BINJI Islamic Medicine Center

BINJI Islamic Medicine Center

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from BINJI Islamic Medicine Center, Education Website, Sokoto.

11/07/2026

ℹ 🗣️ An ce gumin hammatar namiji na iya taimakawa wajen daidaita hormones na mace da al’adarta (haila), har ma yana iya inganta yanayinta na zuciya.

DAGA MASANA

Menene Ra'ayin ku akan wannan maganar?.

✍️Sirrin Riƙe Miji.

11/07/2026

~Don Allah idan kasan akwai fina-finan BATSA a wayar ka to ka goge.

Faqatt.

10/07/2026

🚨 HUKUNCIN TSOTSON FARJIN MACE YAYIN SADUWA!!!

Tambaya
Assalamu alaikum, M. Na kasance ina tsotsan azzakarin mijina, shi kuma yana wasa da gabana da harshensa kafin mu sadu, ina matsayin haka a addinin musulunci.

Amsa
To 'yar'uwa hakan ya halatta, ba matsala a sharian ce, saboda an rawaito halaccin haka, daga magabata, daga cikinsu akwai Imamu Malik, saidai ya wajaba a tabbatar an tsaftace wurin musamman farjin mata, saboda a bude yake, sannan kuma wuri ne da ake yin haila, ake kuma zuba maniyyi, ga shi kuma yana kusa da wajan yin bahaya, wasu masana likitanci suna bada shawarar cewa: a dinga wanke wurin da gishiri kafin a tsotsa, saboda neman kariya.

Allah madaukakin sarki a cikin suratul Bakara aya ta: (223) ya kwatanta mace ga mijinta da gona, wannan sai ya nuna dukkan bangarorin jikinta ya halatta a ji dadi da su, in ban da cikin dubura wacce nassi ya togace.

Allah ne mafi sani.

Duba: Mawahibul-jalil sharhin Muktasarul Khalil 3\406.

20/12/2014
Dr. Jamilu Zarewa.

09/07/2026

📌YADDA MA'AURATA ZASU WASA DA NON* IYALIN SU.

Wasa da nonon mace babban sashi ne na saduwar masoya, kuma yana taimakawa sosai wajen tada sha'awar mace da kuma sanya ta jin dadin jima'i. Domin yin hakan cikin nasara da gamsarwa, ga wasu matakai da dabaru da za a iya amfani da su:

1. Fara da Sannu-Sannu (A hankali)
Kada ka hanzarta taba nonon mace da zafi ko da karfi. Fara da shafa jikinta gaba daya, sannan ka rika shafa kewayen nonon a hankali da yatsunka. Wannan yana taimakawa wajen sa jin dadi da matsewar da take ji ta ragu, sannan jini ya dinga gudu da kyau a wurin.

2. Shafa da Matsawa Cikin Kulawa
Yatsun Hannu: Yi amfani da tafukan hannunka ka rika tallafar nonon kana matsa shi a hankali (k**ar yadda kake tausa).
Juya kai: Zaka iya amfani da yatsunka biyu (babban yatsa da manuniyar yatsa) kana murza kan nonon (ni**le) a hankali. Wannan yana sanya kan nonon ya mike kuma yana kawo matsananciyar sha'awa ga mace.

3. Yin Amfani da baki da Harshe
Wannan shi ne bangaren da mata da yawa s**a fi so:
Tsotsa: Ka tsotsi kan nonon a hankali k**ar yadda jariri yake sha, amma kada ka cije shi da hakori sai dai idan ita da kanta ta bukaci hakan (domin wasu matan suna son cizon wasa kadan).
Lashewa: Yi amfani da jinin jikinka (miyo) ko kuma harshenka ka rika lasar kewayen kan nonon (ar**la) kana yin da'ira da harshenka.

4. Saurari Sautinta da Kalaman Jikinta
Kowace mace da irin abin da take so. Wasu suna son matsa mai karfi, wasu kuma suna son tabawa kadan-kadan:
Idan tana nishi cikin dadi ko tana turo maka gaba, hakan yana nufin abin da kake yi yana mata dadi.
Idan ta janye jikinta ko ta nuna alamar zafi, hakan yana nufin ka rage zafi ko ka canza dabarar da kake yi.
Muhimmiyar Shawara: Babban sirrin shi ne sadarwa da tsafta. Tabbatar cewa ka wanke bakinka da hannunka da kyau kafin ka fara, kuma ka tambayi abokiyar zamanka abin da ta fi so domin ku gamsar da juna cikin farin ciki.

06/07/2026

*GURARE 3 DA TAƁASU YAFI JIMA’I DAƊI - NESA BA KUSA BA* 👇

Wadannan wurare ne da idan ka ba su hankali kafin ko lokacin jima’i, suna taimakawa wajen "dumama" jiki da ƙara sha’awa. Kowace mace ta bambanta, amma waɗannan guda 3 ana yawan jin daɗinsu.

*1. WUYA DA BAYAN KUNNU*
Fatar wuya da bayan kunnu na da jijiyoyi masu yawa.
*Yaya ake yi:* Numfashi a hankali, sumbata mai laushi, ko shafa da yatsunka.
*Me yasa:* Yana sa ta girgiza, yana ƙara numfashi, kuma yana isar da saƙon "Ina son ki" ba tare da magana ba.

*2. BAYA DA KAFADU*
Taɓa baya, musamman tsakiya da ƙasan baya, yana sa jiki ya shakata.
*Yaya ake yi:* Shafa da tafin hannu a hankali, ko yin madauwari da yatsunka. Rungume ta daga baya.
*Me yasa:* Yana ba ta jin kariya da aminci. Yana rage damuwa kuma yana shirya jiki don kusanci.

*3. CIKI DA CIKINYA*
Ciki da saman cinyoyi wurare ne masu saurin jin taɓawa.
*Yaya ake yi:* Shafa da laushi, zana da yatsunka, ko sumbata mai sauƙi. Kada ka gaggauta kai tsaye wurin sirri.
*Me yasa:* Jinkiri da wasa a waɗannan wuraren suna ƙara sha’awa sau 2. Yana sa jiki ya jira kuma ya ƙara buƙata.

*Tukwici 3 masu muhimmanci:*
1. *Laushi ya fi ƙarfi* - Taɓa a hankali, kada ka yi da gaggawa.
2. *Duba halinta* - Idan ta kusa da kai, ta numfasa, ko ta riƙe ka, yana nufin tana jin daɗi.
3. *Tambaye ta* - "Kin son ina taɓa ki a nan?" Sadarwa tana sa abin ya fi daɗi.

*Karshe:*
Jima’i mai daɗi ba yana farawa ba a gado kaɗai. Yana farawa ne daga taɓawa, magana, da kula da juna tun daga falo.

02/07/2026

Ga Abunda Yasa Matan Da Suke Da Shekaru S**a Fi Dadin Jima'i

Idanuwan maza da sha'awar su sunfi tafiya akan mata masu ƙarancin shekaru. Idan ka tara maza mafi rinjayen cikinsu zasu zaɓi kasancewa da mace mai ƙarancin shekaru a maimakon mace mai shekaru.

Mazan dake da wannan tunanin gani suke ita mai ƙarancin shekaru nonuwanta a tsaye suke, sannan gabanta a matse yake. Babu wata hujjar da suke da shi wanda yafi wannan.
Sai dai kuma abunda basu sani ba shine, ita Mace mai ƙarancin shekaru jaraba take da shi amma bata san daɗin Jima'i ba. Namiji shi yake more Jima'i da ita, Macen kawai gurzanta ake.

Idan zaka tara sabbin amare masu ƙarancin shekaru ka tambaye su game da daɗin Jima'i zasu ce maka su dai kawai suna yi ne. Wasu ma ce maka zasu yi basu jin wani daɗi sai ma zafi.
Wannan yasa mace ba k**an namiji take ba, yau namiji zai soma Jima'i yau zai soma zuwan kai. Ita kuwa mace mai karancin shekaru kamin ta soma jin daɗin Jima'i har sai ta kwana biyu tana Jima'i, wani lokacin ma sai bayan haihuwarsu ta farko. Saboda mace k**ar tsumin wine take tana ƙara tsufa tana ƙara riƙa tana ƙara daɗi.

Yanzu bari musan dalilin da yasamace mai yawan shekaru tafi mai ƙarancin shekaru daɗin Jima'i.

✍️Nasiru

26/06/2026

BAMBANCI TSAKANIN MANIYYI DA MAZIYYI DA KUMA WADIYYI

Tambaya
Assalamu alaikum.
Don Allah malam ina so a bambance min tsakanin wadannan ruwaye, wato maniyyi da maziyyi da wadiyyi, saboda nima tambaya ka yi min akan haka!

Amsa
Wa alaikum assalam
To 'yar'uwa Allah ya datar da ke, ga abin da ya sawwaka:

1. Maniyyi Maniyyin namiji : ruwa ne mai kauri FARI wanda yake fitowa ya yin babbar sha'awa k**ar saduwa, ko wasa da farji, sannan yana tunkudo juna lokacin da yake fitowa, kuma warinsa yana k**a da warin hudar dabino, ko damammen gari, Idan ya bushe kuma yana yin kamshi kwai. Maniyyin mace : ruwa ne tsinkakke, MAI FATSI-FATSI, WANI LOKACIN KUMA YANA ZUWA FARI, wanda yake fitowa ya yin babbar sha'awa k**ar saduwa, ko wasa da farji, sannan yana tunkudo juna lokacin da yake fitowa, sannan za ta ji tsananin sha'awa da kuma dadi lokacin da ya fito, kuma warinsa yana k**a da warin hudar dabino ko damammen gari, Idan ya bushe kuma yana yin kamshi kwai, kuma za ta ji sha'awarta ta yanke bayan fitowarsa. HUKUNCINSA SHI NE : YANA WAJABTA WANKA.

2. Maziyyi : Ruwa ne tsinkakke da yake fitowa, yayin karamar sha'awa, k**ar tunanin aure ko kuma tuna wacce kake so, ko matarka, ko kallon matar ko namijin da k**e sha'awa, haka nan yana fitowa yayin wasa tsakanin miji da mata, saidai shi ba ya sa sha'awa ta tafi, kuma wani lokacin ba'a sanin ya fito. Malamai suna cewa : Maziyyi ya fi fitowa mata, fiye da maza, lokacin da maziyyi zai fitowa namiji azzakarinsa zai mike. HUKUNCINSA SHI NE A WANKE FARJI GABA DAYA, DA KUMA INDA YA SHAFA, KUMA A SAKE ALWALA.

3. Wadiyyi wani ruwa ne mai kauri da yake fitowa a karshen fitsari, ko kuma karshen bahaya ga wanda ya jima bai yi ba, yana fitowa ga wadanda suke fama da gwauranci ko wadanda s**a yi nisa da abokin rayuwarsu ta aure, ina nufin namiji ko mace.

YANA DAUKAR DUKA HUKUNCE- HUKUNCEN FITSARI.

Allah ne mafi sani

As Professor Jamilu Zarewa

25/06/2026

YADDA AKE AMFANI DA AL-MISKI A AL’AURA (PRIVATE PART) BAYAN WANKAN TSARKI NA AL-ADA (HAIDHA)

Wannan yana cikin hadisin Nana A'isha R-A: Wata mata ta tambayi Annabi SAW yadda ake tsarkakewa daga haila.

Sai ya koya mata wanka, sannan ya ce:
"Ki dauki auduga da miski ki tsarkake da shi"

Sai ta ce: Yaya zan yi?

Sai ya ce: "Subhanallah! Ki tsarkake da shi"

Nana A’isha R-A tace; sai na ja ta kusa nace mata: Ki shafa shi wurin fitowar jinin.

Amma kuma ba dole bane, kuma idan har baki da hali to kiyi wankanki kadai ba tare da kin sanya ba ya wadatar, kawai dai sunnah ne kuma saboda kawar da warin jinin.

YADDA AKE AMFANIN DA SHI:

Kafin kiyi wankan ki tabbatar kin fara saka auduga a gabanki kinga babu jini, shine zakiyi wanka.

Bawai kawai daga kinga jini ya dauke ya dauke a jikinki sai wanka ba.
Da farko ki kammala wankan tsarkinki (Haila) cikakke, ki tabbatar jikin ki ya tsarkaka, jinin ya tsaya.

Sai ki dauki yadi ko auduga/cotton mai kyau ki jika shi da ruwa kadan, sai ki saka miski mai kamshi a kan audugan.

Daga nan sai ki shafa a wurin da jinin yake fitowa da audugan wato ga al’aurarki (Private Part) waje-wajen kawai.

Ki bi wurin sau 1 zuwa 2, kada ki shigar da audugan can ciki, kawai ki shafa daga waje-waje shikenan.

Allah Ta'ala ya datar da mu baki-daya, ya karba mana dukkan ibadun mu. Aamiin

21/06/2026

🚨BA SAUTIN DA YAKAI NA AL-QUR'ANI DAƊI.

•Jiya ina kallon karatuka a Tiktok can sai nakai ga bidiyon wannan Alaramma wanda kowa yasan shi a Nihar Nigeria kuma kowa ya sallama masa cewa shi Gwani ne na Al-Qur'ani wanda karatun sa yake motsa taƙawa a zuƙatan bayin Allah.

•Ina kallon bidiyon sa sai na lura da wannan bawan Allah da yake a bayan sa gaba ɗaya ya cika da shauƙin Al-Qur'ani, idan aka karanto aya kafin a sauka shi ya saukar da kansa ƙasa, yanayin sa ya nuna ji yake k**ar kar ayi ruku'u a sallan kawai aci gaba da karatun.

•Gaskiya ina tausayawa waɗanda aka haramta musu more ɗanɗanon Al-Qur'ani da zaƙin sa, yanzu fa akwai wanda zai iya kwana biyu bai karanta Al-Qur'ani ba kuma bai saurara ba, shin wai wanda baya karanta Al-Qur'ani kuma baya sauraren sa ku tambaye shi don Allah dame yake more rayuwa ne wai.

•Na rantse muku da Allah ko yaushe idan aka ɓatamin rai, naji na shiga yanayin fushi wallahi idan na kunna Al-Qur'ani ina saurara nan take nake jin nutsuwa na sauka a zuciyata, wani lokacin ma bacci yake tafiya dani saboda kwanciyar hankali ya samu.

Allah ya ƙara mana ƙaunar Al-Qur'ani da ma'abotan sa, Allah yasa Al-Qur'ani ya zama sanadiyyar tsirar mu Duniya da Lahira Ameen.

20/06/2026

🚨 INNALILLAHI SUN KASHE RAHAMA.

•Masu ƙwacen waya a kano sun tare wannan yarinyar mai suna Rahama sun ƙwace mata waya daga ƙarshe kuma s**a aikata lahira.

•Akwai takaici ace irin waɗannan abubuwan suna faruwa a gari irin Kano, inda nan ne Head Quarter na Musulmin Nigeria amma ba wani ƙoƙari da Gwamnati takeyi na ganin ta daƙile wannan mummunan aikin.

Allah ya gafartawa Rahama yasa Aljannah ce makomar mu gaba ɗaya Ameen.

Want your school to be the top-listed School/college in Sokoto?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Sokoto