Tahfizul Qur’an Tudun Sunnah sabon birni

Tahfizul Qur’an Tudun Sunnah sabon birni خيركم من تعلم القرآن وعلمه

14/09/2026
14/09/2026

KARATUN LITTAFIN 📚📚📚 RIYADUSSALIHIN
Darasi na 017

Mai Gabatarwa:- Alaramma Junaidu Abubakar

Wuri:- 🕌🕌 Masallacin 🕌🕌 Ƴan Gumi bakin Kasuwa, Sabon Birni Local Government, Sokoto State.

Kwanan Wata🌙🌙🌙🌙
Alhamis
07/03/1448
19/08/2026

**Domin Samun Karatutuka ku bibiyi Wannan Shafukan:*

page
Tahfizul Qur'an Tudun Sunnah Sabon Birni
https://www.facebook.com/share/19nHZvGW3s/

Facebook
Jibwis Sabon Birnin Gobir
https://www.facebook.com/profile.php?id=100080191392694

Lokaci: 4:30 - 5:30pm

✍️JSM:SC copied.

24/07/2026

KARATUN LITTAFIN 📚📚📚 RIYADUSSALIHIN
Darasi na 010

Mai Gabatarwa:- Alaramma Junaidiu Abubakar

Wuri:- 🕌🕌 Masallacin 🕌🕌 'Yan Gumi bakin Kasuwa, Sabon Birni Local Government, Sokoto State.

Kwanan Wata🌙🌙🌙🌙
Alhamis
09/02/1448
23/07/2025

page
https://www.facebook.com/profile.php?id=61590563728306

Lokaci: 4:30 - 5:30pm

10/07/2026

Khudubar Juma'a

Khudubar Juma'a Mai taken: Tushe da asali na Sunnah.
Daga bakin Alaramma Junaidiu Abubakar a Masallacin Juma'a na Abubakar Sadik Sabon Gari, Sabon Birni Local Government.

25/01/1448
10/07/2016.

✍️ Copied : JSMC

02/07/2026

يا ودود 🤲 ياذالعرش المجيد 🤲 يا فعّال لما يريد🤲
نسألك بعلمك الذي لا يُضام وملكك اللذي لا يُرام وبوجهك اللذي ملك أركان عرشك ياحي ياقيوم 😭

YA Ubangiji muna roqon ka da sunayen ka mafi kamala da siffofinka mafi da cewa da kai, ya ubangiji kasan halinda ƙasar mu ta gobir take ciki na rashin tsaro da firgici da tashin hankali, ya ubangiji a kawo mana ɗauki, duk wadannan ƴan ta'adda da s**a addabe mu, da duk wanda yake taimakamusu talaka ne, malami ne, mai mulki ne, ɗan siyasa ne, da duk wanda yake da rawar da zaya taka amma yayi shiru da wanda ya ke jin daɗin abinda ake mana saboda wani dalili nashi, Allah ka kawar mana dasu gabaki daya.
Allah kafimu sanin me ya dace dasu na uƙuba da azaba Allah ka isar mana don darajar sunanka na الحي القيوم.

Address

Tudun Sunnah Area
Sabon Birni

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tahfizul Qur’an Tudun Sunnah sabon birni posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category