AHLUL QURAN TV

21/01/2026

كتاب الله ❤️💝🫀

04/01/2026

What is your fucus in this Duniya?

04/01/2026

Kunsan Allah Amma bakwa kiyaye dokokin sa

24/12/2025
21/05/2025
Ahmad Sunusi yaro ne mahaddacin Alƙur'ani. Ya haddace Alƙur'ani da riwayoyi har guda uku (Hafsu, Shu'uba da kuma Qaloon)...
21/05/2025

Ahmad Sunusi yaro ne mahaddacin Alƙur'ani. Ya haddace Alƙur'ani da riwayoyi har guda uku (Hafsu, Shu'uba da kuma Qaloon).

Kullum ciwonsa ƙara ta'azzara yake yi, a kwanakin baya yana iya tafiya amma yanzu sai dai a dauke shi.

Allah yasa Gwamnati ko kuma wasu ɗaiɗaiku su taimaka masa, Amen.

{ وَنُنَزِّلُ مِنَ ٱلۡقُرۡءَانِ مَا هُوَ شِفَاۤءࣱ وَرَحۡمَةࣱ لِّلۡمُؤۡمِنِینَ وَلَا یَزِیدُ ٱلظَّـٰلِمِینَ إِلَّا خَسَار...
21/05/2025

{ وَنُنَزِّلُ مِنَ ٱلۡقُرۡءَانِ مَا هُوَ شِفَاۤءࣱ وَرَحۡمَةࣱ لِّلۡمُؤۡمِنِینَ وَلَا یَزِیدُ ٱلظَّـٰلِمِینَ إِلَّا خَسَارࣰا }
[سُورَةُ الإِسۡرَاءِ: ٨٢]

21/05/2025

❤️

Address

Wurno Road/Alkammu/Gumborawa
Sokoto
840212-840283

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AHLUL QURAN TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category