أصحاب السنة. As-habus-sunnah

أصحاب السنة.     As-habus-sunnah It's All about

29/04/2022

*Nesa ta zo kusa*

Alhamdulillah!!!
Ina masu son kallon tashoshin musulunci da Sunnah a Ko Ina a fadin duniya.
Toh Albishirinku!

Nesa ta zo kusa,Domin kuwa yanzu haka za ka iya kallon tashoshin musulunci Na gida Kamar Sunnah Tv,Africa Tv3 da Tashoshin waje Kamar Qur'an Tv( Saudi),Peace Tv, Huda Tv da sauransu Kai tsaye(live) a wayarka a duk inda kake?

Ta Yaya?

Ku Danna wannan link din dake kasa Domin sauke application din a wayarku.👇👇👇

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.springtechsolutions.sunnahtv

Ku taimaka ku turawa Yan uwa da abokan arziki don su ma su amfana.

21/01/2022

Please give it a wide publicity!
Ku yadata Har ta kai ga Jama'a!
Sanarwa: Shamsuddeen Al'arabee

15/01/2022

Ya dan uwa duk sabinka da zunubi kasanfa ba'a haifeka da shi ba.

Anan duniya ka tsinceshi kuma wallahi zaka iya barinsa. Kavduba kafin mutuwa tazo maka domin it's mutuwa bata sallama.

17/04/2021
04/03/2021

Address

Rigyasa

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when أصحاب السنة. As-habus-sunnah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to أصحاب السنة. As-habus-sunnah:

Shortcuts

Share