ZAMAN TARE

ZAMAN TARE Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ZAMAN TARE, Trade school, DOGUWA LOCAL GOVERNMENT AREA, Rimin Gata.

Alhamdullahi allah kasa muji al kairi
20/06/2024

Alhamdullahi allah kasa muji al kairi

Happy Salah for me  Idan zaka iya dau kar Ricks kasai na $1000 zuwa wata 2 ko 3  Ka para yin bin kice fa ni dai nayi iya...
19/06/2024

Happy Salah for me

Idan zaka iya dau kar Ricks kasai na $1000 zuwa wata 2 ko 3
Ka para yin bin kice fa ni dai nayi iya nawa abokai sai da safe

Kaje kayi upgrade kai ma
19/06/2024

Kaje kayi upgrade kai ma

18/06/2024
Allah yasa muji alkairi
18/06/2024

Allah yasa muji alkairi

On his way to 1B...👍
18/06/2024

On his way to 1B...👍

16/06/2024

MTN users Dial *460*600 # and thank me later

MENENE MA'ANAR "PLAY WISELY" DA HAMSTER KOMBAT S**A CEGa Abinda Hamster Kombat S**a Ce:"Dan Allah kuyi sharing saboda ya...
09/06/2024

MENENE MA'ANAR "PLAY WISELY" DA HAMSTER KOMBAT S**A CE

Ga Abinda Hamster Kombat S**a Ce:

"Dan Allah kuyi sharing saboda yan uwa su amfana..!"

Hamster zasuyi Airdrop ne based on "Profit Per Hour" bawai yawan balance na points ba. Sai kuma sauran abubuwa da s**a ce zasu duba waɗanda basu faɗa ba, amma ƴan sa ido na kasuwar sun bincika mana.

1. COIN TO LEVEL UP: A tsarin Hamster iya taruwar coin ɗinka iya level ɗinka, misali:

Ana farawa daga level na "Bronze" ne, idan coins naka s**a kai 5k sai ka tafi Silver". Daga nan idan coin naka s**a kai 25k kaje "Gold", a haka zakayi ta tafiya level naka yana ƙaruwa har sai kaje 1Billion shine za'a kiraka da "Lord".

Tsarin shine idan kana siyan waɗannan cards ɗin ba tare da kana tara coins ɗin ba, toh fa level naka bazai dinga ƙaruwa ba. Dan haka dole idan kana son level naka ya ƙaru, toh fa sai kana tara coins naka.

Misali: Yayin da kake matakin "Legendary" wanda sai kana da "Coins" 10million" ake zuwa, toh yayin da kake wannan matakin kana buƙatar ka tara coins 100Million kafin kaje "GrandMaster". Toh lokacin da kake wannan level ɗin ka guje ƙone coins naka.

Amma da zarar kaje ka tara 100million, ka zama "GrandMaster" toh kawai ka kone wannan coins naka 100million din ba laifi, hakanan level naka bazai sauka daga "GrandMaster" ya dawo "Legendary" ba dan ka ƙone 100million ɗin.

"Tabbas babban abinda Hamster zasu amfani dashi gurin yin Airdrop dinsu "Level" ne ma farko kafin "Profit Per Hour"

2. REFERRALS: Tabbas bana ko tantama Hamster zasuyi amfani da yawan active users da suke under referral na kowanne wajen yin rabon Airdrop nasu.

3. PROFIT PER HOUR: Wannan kyma dama sun faɗi Zasuyi amfani dashi. Dole kana siyan katikannan, sannan kana level up na katikan wannan zai saka Profit Per Hour naka yana ƙaruwa.

4. CADRS: Akwai cards da yawa a hamster waɗanda dole zasy duba yawan adadin katikanka kafin su raba Airdrop, shiyasa kayi ƙoƙari dole ka siyo dukkan cards ɗin.

Domin Samun Update Akan Hamster Da Sauran Abubuwan Da S**a Shafi Crypto Ka Bibiyi Shafin Nan: https://t.me/britecafricachannel

Address

DOGUWA LOCAL GOVERNMENT AREA
Rimin Gata

Telephone

+2347086644499

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ZAMAN TARE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to ZAMAN TARE:

Shortcuts

Share

Category