Abba Bichi academy sokoto

Abba Bichi academy sokoto

Share

Foot Ball News

20/05/2021

βš½πŸ’šπŸ€πŸ’šπŸ’ͺπŸ’šπŸ€πŸ’šπŸ’ͺπŸ’šπŸ€πŸ’šβš½
Aslm
Bayan Sallama Muna Mika Sakon Jinjina Ga Duk Wanda Ya Samu Damar Karbar Freind Request Na Wannan Shafi Mai Suna Abba Bichi Academy Sokoto.
Wanga Account Mun Buda Shine Badin Wata Manufa Ba Sai Dai Don Samun Cigaban Wannan Academy
Ta Hanyar Sanar Da Masiya Da Magoya Baya Yanda Lamurran Team Suke Tafiya Kamar.
Martches
Goal Score
League Table
Group Stage
Training
Da Sauransu Muna Fatan Zaku Goya Muna Baya Ta Hanyar Gyara Muna Kura Kurai Idan Mun Same A Wannan Kafa Ko Wannan Academy Da Shawarwari Don Kauda Duk Wasu Matsolali Fatan Allah Yasa Alheri Cikin Wanga Sabin Tsari Da Muka Fito Dashi A Wannan Academy
Wato Abba Bichi Foot Ball Academy Sokoto πŸ’šπŸ€πŸ’šπŸ’ͺ⚽🚢

Want your school to be the top-listed School/college in Sokoto?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Sokoto South
Sokoto