Mukoma Tsangaya Garubutu Gatilawa

Mukoma Tsangaya Garubutu Gatilawa رب اشرح لي صدري___ويسر لى امري___واحلل عقدةمن لساني___يفقه‍واقولي🤲⁦

JAN ZAWAIDI....Me Jan zawaidi yake nufi?Jan zawaidi yana nufin: wata ya'un ce a gaban wasu kalmomin Al-qur'ani a bisa ri...
04/08/2024

JAN ZAWAIDI....
Me Jan zawaidi yake nufi?
Jan zawaidi yana nufin: wata ya'un ce a gaban wasu kalmomin Al-qur'ani a bisa riwayar imamu warshu waɗanda babu su a riwayar Hafsu.
Ana rubuta shi a rubutun tsangaya kamar yadda zaka gansu a nan a rubuce,
Imamu warshu yana yinsu a rubuce sannan kuma yana furta su, gasu kamar haka: su Arba'in da shidda46:

دعوةالداع>____البقر
اذادعان> ____البقر
ومن ا تبعن> ____ءال عمرن
فلا تسآلن> ____هود
يوم يات>____هود
وعيد> ____ابرهيم
دعاء> ____ابرهيم
اخرتن> ___الاسراء
فهو المهتد> ___الاسراء
فهو المهتد>___ الكهف
ان يهدين>___الكهف
ان يوتين>___الكهف
كنانبغ>____الكهف
ان تعلمن>___الكهف
الا تتبعن> ___طه
والباد> ____الحج
نكير>____الحج
اتمدونن>___النمل
فماءاتن>___النمل
ان يكذبون> ___القصص
كالجواب> ___السبإ
كان نكير>___السبإ
كان نكير> ___فاطر
ولاينقذون>___ يس
لتردين>____الصفت
يوم التلاق>____غافر
يوم التناد>____غافر
فاعتزلون>____الزخرف
ان ترجمون>____ الزخرف
فحق وعيد>____ق
يوم ينادالمناد>___ق
من يخاف وعيد>___ ق
يوم يدع الداع>___ القمر
إلى الداع> ___ القمر
فكيف كان عذابى ونذر>___القمر
فكيف كان عذابى ونذر>___القمر
فكيف كان عذابى ونذر>___القمر
فكيف كان عذابى ونذر>___ القمر
فذوقوا عذابى ونذر>___القمر
فذوقوا عذابى ونذر>___القمر
كيف نذير> ___الملك
كان نكير>___ الملك
اذا يسر>___الفجر
الصخر بالواد>___الفجر
ربي اكرمن>___الفجر
ربي اهنن>___الفجر

Ga su a cikin Hoto an waƙe su da rubutun ajami.

Babbar Tsangaya ✍️ 🙏🙏🙏

🥰Babban Malamin Al-Qu'rani Alaramma mai darasu A Tsangaya kuma Masanin Kira'at na Al-Qu'rani da tafsiri duka, Ba Goni Al...
11/07/2024

🥰Babban Malamin Al-Qu'rani Alaramma mai darasu A Tsangaya kuma Masanin Kira'at na Al-Qu'rani da tafsiri duka, Ba Goni Alin dawanau kenan,

Allah ya kara masa lafiya da daraja ayita hidima ga Al-Qu'rani mai Girma. 🤲💖

Mu Koma Tsangaya 11/7/2024 ✍️

09/07/2024

An gode da ka kasance cikin manyan masu kasancewa da ni da kuma shiga cikin jerin waɗanda ke tare da ni na mako-mako! Alhaji Ali Mustapha, Amourou Boukari, Gazali Ali Barau, Kabiru Ib, Kakka Abba, Abas Mustafa, Amiru S Jsm, Aminu M Ibrahim, Isah Jibril, Isiya Abubakar, Malan Musa Usama, Abdullahi Balaabukur, Haliru Bubakar, Sadisu Auwal, Sulaiman Umar Fantarai, Na Shehu Na Shehu, ثالث علي سليمن, Auwal Nasiru, Aliyu Aliyu, Hashim Usman, Ismail Goni Bukar, Yusuf Attahiru, Yusufa Dahiru Dauda, Salisu Ibrahim Safana, Mht Bin Ahmad, Babayo G Babayo, Usman Abubakar, Khalid Abdullahi, Alhajishehu Nguru, Nasir Mahir Tahir, Hassan Musa, Samma'una Haidar, Umar Abdullahi, Ibrahim M Nura, Adam Mustafa, Bala Abba, Saifullahi Salisu, Nazifi Suleiman, Aminu Abas, Nasiru Ukashatu, Gail Jos, M Hassan Inuwa Zaura, Jamilu Saleh Suleiman, Amiru Isah, Haruna Ahmad, Idris Muhammad B Sokkoto, Musa Sidi Ahamad, Ishak LB Taganama, Ibrahim Garba Taura, Ibrahim Abdulhamid Yandutse

Sheikh ɗahiru Usman Bauchi ya cika shekaru dari 100 A duniya Yayin da yai shekara 76 Yana gudanar da tafsirin Alqur'ani ...
09/07/2024

Sheikh ɗahiru Usman Bauchi ya cika shekaru dari 100 A duniya Yayin da yai shekara 76 Yana gudanar da tafsirin Alqur'ani Mai girma Muna fatan Allah ya ƙara masa lafiya da Nisan kwana Mai Albarka 🤲

Allah ya qaromana Al barkacin annabi Muhammad S a w da Al qur'ani Mai girma duniya da lahira ya hayyu ya qayyum 🤲

Ina gonayeDa y'an uwa dalubai? ga wata tsarabaAduba mana👇👇
04/07/2024

Ina gonaye
Da y'an uwa dalubai?
ga wata tsaraba
Aduba mana👇👇

Wannaan Rubutun Alqalamin Da Akayi Shi Dashi, Shi Muke Cewa Kafe Sannan Wannaan Aya Daya Ce, Tana Daga Aya Mai Tsayi Da ...
04/07/2024

Wannaan Rubutun Alqalamin Da Akayi Shi Dashi, Shi Muke Cewa Kafe
Sannan Wannaan Aya Daya Ce, Tana Daga Aya Mai Tsayi Da Ake Fara Tararwa Idan An Taho Karatu Daga Surorin Da Suke Qasa A Alqur'ani Mai Girma.

Ku Gaya Mana Surar Da Wannaan Ayar Take?

Kuma Ku Kawo Mana Wasu Daga Fiqoqin Alqalamin Da Ake Rubutu Dasu Da Kuka SaniBayan Kafe???

Kawo Mana Doguwar Ayar Da Ake Tararwa Mai Tsayi Daga Qasa Bayan Wannaan??

Sai Na Jiku

Mukoma Tsangaya Garubutu Gatilawa

Wanda yai karatun tsangaya ne fa kaɗai zai iya gane wannan karatun cikin sauƙi.😅🥰Nan da kuke gani Qu'rani ne izu 60 cif,...
04/07/2024

Wanda yai karatun tsangaya ne fa kaɗai zai iya gane wannan karatun cikin sauƙi.😅🥰

Nan da kuke gani Qu'rani ne izu 60 cif, An ɗauki harafin farkon kowane izu ne, duk inda kaga an saka aya shi ne anyi izu biyar kenan, zakaga anyi saɗara guda 4 ko wace saɗara ɗaya izu 15 kenan kaga 15 sau 4 shi ne 60 kenan cif. 💯☺️

Ana rubuta su ne haka a haddace don iya lissafo sunayen izu-zuwan dake cikin Qu'rani cikin sauki da kuma haddace Kajjin kajjin na waqafin ko wane izu, da kuma yin wasu Ayyuka irin namu na cikin gida dasu. ☺️

Allah ya bamu Albarkacin Al-Qu'rani yasa ya cecemu duniya da lahira. 🤲💞

Mu KoMu Koma Tsangaya Mu Koma TsangayagMu Koma Tsangaya024 ✍️
MukomMukoma Tsangaya Garubutu GatilawagMukoma Tsangaya Garubutu GatilawabMukoma Tsangaya Garubutu GatilawalMukoma Tsangaya Garubutu Gatilawa

Almahir Goni Umar Likoro Bayan Kammala Karatunsa na Musabaƙar karatun Alƙur'ani da ake Gudanarwa a ƙasar Iraqi. Jiya Ke ...
03/07/2024

Almahir Goni Umar Likoro Bayan Kammala Karatunsa na Musabaƙar karatun Alƙur'ani da ake Gudanarwa a ƙasar Iraqi.

Jiya Ke nan cikin Hussainiyya ta Iraƙi. Inda Kabarin Sayyiduna Hussaini yake da Sauran Wasu Jikokin Manzon ALLAH ﷺ ❤️

Duk Masu Son Ziyaratar Wannan Waje ALLAH ya kai su Don Annabi da Al-Qur'ani 🤲

Tuesday. 25-12-1445=2-7-2024
✍️M Umar Gwamnati

03/07/2024

Babbar shela ga sababbin manyan masoyana! Shamsi Musa Koreh, Ibrahim M Yau Makaurachi, Jabir Hassan, Ana's Yusif Rurum, Yakubu Jibrin, Naziru Shuaibu Galinja, Habibu Musa, Auxa'i Adamu, Abdou Salam Hmz Bob, Abdullahi M Idrisa, Na Fati Baban Fati

03/07/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abdulsalam Abubakar Mal Hassan, Khamis Ma'hd Sani, Zirkifli Abdul Mumini, Musa Ali Ali, Musdafa Abdullahi, Adamu Sa Idu Garba, Nassiru Mouas, Buhari Saminu Poli, Da'imu Adamu, Nura Mustapha Chida, Harouna Laouali, Ali Sale, Ibrahim Mohammed, Yakuba Jingino, Idris Isihak Yahaya Mamuda, Usman Aliyu, Ahmad Zannah, Adam Mahamadu, Umma Yar Hajiya, Yusif Muhammad, Abdullahi Abubakar, Abba Dan Malan, Haruna Auwal, Yau Zuhairu, Dan Almajiri Shuaibu, Abubakar Mohammed, Anwaru Idris, Yakuba Adamu, M Hassan Inuwa Zaura, Aliyu Na Barhama, Ashiru M Rabi'u

Gwani Munazir Dahiru Uthman Bauchi Mahaddacin Alqur'ani Masanin Alqur'ani Mai fasahan Sanin Lungu da sako cikin Alqur'an...
03/07/2024

Gwani Munazir Dahiru Uthman Bauchi

Mahaddacin Alqur'ani Masanin Alqur'ani Mai fasahan Sanin Lungu da sako cikin Alqur'ani, baiwarsa Game da Alqur'ani A bayyane take ga wanda yasan shi. Allah yakarawa Rayuwa albarka da sauran Mahaddatanmu Baki ɗaya.

Mukoma Tsangaya Garubutu Gatilawa

Acikin Alƙur’ani Maigirma, Akwai Ayar Dake Magana Akan Wannan Hoton.Wace Ayah Ce?? 👇
30/06/2024

Acikin Alƙur’ani Maigirma, Akwai Ayar Dake Magana Akan Wannan Hoton.

Wace Ayah Ce?? 👇

Address

Soba

Telephone

+2348101599055

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mukoma Tsangaya Garubutu Gatilawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category