Dandalin masoya sheikh Adamu gobeer

Dandalin masoya sheikh Adamu gobeer yada soyayyar ma'aki (s a w)

Sheikh Adamu gobeer R t a
16/09/2019

Sheikh Adamu gobeer R t a

02/08/2019

ABU GOMA(10) A KWANAKI GOMAN(10) FARKO NA WATAN ZHUL-HIJJAH;
:
(Kashi Na 'Daya(01);
:
MANZON ALLAH(S.A.W) Ya Ce:"Babu Wasu Kwanaki(10) Mafiya Girma a Wajen ALLAH, Wanda Yafi Son Aikin Alkhairi a Cikinsu, Kamar Wadannan Kwanaki Goman. Mu Yawaita Hailala, Da Kabbara, Da Godiya,
;
Akwai Abubuwa Goma(10), a Cikinsu:
:
*1 - Yin Hajji da Umra
*2 - Yin Azumi Na Kwana Tara(In Da Dama).
*3 - Yawan Tuba(Istighfari)
*4 - Wanda Zai Yi Layya Ka Da Yayi Aski Ko Ya Yanke Farcensa, Har Sai An Yanka Layyar Tasa.
*5 - Yawaita, Nafila, Kamar Sallah Karatun Al-Qur'ani Mai Girma, Sada Zumunta Ga Iyaye, Da Makwabta,
*6 - Sallar Idi
*7 - Layya
*8 - Azumin Ranar Arfa
*9 - Yawan Ambaton ALLAH.
*10 - Tsayuwar Arfa.
:
ALLAH YA SA MU DACE, YA SADA MU DA DUKKAN ALKHAIRAN DAKE CIKIN WADANNAN KWANAKI GOMA(Masu Kamawa) AMEEEEN.

01/08/2019

...MANZON Da Ya Zo Da Addinin Nan(S.A.W) Tallata Shi Yake Yi Yana Gayya Don Al'umma Ta Samu Tsira Da Rahama, Sam SHUGABA(S.A.W) Bai Korar Kowa Daga Da'irar Tutarsa, Akan Haka Ne Ya Ce:
;
"UMIRTU AN UQATILAN NASA HATTA YASH-HADOO AN LA'ILAHA ILLALLAH WA ANNEEY RASOOLULLAH, FA'IZA FA'ALOO DHALIKA ASAMOO MINNEEY DIMA'AHUM ILLA BI HAQQIL ISLAMI".
;
MA'ANA:
;
"An Umurce Ni In Ya'ki Mutane(Wadanda Ba Musulmi Ba) Har Sai Sun Shaida Babu Abin Bautawa Da Gaskiya Sai ALLAH Kuma Ni MANZON ALLAH Ne, In Sun Yi Haka To Jinanensu Sun Ku'buta Sai Da Haqqin Musulunci".
:
Shari'ah Ta Fitar Da Dukkan Haqqoqin Musulunci Wad'anda Ke Halatta Jini, Sannan Ba Kowane Karabiti Bane Zai Zubar Da Jinin Da Ba Ku'butacce Ba. Hukumar Musulunci Ce Da Haqqin, Bayan Ta Zurfafa Bincike Ta Kawar Da Zargi, Shakku Da Sa6anin Ma'ana Tare Da Zartar Da Shaidu Akan Wanda Yayi Furucin Kafirci.
:
*. SHIN KO GWAMNATINMU(Ta Nigeria) TA ADDINI CE??? A'A BAMAGUJIYA CE....!
:
Duk Shika-Shikan Musulunci Da Mutum Zai Watsar, In Dai Ba Shahada Ba Ce To Akwai Maganganu Kafin a Afka Masa Har a Zubar Da Jininsa. In Mun Bi Waqi'ar; 'GAZWATU MANI'IZZAKATI' Da Aka Aiwatar a 'Kar'kashin SAYYIDUNA ABUBAKAR(R.A) Duk Zamu Samu Amsoshinmu Akan Hakan.
;
ALLAH Ya 'Kara Datar Da Mu, Ya Kiyaye Mana Imaninmu Ameeeen!

11/06/2019

Alhamdulillah

18/03/2018

Masha ALLAH

27/02/2018

LISANUL-FAIDHA(Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi) Yana Cewa; ; "ALLAH(S.W.T) Da Ya Hallicci 'Dan-Adam Sai Ya Ajiye Shi a Tsakanin MALA'IKU Da DABBOBI; Mala'iku Suna Sama, Dabbobi Kuma Suna 'Kasa, Idan 'Dan-Adam Yayi Sa'a Ya Samu Wasu Bayin ALLAH Waliyai Ya Had'a Kai Da Su, Sai Su Bashi Zikirori Ya Ri'ke Yanayi, Harshensa Ya Ji'ke Da Ambaton ALLAH, Daga Nan Sai Ya Zamo An Kwa6e Shi Daga Matsayinsa An Tura Shi Inda Mala'iku Suke Sai Ya Haura Sai Ya Zamo Kamar Mala'ika Wajen Yawan Ibada Da Zikiri Bambancinsa Da Mala'ika Shi Ne; Yanacin Abinci Da Sauran Bukatu, : Idan Aka Yi Rashin Sa'a Bai Samu Jagoran Da Zai Masa Haka Ba Sai Ya Gangaro 'Kasa Ya Dawo 'Kasa Wajen Dabbobi Sai Ya Zamo Bashi Da Wani Abin Yi Sai Dai Ya Ci Ya 'Koshi Yayi Barbara, ALLAH Ya Had'a Mu Da Jagorori Masu Tunkuda Mu Zuwa Ga Fadar ALLAH". : Allahumma Ameeen SHEHU(R.A)! : FATANMU A KULLUM SHI NE ALLAH YA 'KARAWA SHEHU LAFIYA(Ta Gangar Jiki) DA NISAN KWANA, YA BA MU ALBARKARSU AMEEEEEEEN.

19/02/2018

ﺍﺑﺎ ﺍﺳﺤﺎﻕ ﺍﻧﻚ ﻟﻴﺲ ﺭﻳﺐ * ﺑﺄﻧﻚ ﻓﻲ ﺍﻟﻮﺭﻯ ﺍﻟﻌﺠﺐ ﺍﻟﻌﺠﺎﺏ ﻭﺍﻥ ﻳﻚ ﻓﻲ ﺍﻻﻧﺎﻡ ﻟﺒﺎﺏ ﻟﺐ * ﻓﺎﻧﺘﻢ ﻓﻴﻬﻢ ﺍﻟﻠﺐ ﺍﻟﻠﺒﺎﺏ ﻭﺍﻥ ﻳﻚ ﻓﻴﻬﻢ ﺑﺤﺮ ﻋﺒﺎﺏ * ﻓﺎﻧﺘﻢ ﺫﺍﻛﻢ ﺍﻟﺒﺤﺮ ﺍﻟﻌﺒﺎﺏ ﻭﺍﻥ ﻳﻚ ﻟﻠﻨﺒﻲ ﻋﻠﻲ ﺑﺎﺏ * ﻓﺈﻧﻜﻢ ﻟﺬﺍﻙ ﺍﻟﺒﺎﺏ ﺑﺎﺏ ﻓﻘﺪ ﺟﺪﺩﺕ ﺳﻨﺘﻪ ﺍﺗﺒﺎﻋﺎ * ﻭﻟﻴﺲ ﻟﺒﺪﻋﺔ ﻣﻨﻚ ﺍﺭﺗﻜﺎﺏ ﻭﺃﻭﺿﺢ ﻣﻨﻚ ﻧﻬﺞ ﺍﻟﺤﻖ ﺃﻣﺮ * ﻭﻧﻬﻲ ﻭﺍﻣﺘﺜﺎﻝ ﻭﺍﺟﺘﻨﺎﺏ ﺃﻗﻤﺘﻢ ﻓﻲ ﻣﺪﻳﻨﺘﻪ ﺍﻟﺰﻭﺍﻳﺎ * ﻭﻋﻤﺮ ﻣﻨﻜﻢ ﻣﻨﻬﺎ ﺍﻟﻴﺒﺎﺏ ﻓﻠﻠﻌﻠﻤﺎ ﺑﻌﻠﻤﻜﻢ ﺍﻣﺘﺪﺍﺩ * ﺑﻪ ﺻﺎﺭﻭﺍ ﺇﺫﺍ ﺳﺌﻠﻮﺍ ﺃﺟﺎﺑﻮﺍ ﻓﻜﻢ ﻗﺪ ﺟﺎﺀﻛﻢ ﻣﻨﻬﻢ ﺳﺆﺍﻝ * ﻭﻛﻢ ﻗﺪ ﺟﺎﺀﻫﻢ ﻣﻨﻜﻢ ﺟﻮﺍﺏ ﺑﻤﺎ ﻓﻲ ﺍﻟﻜﺘﺐ ﻗﺪ ﺗﺎﺗﻲ ﻭﺗﺎﺗﻲ * ﺑﻤﺎ ﻟﻢ ﻳﺎﺕ ﻗﻂ ﺑﻪ ﻛﺘﺎﺏ

12/02/2018

Watarana ANNABI (S.A.W) yana zaune shida sahabbansa,
Sai sahabban sukaga ANNABI (S.A.W) yana dariya
Sai sayyadina umar (R.A) yace "Ya Rasulullah. ya muka Kana dariya kai kadai"?
Sai ANNABI (S.A.W) Yace " Mala'ika jibril ne yazo yake bani Labarin wata shari'ah da Allah zaiyi Ranar alkiyama."
Sai sukace bamu labarin muji Ya Rasulullah?
Sai ANNABI S.A.W yace "mutun ne zai kawo kara Gurin Allah" Yace ya Allah
" wannan dan uwan nawa ya zalunceni
Kabi min hakkina?
Sai Allah yace wanda ake karar akansa,
Kaji abinda dan uwanka yace?
Sai shi wanda ake karar yace ya Allah Lada na ya kare.
Sai shi wanda ya kawo karar yace "ya Allah ni ina da zunubi adiba a kara loda
Masa
ANNABI (S.A.W) da yazo nan sai ya sadda kansa Kasa, yana daga fuskar shi,
sai kwalla ta cika idonsa.
ANNABI yace ranar da kowa yana son waye zai dauki nauyinsa...
Sai Allah yace wa wanda ya kawo karar
"Daga kanka sama, Meka gani"?
Sai wanda ya kawo karar Ya hangi wasu gidaje na lu'u-lu'u Da zinari Na alfarma,
Tunda yake duniya bai Taba Ganin irinsu
Ba.
Sai yace "ya Allah wannan gidan Na Annabawa ne kona Shahidai, kona siddikai".?
Sai Allah yace " bana Annabawa bane bana Shahidai bane, Bana siddikai bane, Na seyarwa ne"
Sai mutumin yace "Ya Allah sama da kasa wake da kudin seyan wannan Gidan"?
Sai Allah yace masa " kai kana da kudin seyansu, zalincin Da dan uwanka nan yayi maka Kace ka yafe masa, Shine kudin Wannan gidan"..
Sai mutum yace "ya Allah na yafe masa"
Sai Allah yace "duk da dan uwanka bashi da komai, Ka k**a hannunsa
Ku tafi aljannah yaci albarka Cin sulhu.
Da ANNABI (S.A.W) Ya fadi haka, sai yace "Kuji tsoron Allah kuyi Sulhu a tsakanin Ku, domin Allah da kansa yanayin Sulhu tsakanin Masu imani Ranar alkiyama.
Yan' uwa Mubar gaba da Junan mu, wannan shawara ce nake bamu Amma ba Umurni ba
Allah ya jikan Mahaifanmu
Allah ya bamu Aljannah Domin Rahamarsa bijahi S.A.W

31/01/2018

THE LIFE STORY OF MUMMY Ummuhani Ibrahim Niasse BINT SHAYKH IBRAHIM NIASSE AL-KAOLACKY (RTA) She is the last biological daughter that Shaykh Ibrahim Niasse prayed for, in his lifetime.. She is an Ocean of Knowledge and a Memoriser of the Qur'aan (Haafizatul Qur'an).... Sheikh Ibrahim told her mother (Sayyidah Bilqees) that; "Ummuhani resembles my father (i.e. Shaykh Abdullah Niasse)". She memorized the Qur'an (completely) at the age of 13 and she taught it to all her sisters (from her mum). She got married at the age of 18 years, to Shaykh Uthman Zunnurayn Bashir Kano (a close mureed of Shaykh Ibrahim Niasse).... The marriage was officiated and blessed by Shaykh Sidi Aliyu Cisse and Sheikh Abdullahi Niasse. She spent 27 years with her husband (who departed this material world 8 years ago rahmatullahi alaihi) with 9 children...Masha'Allah. They are all Memorizers of the Qur'aan (Huffaazul Qur'an). She was born at London, brought up upto seven years (in the care of her maternal grandpa, sheikh ambassador abdulmalik okene) then she returned to Senegal for Qur'an studies.Shaykh Ibrahim himself was the one that wrote the first huruf/alphabets for her on Lau'hu (Slate). She memorized her first Qur'an from Suuratu Nas to Baqarah. And when returning for the second round from Suuratul Baqarah, she reached the thirteenth hizb "Wamaa min da'abatin fii-l-ardi"-Suratu Huudin. One night, Sheikh Ibrahim called for her after Salatul Ishaa'i. That time her mother was away to Okene, Nigeria...and usually when her mother travelled, Sheikh used to take some of his food and put it in plate, he will then send someone to take it to Daar (School) to give Ummuhani. So that day...when she was called, Baye asked her; "Hope you do get the food I used to send to you?" She said; Yes. Then he asked; "hope you are learning qur'an very well?" She said; Yes. He asked; "where are you now in the Qur'an??". She said; "I have reached 'wamaa min daabatin'". He said; "ok, read it for me". She started reading from the 'Alif-Lam-Raa. kitaabun uhkimat Ayatuhu thumma fussilat min ladun hakeemin khabeer...up to the end of d first sumun of the hizb. Then Shaykh said; "Try to finish the Qur'an, because I have promised your grandpa (Shaykh Abdul-Malik Attah Okene) that you will memorize Qur'an, so put more effort. I am traveling to London tomorrow, when I come back, I will hear your Hadda (Complete Qur'an off heart)." She said; Okay. Then he said; "Open your hand, let me pray for you" Shaykh Ibrahim prayed for her in front of Shaykh Musa Ghana (he's Alive) and Sheikh Kabeeru Faye of Gambia (he's late). Allahu Akbar. that was the last journey shaykh didnt come back to Senegal alive. ❤

24/01/2018

Aslm yan uwa mukwana lafiya

Address

Zawiyyah
Sabon Birni

Telephone

+2349076733473

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dandalin masoya sheikh Adamu gobeer posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Dandalin masoya sheikh Adamu gobeer:

Shortcuts

Share

Category