Dr. Abba Yau Roni Students' Care

Dr. Abba Yau Roni Students' Care Dr. Abba Yau Roni Students' Care

Muna wannan layin.
07/06/2026

Muna wannan layin.

A madadin daliban karamar hukumar Roni, muna masu mika godiyarmu da kuma jinjina ga hazikin jagora, shugaba na gari, shu...
19/05/2026

A madadin daliban karamar hukumar Roni, muna masu mika godiyarmu da kuma jinjina ga hazikin jagora, shugaba na gari, shugaba abin koyi Hon. Dr. Abba Ya'u Roni Ph.D akan namijin kokari da kuma jajircewa da yake akan daliban karamar hukumar Roni musammam karkashin shirinsa na student's care inda sama da dalibai dari biyar (500) suke amfana da fully funded scholarship zuwa mabambantan makarantu domin inganta rayuwarsu da kuma al'ummar karamar hukumar Roni baki daya.

Mun gode Mun gode Mun gode.

Exceptional leader.
30/04/2026

Exceptional leader.

11/02/2026
‎📢 SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥‎‎DR. ABBA STUDENTS' CARE‎Assalamu Alaikum‎‎Ana sanar da dukkan daliban da s...
11/02/2026

‎📢 SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥

‎DR. ABBA STUDENTS' CARE

‎Assalamu Alaikum

‎Ana sanar da dukkan daliban da s**a rubuta jarabawar Pre-JAMB ta DR. ABBA STUDENTS' CARE cewa sakamakon jarabawar ya fito gashi a kasa.

‎Sannan Duk wanda ya samu maki ashirin (20) zuwa sama sune zasu rabauta da kyautar FREE JAMB PIN.

‎Saboda haka, ana bukatar duk wanda ya samu maki 20 ko sama da haka da ya mika Profile Code dinsa ga Coordinator na mazabarsa domin kammala ragowar tsare-tsaren ba tare da bata lokaci ba.

‎Muna yi wa dukkan dalibai fatan alkhairi da nasara 🤲

‎✍️ Sen. Abdulrazak Muhammad
‎Secretary General
‎Dr. Abba Students' Care

‎E-Sign:
‎Ashiru Tasiu
‎Chairman
‎Dr. Abba Students' Care
‎11th February, 2026.

Address

Roni Local Government Area
Roni

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr. Abba Yau Roni Students' Care posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share