RTC Press

RTC Press RTC Press:
RTC Press page is a page for the dissemination of information about monarchs and others

13/11/2025

Fatan Alkhairi Zuwaga Masoya RTC

Allah ya yi wa Sarkin Katsinan Gusau, Dakta Ibrahim Bello rasuwa a daren Juma'a bayan jinya a wani asibiti da ke Abuja.Y...
25/07/2025

Allah ya yi wa Sarkin Katsinan Gusau, Dakta Ibrahim Bello rasuwa a daren Juma'a bayan jinya a wani asibiti da ke Abuja.

Ya rasu yana da shekara 71 kuma za a yi jana'izarsa bayan Sallar Juma'a a garin Gusau da ke jihar Zamfara.

An naɗa marigayin ne a matsayin Sarkin Katsinan Gusau na 15 a watan Maris shekarar 2015.

Abubakar Sammani Abdullahi Talban Wazirin Sokoto President Royal Tradition Center
03/06/2024

Abubakar Sammani Abdullahi
Talban Wazirin Sokoto
President Royal Tradition Center

Mai Girma Yan Dakan Kauran Namoda Alh Bashir Shehu Bawa Secretary General Royal Tradition Center RTC.
31/05/2024

Mai Girma Yan Dakan Kauran Namoda
Alh Bashir Shehu Bawa

Secretary General Royal Tradition Center RTC.

Mai Girma Dantoron Deba Alh Anas Ahmad Mataimakin Shugaban Royal Tradition Center na Arewa Maso Gabas.
31/05/2024

Mai Girma Dantoron Deba
Alh Anas Ahmad

Mataimakin Shugaban Royal Tradition Center na Arewa Maso Gabas.

Tawagar Shugabannin Media na Royal Tradition Center RTC
30/05/2024

Tawagar Shugabannin Media na Royal Tradition Center RTC

Mai GirmaSarkin Dawaki Mai Tuta Makurdi Mataimakin Jami'in Kasuwanci  naRoyal Tradition Center RTC
30/05/2024

Mai Girma
Sarkin Dawaki Mai Tuta Makurdi
Mataimakin Jami'in Kasuwanci na
Royal Tradition Center RTC

Shugaban Royal Tradition Center na kasa RTC Alh Abubakar Sammani Abdullahi Talban Wazirin Sokoto
30/05/2024

Shugaban Royal Tradition Center na kasa RTC
Alh Abubakar Sammani Abdullahi
Talban Wazirin Sokoto

Address

Abdulrahaman Al-zaid Road
Sokoto
840212

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when RTC Press posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category