Gidan Koyon Larabci

Gidan Koyon Larabci An bude wannan shafin ne domin yaɗa darussan koyon larabci

25/02/2026

Watan Ramadan 2

25/02/2026

Darasin watan Ramadan

16/02/2026

Kaɗan kenan daga tambayoyin ku
Saura zaku iya samun su a shafin Telegram,Facebook, TikTok ko YouTube in sha'a Allah

14/12/2025

Look at this
Arabic انظر إلى هذا
Hausa Duba wannan

14/12/2025

This is a house
Arabic هذا بيت
Hausa Wannan gida ne

14/12/2025

Close the door
Arabic أغلِق الباب
Hausa Rufe ƙofa

14/12/2025

The sun is hot
Arabic الشمس حارة
Hausa Rana na da zafi

14/12/2025

Come closer
Arabic اقترب
Hausa Kusa da nan

14/12/2025

Write this
Arabic اُكْتُبْ هٰذَا
Hausa Rubuta wannan

14/12/2025

This tree is big
Arabic هٰذِهِ الشَّجَرَةُ كَبِيرَةٌ
Hausa Wannan itacen babba ne

Address

Sokoto
840283

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gidan Koyon Larabci posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share