Kwamitin Da'awar Sunnah, Minanata Sokoto

Kwamitin Da'awar Sunnah, Minanata Sokoto Manufar wannan page itace yada ingantacciyar # a cikin duniya baki daya.

13/08/2021
25/05/2021

الصحابة كلهم عدول عند أهل السنة والجماعة

WAAZIN MU NA YAU, INSHAA-ALLAH. MUNA GAYYATAR KOWA DA KOWA
19/11/2020

WAAZIN MU NA YAU, INSHAA-ALLAH. MUNA GAYYATAR KOWA DA KOWA

Yau ne fa InshaAllah, ba a daukewa kowa ba.
15/10/2020

Yau ne fa InshaAllah, ba a daukewa kowa ba.

09/10/2020

Madarasatu Saad Bn Abi Waqqas za suyi WA'AZI yau bayan ishai a Shariffai Qrts, U/Rogo Sokoto.

Zuwa ga dukkanin 'yan uwa Ahlussunah, kada mu bari a bamu labari. Mu yada wannan sakon har sai ya game ko'ina.
09/10/2020

Zuwa ga dukkanin 'yan uwa Ahlussunah, kada mu bari a bamu labari. Mu yada wannan sakon har sai ya game ko'ina.

06/10/2020

KADA A MANTA DA KARATUN 'AHKAMUL JINA'IZ, TARE DA DR. ABUBAKAR USMAN RIBA, A MASALLACIN BENA, MINANATA SOKOTO. YAU BAYAN MAGRIB ZUWA ISHA'I. AZO LAFIYA!

01/10/2020

MADARASATU SA'AD BN ABI WAQQAS R.A

MEETING NA KARSHEN WATAN SEPTEMBER, 2020.
Wannan Meeting ya sa mu Jagorancin Shugaban wannan Makaranta, Sheikh Dr. Abubakar Usman Ribah, da sauran Malammai da Alarammomi.
An sanya Wa'azoji da za a gudanar a watan October, inshaAllah kamar haka:
1. Friday 9th October, 2020: Wa'azi a Masallacin Shariffai Quarters dake Unguwar Rogo, Sokoto.

2. Sunday, 11th October, 2020: Wa'azi a Masallacin Professor Salihu Aljannare, Tudun Wada Area, Sokoto.

3. Friday, 16th October, 2020: Wa'azi a Kauyen Kwamna, Kware LGA.

4. Friday, 23rd October, 2020: Wa'azi a Unguwar Girafshi, Wamakko LGA.

Dukkaninsu bayan Sallar Isha'i za a fara, inshaAllah!
Dafatar Allah ya datar da mu.

08064992913

Address

Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwamitin Da'awar Sunnah, Minanata Sokoto posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Kwamitin Da'awar Sunnah, Minanata Sokoto:

Shortcuts

Share