Mukoma Tsangaya Garubutu Gatilawa

Mukoma Tsangaya Garubutu Gatilawa رب ا شرح لي صدري_ويسر لى امري_
واحلل عقدةمن لساني_يفقواقولي 🤲🧍🌺

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un.😭😭Yanzu muke samun Labarin Rasuwar Dan Gidan Gwani Alin Dawanau Mai Suna Abubakar wan...
03/12/2023

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un.😭😭

Yanzu muke samun Labarin Rasuwar Dan Gidan Gwani Alin Dawanau Mai Suna Abubakar wanda aka yi wa Gamgaram na Hotoro Takwara.

Wanda yake kusa da Hotoro Za a yi Jana'izar sa yanzu In Sha Allahu.

Muna miƙa Sakon Ta'azziyar mu ga Gwani Alin Dawanau, muna kuma addu'a Allah Subhanahu Wata'ala Ya ji ƙansa da Rahma Allah ya sa mai ceton Iyaye ne.

By Yusuf Zakariyya Yunus Alkanawee

Allah kaqara mana himma da iklasi a kan sha,a nin Al qur'ani mai girma 🤲❣️Kasa yazamo silar tsira a garemu duniya da lah...
24/05/2023

Allah kaqara mana himma da iklasi a kan sha,a nin Al qur'ani mai girma 🤲❣️

Kasa yazamo silar tsira a garemu duniya da lahira 🤲♥️💚💜💯

Allah ya ƙara mana himma da iklasi a kan sha'anin Al-Qur'ani mai girma yasa ya zamo sanadin tsira garemu duniya da lahir...
22/04/2023

Allah ya ƙara mana himma da iklasi a kan sha'anin Al-Qur'ani mai girma yasa ya zamo sanadin tsira garemu duniya da lahira Amin🤲🌺🌿🌿🌺

Mu koma Tsangaya

Masha Allah Allah yasa Al qur'ani ya cecemu ranar ceto 🤲💯🌹🌺 ✍️
22/04/2023

Masha Allah Allah yasa Al qur'ani ya cecemu ranar ceto 🤲💯🌹🌺

✍️

22/04/2023

Masha Allah Allah kasa Al qur'ani ya cecemu ranar ceto 🤲💯🌹🌺

✍️

WAIWAYE: Kur'anin Da Sheik Dahiru Bauchi Ya Rubuta Shekaru 72 Da S**a GabataWannan shie Qur'anin da babban Shehun Malami...
21/04/2023

WAIWAYE: Kur'anin Da Sheik Dahiru Bauchi Ya Rubuta Shekaru 72 Da S**a Gabata

Wannan shie Qur'anin da babban Shehun Malami Babban Alaramma Shehu Dahiru Usman Bauchi ya rubuta da hannun sa mai albarka kusan shekaru 72 da s**a wuce.

Shehu ya rubuta wannan Qur'anin ne a shekarar hijira 137. Yenzu kuma muna 1443, bana shekara 72 kenan.

Alhamdu Lillah an binkito inda wannan Qur'ani yake a karkashin jagorancin dansa Sayyadi Ahmad Tijjani (Yaya Malam) a garin Darazo dak jihar Bauchi.

Allah Ya karawa Shehu lafiya da daukaka, Allah Ya ba mu albarkacin Al-Qur'ani. Amin.

Daga Sarki Zaaki

✍️

Masha Allah wannan allon ya rubutu sosai 🌺🌹🌿🌷 ✍️
21/04/2023

Masha Allah wannan allon ya rubutu sosai 🌺🌹🌿🌷

✍️

20/04/2023

Ƴan uwa shin kun gane wannan wanne gonine?🙏🌺🌿

✍️

Wannan Matashin da kuke gani mai suna Mallam Yusuf mustapha shi ne yake rubuta wannan Al-Qur'anin da hannun sa yanzu hak...
20/04/2023

Wannan Matashin da kuke gani mai suna Mallam Yusuf mustapha shi ne yake rubuta wannan Al-Qur'anin da hannun sa yanzu haka yana kan aikin rubutun shi ne ma Qur'anin sa na farko wannan.

Gaskiya Allah yayi masa baiwa sosai da samun Al-Qur'ani kamar haka a irin wannan shekarun nasa.

Allah ya sanya Albarka gwani yasa a gama lafiya. 🤲💞

Mu koma Tsangaya ✍️

Allah kaƙara mana son Al qur'ani 🤲♥️Allah ya sa Al qur'ani ya cecemu 💜🌿🌺Allah yaqara mana himma da iklasi akan sha, anin...
20/04/2023

Allah kaƙara mana son Al qur'ani 🤲♥️
Allah ya sa Al qur'ani ya cecemu 💜🌿🌺
Allah yaqara mana himma da iklasi akan sha, anin Al qur'ani mai girma 🤲💯🌹🌷

✍️

Ya Allah dukkanin abinda yada memu kayaye manashi Dan Ma tsayin Annabi Muhammad S ♥️ A ❤️ W Da Al qur'aniKazau Nardamu l...
18/04/2023

Ya Allah dukkanin abinda yada memu kayaye manashi Dan Ma tsayin Annabi Muhammad S ♥️ A ❤️ W Da Al qur'ani
Kazau Nardamu lafiya ka taimaki Muslunci Da Musulmai Al barkacin Al qur'ani mai girma🤲♥️🌺

✍️

Address

Soba

Telephone

+2348101599055

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mukoma Tsangaya Garubutu Gatilawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category