11/12/2021
. 📚من كتب فضيلة الشيخ/ عبدالرحمن عمر بغاراوا في "علم الحديث لشريف" :
📖أوضح السنن في مناهج الجوامع والسنن (منظومة) .
📖قرة العينين بنظم غريب الصحيحين (ألفية) .
📖نور الساري في مبهمات جامع البخاري (2,080 بيتا !)
📖الصبح الصبيح في أصح الصحيح ( منظومة) .
📖ضبط وتصحيح وتعليق علۍ "منظومة مصباح الراوي" . لعلامة السودان/ عبدالله بن فودي .
📖تبويب وضبط "نخبة الفكر" للإمام الحافظ/ ابن حجر العسقلاني .
10/12/2021
Gobe Inshallahul Kareem Za'a Fara karatu A wannan Makaranta Mai Albarka.
Har yanzu Kofa A bude take ga Mai Buqatar Sayen Takardar shiga (Form) Sai ya Hanzarta Zuwa Makarantar dake Unguwar Gidan Dahala Maberar Magaji Opposite.Illela eastern bypass Sokoto.
Allah Muke Roqo da Ya Sanya Albarka da Ikhlasi Acikin Ayukkanmu
Wassalamu Alaykum
06/12/2021
السلام عليكم ورحمه الله وبركاته
Muna Shaidama Al'ummar Musulmi Cewa Wannan Makaranta Al-abraar Academy Tafara Sayarda Takardun Shiga Makarantar (Form). Na sashen Haddar Alqur'ani da kuma Sashen Matan Aure.
Masu Nema Zasu iya Zuwa Harabar Makarantar dake:-
Gidan Dahala Maberar Magaji
Opp. Illela Eastern bypass sokoto state
Ko Kuma A tuntubi Shugaban Makarantar Akan lambobi:- 08031524580, 09039702689
Domin Samarwa Yaranku da Iyalanku Ingantaccen Karatu
Allah Yayi Muna Muwafaqa
Ameen.