Nasril Ilm Rigachikun

Nasril Ilm Rigachikun Munsamar da wannan page'ne domin,mukawo muku bayanai da sukashafi wannan makaranta, NASRIL ILMI WATA

ALHAMDULILLAH TSOFAFFIN DALIBAI NA ISLAMIYAR "NASRIL ILMI. RANAR LARABA 08/10/2025sunkawowa makaranta gudummawar Tsintsi...
09/10/2025

ALHAMDULILLAH

TSOFAFFIN DALIBAI NA ISLAMIYAR "NASRIL ILMI.
RANAR LARABA 08/10/2025
sunkawowa makaranta gudummawar Tsintsiyar Shara domin Achigaba da tsaftace makaranta, kuma sunmiqawa Qannensu dalibai dasuke aji 6 ayanzu.

Makaranta tanamuku godiya Allah yasaka da Alhairi.

01/10/2025
SARKIN SOBAWA RIGACHIKUN SARKI saqon dakayi Alqawari ya iso makarantar NASRIL ILMI kuma ammiqawa dalibai dasukayi SAUKAN...
01/10/2025

SARKIN SOBAWA RIGACHIKUN

SARKI saqon dakayi Alqawari ya iso makarantar NASRIL ILMI kuma ammiqawa dalibai dasukayi SAUKAN AL'QUR'ANI last week lahadi, 21/09/2025, munagodiya SARKI ALLAH yagafartawa iyaye yasaka da Alhairi.
Mungode mungode

15/04/2025

SALATUT'TASBIHI :: gayadda akeyinta

Address

Buhari Street Rigachikun
Rigachikun

Telephone

07036699306

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nasril Ilm Rigachikun posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category