17/04/2026
Abu mafi muhimmanci bayan addu'a shi ne: mu tashi tsaye mu wayar da kan ƴan uwanmu ƴan arewa a kan zaɓen 2027. Ba lallai sai a social media ba, saboda ba mamaki nan gaba kaɗan ba komai zai faɗu a social media ba.
Amma dai yana da kyau mutane su gane cewa: idan muka yi kuskure a zaɓen 2027 ba lallai ne mu samu damar gyara kuskurenmu ba.
Ƴan siyasa ku yi hakuri, mu ma ƴan ƙasa ne.
Ibrahim Ash'habu Muhammad