Dr. Badawi Aminu Assufiy

Dr. Badawi Aminu Assufiy An samar da dandalin ne domin samar da karatukan Sheik Dr Ahmad Badawi Aminu Roni Jigawa State

09/05/2026
09/05/2026

Muwaɗɗa Imam Malik
Zama 4
Kitab Aɗɗahara

03/05/2026

Muwaɗɗa Imam Malik
Zama na 3

03/05/2026

Salamun alaikum
Sakamakon karatun Musaffa Al'qur'ani mai girma da aka gabatar jiya Asabar
Yau Lahadi insha Allah za'a gabatar da karatun Muwaɗɗa Malik bayan sallar Isha'i

25/04/2026

Salamun alaikum
Insha Allah
Yau Asabar Malam zai ci gaba da karatun Muwaɗɗa Imam Malik
Kamar yadda aka saba

05/04/2026

Yan Haƙiƙa da Matakan su

18/03/2026

Daga zaman rufe tafsirin 2026

17/03/2026

Salamun Alaikum

Yau 27 Ramadan da misalin ƙarfe 9 na dare Insha Allah Dr. zai rufe karatun tafsirin wannan shekarar ta 2026

Allah yasa muna cikin yantattun bayin Sa

Allah ya maimaita mana
Amin

09/03/2026

Ta yaya zamu kare kanmu cikin tafsirin

يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا قُوا أَنْفُسَكُمْ وَأَهْلِيكُمْ نَارًا

09/03/2026

Waƙi'ar Iran taƙaitaccen bayani yadda Allah S W T ke jaraba manyan bayin Shi

08/03/2026

Mu ƙara azama a wannan goman ƙarshen masu albarka

Address

Roni Kwatsatsa, Roni Local Government
Roni

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr. Badawi Aminu Assufiy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share