azumi a lokacin rani,
2: Karrama bako,
3: yakar abokan gaba da takobbi.
_Sannan Manzon Allah (Saw) ya koma wajen Abaa zarril Gifaari, ya ce masa: "yaa Abaa Zarri? Me ka fi so a duniya?_
_Sai Abaa Zarri yace: abinda na fi so a duniya_
1: yunwa,
2: jinya,
3: mutuwa.
_Sai manzon Allah (Saw) yace: "sabida me yasa kake son su?_
Sai Aba zarri yace:
*ina son yunwa ne don zuciya ta tayi laushi,
*ina son jinya ne don zunubi na yayi sauqi,
*ina son mutuwa ne sabida saduwa da ubangiji na
_A wannan lokacinne Mala'ika Jibrili ya sauqo zuwa majalisar Manzon Allah (domin hirar ta su ta birge shi ), sai yace: ni kuma ina son abubuwa uku a duniyar ku_
1: isar da sako,
2: bayar da amana,
3: son nakasassu.
_Daga fadin haka kuma sai ya tashi zuwa sama Sannan ya sauko a karo na daban sannan yace Allah madaukakin sarki
19/03/2020
Da ace yadda muke storan wannan karamar cutar wato Covid 19 haka muke storon sabawa ALLAH (S.W.T) daya kubutar damu gasherrinta.
Sabodahaka mukoma ga ALLAH shi kadaine mafita agaremu.
Y al'umar MUHAMMAD RASULILLAH (S.A.W)