23/08/2026
Muna godiya ga Allah subhanahu wata'ala bisa ga irin nasarorin da yake bamu jiya Assabar ɗalibai goma sun kammala karatun Alkur'ani ta hanyar nazari inda wasu daga cikinsu s**a haddace Hizib goma wasu ma sama da haka wannan ba karamar nasara ce ba fatanmu Allah ya sanya albarka ya ƙara bunƙasa wannan makaranta ya sa kawa malamai da iyaye da duk mai bada gudummawa da alheri