Daular Usmaniyya

Daular Usmaniyya Ana complain

11/11/2021

Sultan @15

18/01/2021

Shehu dan Fodiyo da dan uwansa Shehu Abdullahi sun karantar damu yadda zamuyi acikin littatafansu shahararru.

Ayi sauraro lafiya.

11/01/2021

Littafin الصف الأول
Na Sarkin Musulmi Muhammadu Bello dan Shehu Usmanu.

07/01/2021
07/01/2021

InshaAllahu zamu fara karanto littafan Daular Usmaniyya a nan amma Audio ba video ba.

Idan lokaci y bada zuwa gaba zamu duba yiyuwar fara gabatar da video.

19/06/2020

Assalam

11/10/2019

Kasar Singapore ta kasance mafi talaucin kasa a shekarun baya, ga matsanancin sauro da talauci da jahilci. Cikin kan kanin lokaci s...

KUSKURE NE BAWA LAYYAR YARA KARIYADomin samun wadannn bayanan sai ka danna wannan link dake kasa.
24/09/2019

KUSKURE NE BAWA LAYYAR YARA KARIYA

Domin samun wadannn bayanan sai ka danna wannan link dake kasa.

Tun shekaru biyu da s**a gabata na taba irin wannan magana a Masallaci cewa wannan abu idan muka daukeshi wasa, zai zo ya gagaremu kuma ba...

Wa yafi wani rikon Amana tsakanin Musulmi da Kafiri???Me yasa ake cewa Musulmi basu da Amana??wace irin Amana ce kafirai...
23/09/2019

Wa yafi wani rikon Amana tsakanin Musulmi da Kafiri???

Me yasa ake cewa Musulmi basu da Amana??

wace irin Amana ce kafirai s**afi Musulmi riko da ita???

Domin samun amsar wadannan tambayoyin sai ka danna wannan linkdin.

Kar ka manta kayi share.

Ya yawaita a bakunan Musulmin mu cewa wadanda ba musulmi ba (Arna) sun fi mu Amana, wanna babban kuskure ne. Asalin Amana ga Musulmi ...

{{Littafi cikin Harshen Hausa}}Mai suna: Mikakkiyar hanya zuwa AljannahKu danna wannan link domin sauke littafin zuwa nu...
20/09/2019

{{Littafi cikin Harshen Hausa}}

Mai suna: Mikakkiyar hanya zuwa Aljannah

Ku danna wannan link domin sauke littafin zuwa nu'urorinku

Ilimi Fitilar Rayuwa.

Jahilci ya yiwa Arewa babbar illa.Domin sanin hanyoyi magance wannn illar da kuma wadanda ya kamata su dauki mataki sai ...
19/09/2019

Jahilci ya yiwa Arewa babbar illa.

Domin sanin hanyoyi magance wannn illar da kuma wadanda ya kamata su dauki mataki sai ka karanta wannan rubutu.
⏬⏬⏬

An baro hausawa a baya ta hanyoyi da dama, amma mafi girma da muni shi ne bangaren ilimi. Ba wata alu'ma a duniya da tci gaba batreda ta ...

Address

Sultan Bello Road Sokoto
Sokoto
840212

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daular Usmaniyya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share