Sultan Abubakar College Sokoto

Sultan Abubakar College Sokoto Producing a breliant student with pure Learning and character is our aims and objective.

Alhamdulillah Allah ya kuɓutar da Ɗan uwa Yusuf Umar Kyautawa lafiya, muna matuƙar godiya da Addu'o'i ku na Alkhayri 😊
02/01/2023

Alhamdulillah

Allah ya kuɓutar da Ɗan uwa Yusuf Umar Kyautawa lafiya, muna matuƙar godiya da Addu'o'i ku na Alkhayri 😊

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN  ƴan uwa Musulmi Dan ALLAH muna baran Addu'ar ku, ALLAH ya kuɓutar da Ɗan uwan mu, A...
28/12/2022

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN

ƴan uwa Musulmi Dan ALLAH muna baran Addu'ar ku, ALLAH ya kuɓutar da Ɗan uwan mu, Abokin karatun mu Mal. Yusuf umar kyautawa Lafiya a cikin Aminci (da sauran ƴan uwa musulmi baki ɗaya da suke a mugun Hannu)

A daren jiya masu Garkuwa da Mutane suk shiga cikin Gidanshi s**ayi Garkuwa da shi 😭

Allah Katsare shi daga dukkan aibin su, Allah Ka kuɓutar mana da shi Cikin Aminci, Allah ka yi mana maganin duk wani Azzalumi 🤲🏻

Alhamdulillah Our 13 years anniversary it was fun indeed 🤣
27/07/2021

Alhamdulillah
Our 13 years anniversary it was fun indeed 🤣

RE-UNION! RE-UNION!! RE-UNION!!! 💃🏻🕺🏻 Assalamu alaykum wa RahmatulLahHaƙiƙa sada zumunci na ɗaya daga cikin manyan Gimsh...
15/07/2021

RE-UNION! RE-UNION!! RE-UNION!!! 💃🏻🕺🏻

Assalamu alaykum wa RahmatulLah

Haƙiƙa sada zumunci na ɗaya daga cikin manyan Gimshiƙan ayyukan dake janyowa mutum Rahamar Allah (SWA)

Muna farincikin gayyatar ka Bukin Cika Shekara Goma Sha Ukku (13th anniversary Re-union) da kammala SAC wanda SACOBA 2008 muka shirya.

Rana: Assabar 24/7/2021

Lokaci: 10:00am da Izinin Allah

Wuri: SAC

Allah ya bada ikon zuwa tare da sanar da wasu Ameen.
___________________
SACOBA 08 P.R.O

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!A madadin daukacin Ilahirin 'ya'yan wanan Kingiya mai suna a sama, Muna farin cikin Gayyata...
10/07/2020

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!

A madadin daukacin Ilahirin 'ya'yan wanan Kingiya mai suna a sama, Muna farin cikin Gayyatar ka izuwa Gagarumin Daurin Auren daya daga cikin mu Mal. SIRAJO HARANDE BODINGA wanda za'ayi kamar Haka: 👇🏻👇🏻👇🏻

03/10/2019

📢📢📢SACOBA 2008 CHAPTER📢📢📢


Na farin cikin gayyatar Ilahirin Jama'a domin Halartar Addu'ar Daurin Auren 'Yar Mu;

(Class rep B class)

Wanda za'ayi kamar haka:

Wuri: Madunka area Sokoto

Rana: Assabar 05/10/2019

Lokaci: Karfe 10:00 na safe
____________________
Al-Hussayn Abdallah Al-Hassan
SACOBA 2008 P.R.O

SACOBA (2008 CHAPTER) OLD BOYS MEETING             04/10/1400 / 08/06/2019A ranar Assabar *(Sallah da kwana 4)* zaman mu...
13/06/2019

SACOBA (2008 CHAPTER) OLD BOYS MEETING

04/10/1400 / 08/06/2019

A ranar Assabar *(Sallah da kwana 4)* zaman mu na Karshen Shekara ya samu gudana a bisa Qaddarar Allah yadda ya so a daidai lokacin da ya so (Alhamdulillah)

Mal. @⁨Mal Rufa'i⁩ Ladan shine ya bude taro da Addu'a.

A gurin taron mun samu Tattaunawa akan Muhiman abubuwa guda 4. Wadanda s**a hada da; *Sabunta Jagororin wanan Kungiya, Tabbatar da Buda Asusun Qungiya, Halartar Taro (Meeting) akan lokaci, da kuma Waiwaye akan abubuwan da aka Tattauna a baya.*

A lokacin gudanar da zaman *Jajartatun 'ya'yan Kungiyar* sun nuna bukatar su akan a tsaya akan Maudu'in dake magana akan *Sabunta Jagororin Kungiya* ma'ana dai (Election of new Exco) a Turance.

Qorafin ya samu karbuwa inda Tattaunawar da Shawarwari s**a koma kacokan akan ZABEN.

An nada Tsofafin Jagorori a matsayin wadanda zasu gudanar da *Sahihen Zabe* domin cigaba da Bunkusa Kungiyar, tare da Ayyana lokacin gudanar da zaben izuwa *BABBAR SALLAH MAI ZUWA TA LAYYA*.

Ciyeciye, Lashe-Lashe, Shaye-Shaye, harma da Tande-Tande sun gudana kamar yadda Al'adar zaman ta tanada.

Kafin a rufe taron da Addu'a, Jagororin Rikon kwaryar da s**a hada da Mal. @⁨Zahara Mainiyo⁩ (Ma'aji) , Mal. @⁨Fadalu SAC⁩ (PRO), Mal. Abubakar (Sakatare), da kuma Abdullahi sun dauki Alkawalin zama a washe garin zaman 05/10/1440 / 09/06/2019 domin tattauna da Tsara yadda zaben zaya kasance.

An rufe taro da Addu'a daga bisani kuma Cameras s**a fara Aiki 📸📸📸

28/01/2018

SULTAN ABUBAKAR COLLEGE SOKOTO @ 51 ALHAMDULILLAH

08/05/2017

Assalamu Alaykum.
___
My respected Brothers one of our Hero's wedding Fatiha is around the conner.
A few days were remain to SULAIMAN ABUBAKAR (Bush meat) porpulally known as Timekeeper.

28/01/2017

Via: Malami Sanbo

Alhamdulillah A Jiyane Aka gudanarda Bukin cikar babbar sakandirin Sultan Abubakar College Shekaru 50 da ginawa da kuma bude SACOBA Modern Clinic Wato Asibitin zamani ta shan magani mai kimanin gadaje har guda 12 wadda Sultan Abubakar College Old boys Association (SACOBA)S**a gida inda anan take akafara duba marasa lafia Allah yasakamasu da Mafificin Alkhairinsa Ameen thumma ameen yasa wasu suyi koyi da irin wannan aikin alkhairin AMEEN Wadanda S**a samu halarta wannan taron sun hada da tsoffaffin dalilbai na sokoto ,kebbi zamfara, Niger. kwara dadai sauran su. Sai Mai Martaba Sarkin Musulmi Muhammad Sa ad Abubakar III ayayinda yazama ubantaro sai Mai girma tsofun gwannan jihar sokoto ALH. Garba Nadama yayinda shine shugaban taro sai kuma mai girma Deputy Governor of sokoto ALH Ahmad Aliyu Wanda yake yana dai daga cikin old boys Sai kuma Babban Sakataren Watsa labarai na PDP jihar sokoto kuma babban Director Na Dingyadi Media Service ALH. Journalist Comrade YUSUF DINGYADI Shima yana daga cikin old boys sa annan shine Sarkin yakin Garkuwan Daular Usmaniyya waton Maigirma tsohun Gwannan Jihar sokoto Dr. Attarihu Dalhatu Bafarawa kuma Shine shugaban shirye shiryen wannan bukin akwai Alh. Mukhtar Bashir Rahmaniyya Wanda shine babban Manajan Director Na Company Rahmaniyya da kuma Wasu Professors Doctors Dadai sauran wasu shuwagabannin Wannan kungiyar Mai albarka ta (SACOBA) Sai kuma Vision FM da Kuma Viflas da Rima Radio da Commissioner yansanda da sauransu Dafatar Allah yamaida kowa GIDAN shi lafia Ameen thumma ameen
Godia tamusanman Zuwaga Vi Dukkan wadan da Allah (S.W.T) yaba damar halartar wannan Bukin mai cike da Albarka da dinbin tarihi da na kusa da na nesa duk Allah yakara taimakonsu yanda Allah yasa akayi lafia akakare lafia Allah yamaida kowa gida lafia Ameen thumma ameen.
Daga Tsohun Dalibin
Sultan Abubakar College ( S.A.C)
BILAL MALAMI SABO

Address

Fidiyo Road
Sokoto
FODIYOROAD

Telephone

+2347065649698

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sultan Abubakar College Sokoto posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Sultan Abubakar College Sokoto:

Shortcuts

Share

Category