Yusuf Dahiru Zakari

Yusuf Dahiru Zakari Born 15 June 1994, first leaving school 1998 to 2004, SSCE 2004 to 2010, First degree 2015 to 2021

06/04/2025
06/04/2025

Mawallafin Jaridar WikkiTimes, Mal. Haruna Mohammed Babale ne ya bayyana haka a cikin wani faifan vedio mai tsahon minti bakwai in da ya rantse da Alkur'ani ya ce batun gaskiya ne.

Idan ba a manta ba, Ɗan Bello ya zargi Sheikh Abdullahi Bala Lau da karɓar miliyoyin kuɗaɗe da sunan sabunta makarantun Izala ba tare da aiwatar da aikin ba.

Ɗan Bello ya sha s**a daga wajen al'umma game da videon nashi inda har yanzu Sheikh Bala Lau ya yi gum game da lamarin.

Me za ku ce game da zargin ɗan Bello da Haruna?

Zinariya

If Taraba missed this guy it will take time for them to get someone like him
15/07/2024

If Taraba missed this guy it will take time for them to get someone like him

Nigeria my country
13/07/2024

Nigeria my country

13/07/2024

ALLAHU AKBAR.

Sheikh Sani Khalifa Zaria ya bayyana hakikanin gaskiyar halin da ake ciki a kasarnan cikin wasu kalmomi ababen takaitawa.

30/06/2024

The Governor of the Central Bank of Nigeria (CBN), Olayemi Cardoso, has been given a 7-days ultimatum to account for and explain the whereabouts of

Fadan Masarautan Kano Sunanta "Asimatul Faida" wato Helkwata Faida a wajen Batijjani. Kuma babu mai zama sarki a fadan s...
01/06/2024

Fadan Masarautan Kano Sunanta "Asimatul Faida" wato Helkwata Faida a wajen Batijjani.

Kuma babu mai zama sarki a fadan sai Batijjani kuma Dan Faida.

Sarki Aminu Ado Batijjani ne kuma Dan Faida shima Sarki Sunusi Lamido Batijjani ne kuma Dan Faida ne

bambancin anan shine shi Sarki Sunusi Lamido Khalifa Tijjaniyya ne kuma Mallami ne. Inaruwanku magwabta da shiga sha'anin mu

Gagararran Zaki, Shekararran daki,Tambura sai Sarki,Zan buga ko anki,Mai ciki Mai daki,Mai tukunyan girki,Da mayaki yaki...
23/05/2024

Gagararran Zaki,
Shekararran daki,
Tambura sai Sarki,
Zan buga ko anki,
Mai ciki Mai daki,
Mai tukunyan girki,
Da mayaki yaki,
Ai gudu sai doki,
Tsasuba sai gwanki,
Tabbata ta mafarki,
Dole kanwar niki,
Sha zuma da hayaki,
Ya Shehu yagi sa mai dawa bidar dodon kwodi.
Sir Sunusi Sarkin Kano Sunusi Lamido.

Formally invited
21/05/2024

Formally invited

10/05/2024

Congratulations Aboki Bunu Adamu Abdulaziz .

Address

Anguwan Murtala Yelwa Shendam
Shendam
940101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yusuf Dahiru Zakari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share