17/01/2026
BOMO AMAS YOUTH MULTIPURPOSE COOPERATIVE SOCIETY LIMITED
Tana mika sakon godiya ga wannan jajur cewa,
HON. SADEEQ ANGO ABDULLAHI,
Mai son cigaban al'uma baki daya Wanda baya nuna wariya,
Muna mai mika sakon godiya ga wannan ayyukan da ka keyi a Samaru, Zaria
Sabon Gari Local Government,
Titin Basawa zuwa Samaru mun gani kuma mun shaida da wannan da Kuma sauran ayyukan da ka ke a sauran waja Jan
MEDIA TEAM