Ash-sheikh Umar Ra'is

Ash-sheikh Umar  Ra'is Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ash-sheikh Umar Ra'is, Educational consultant, Sardauna Road by lokoja Street Rigasa Kaduna, Rigyasa.

15/05/2026
14/05/2026

MUHADARA KAI TSAYE DAGA MASALLACIN MAI AWO DAMMADAMI ROAD RIGASA KADUNA TARE DA ASH-SHEIHK UMAR UMAR ALIYU RA'IS

24/04/2026

Khudubar juma'a

Daga Masallacin
Juma'a na ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
Jami'u Muhammad Hubaish Makera Rigasa Kaduna

Tare da ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
Ash-sheikh Umar Ra'is

Kai tsaye muhadara daga masallacin unguwar Adarawatare da Ash sheikh Abdulmutallib koko
07/02/2026

Kai tsaye muhadara daga masallacin unguwar Adarawa
tare da Ash sheikh Abdulmutallib koko

sakon ban gajiya ga shuwagannimmu Assalamu alaikum warahmatullah.Da fata wannan sako zai same ku cikin koshin lafiya.Mun...
15/11/2025

sakon ban gajiya ga shuwagannimmu

Assalamu alaikum warahmatullah.

Da fata wannan sako zai same ku cikin koshin lafiya.
Muna mika godiya mai tarin yawa bisa karamcin da kuka yi mana da kuma yadda kuka halarci taron bude sabon ofishin kungiyarmu. Zuwa da goyon bayan da kuka nuna mana ya kara mana kwarin gwiwa, ya kuma tabbatar mana da cewa muna da shugabanni da abokan hulษ—a masu kishin ci gaban alโ€™umma.

Allah ya saka da alheri, ya ci gaba da kara daraja da daukaka a gare ku.
Muna rokon Ubangiji ya sanya wannan haduwa ta zamo alheri, ya kuma albarkaci dukkan ayyukanmu na gaba.

Mun gode sosai.

Mun gode da girmamawa.

Sanarwa daga PRO
Na wannan kungiya
Shamsuddeen

07/11/2025

ุงู„ู†ู‘ูŽุญู’ูˆู ุฒูŽูŠู’ู†ู ุงู„ููŽุชูŽู‰ ูŠููƒู’ุฑูู…ูู‡ู ุญูŽูŠู’ุซู ุฃูŽุชูŽู‰
ู…ูŽู†ู’ ู„ูŽู…ู’ ูŠูุญูŽุณู‘ูู†ู’ ู„ูุณูŽุงู†ู‹ุง ุญูŽู‚ู‘ูŒ ุนูŽู„ูŽูŠู’ู‡ู ุงู„ุณู‘ููƒููˆุช

cigiya cigiya cigiya inna lillahi wa'innah ilaihirra juuun Allah yayima wannan dattijuwar rasuwa sanadiyyar bugewar mash...
22/09/2025

cigiya cigiya cigiya
inna lillahi wa'innah ilaihirra juuun
Allah yayima wannan dattijuwar rasuwa sanadiyyar bugewar mashin yanzu haka tana asibitin HALAL dake rigasa Ana neman Yan uwa ta ko Wanda Allah yasa yasanta Allah yajikan ta da rahama ameen
07030111963

KAI TSAYE DAGA MASALLACIN ALIYU BIN ABIDALIB
22/08/2025

KAI TSAYE DAGA MASALLACIN ALIYU BIN ABIDALIB

02/08/2025

๐Ÿ“ข KUDUBAR JUMA'A ๐Ÿ“ข
๐Ÿ•Œ Masallacin Jami'ar Muhammad Hubaish
๐Ÿ“ Taro-Taro, Rigasa โ€“ Kaduna

09/07/2025

Shawarwari don Kula da Kanka da Hankalinka:

๐Ÿ”ธ๏ธ1- Kada ka yi magana idan kana cikin damuwa ko karyewar zuciya, saboda wataฦ™ila ka bayyana sirrika da ba ka so wani ya sani.

๐Ÿ’ฌ2- Kada ka yi magana yayin da kake fushi, domin abin da zaka faษ—a na iya zama akasin abin da kake nufi a gaske.

๐Ÿ”ธ๏ธ3- Kada ka yi magana idan kana cikin baฦ™in ciki, domin kada ka zama abin tausayi a idon mutane.

๐Ÿ’ฌ4- Kada ka yi magana lokacin da kake farin ciki, domin wataฦ™ila ka yi alkawarin da ba za ka iya cikawa ba wanda zai iya cutar da wasu a gaba.

๐Ÿ”ธ๏ธ5- Kada ka yi magana sai idan ka iya sarrafa abin da kake so ka faษ—a da kuma abin da ba ka so ka faษ—a.

๐Ÿ’ฌ6- Kada ka yi magana yayin fushi, domin kana iya faษ—in kalmomin da za ka dinga nadama akansu har tsawon rayuwarka...
Kuma kada ka kalubalanci mutumin da babu abin da zai rasa...

๐Ÿ”ธ๏ธ7- Magana mai laushi tana doke magana mai tsauri...
Mutumin da aka doke idan ya yi murmushi, yana hana wanda ya ci nasara jin daษ—in nasararsa...

๐Ÿ’ฌ

Address

Sardauna Road By Lokoja Street Rigasa Kaduna
Rigyasa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ash-sheikh Umar Ra'is posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share