Kebbi State Samarin Tijjaniya

Kebbi State Samarin Tijjaniya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kebbi State Samarin Tijjaniya, First Aid Class, Makarantar Hisbur Rahem Tudun Wada birnin Kebbi, Ribah.

08/08/2026

Zikirin juma'a kenan a masallacin wala da kenan birnin Kebbi tare da
Dr. Haliru Maraya Kaduna
Yau kuma akwai mauludin Shehu Ahmad Tijjani duk anan masallacin 10:00na safe

DA DUMI-DUMI: Samarin Tijjaniyya Na Jihar Kebbi Sun Fitar Da Gayyatar Mauludin Sheikh Ahmad Tijjani (RTA)Ƙungiyar Samari...
06/08/2026

DA DUMI-DUMI: Samarin Tijjaniyya Na Jihar Kebbi Sun Fitar Da Gayyatar Mauludin Sheikh Ahmad Tijjani (RTA)

Ƙungiyar Samarin Tijjaniyya ta Ƙasa, reshen Jihar Kebbi, ƙarƙashin jagorancin Sheikh Naziru Muhammad Ango Jega, ta fitar da gayyata ga ɗaukacin al'ummar Musulmi domin halartar Mauludin Maulana Sheikh Ahmad Tijjani (RTA) na shekarar 1448AH/2026.

Rahotanni sun nuna cewa za a gudanar da Taron Maulidin ne a Harabar Masallacin Juma'a Wala da ke Birnin Kebbi, inda za a yi Zikirin Juma'a, Mahadara da Mauludi, tare da addu'o'i na musamman domin neman zaman lafiya da ci gaban Jihar Kebbi da Najeriya baki ɗaya.

An yi kira ga Shehunnai, Muƙaddamai, Muridai, Zakirai da sauran al'ummar Musulmi da su fito domin halartar wannan gagarumin taro mai albarka.

29/07/2026
Prof. Ibrahim Maqari : "Alƙur'ani me girma wallahi in aka cire yan Ɗariƙa baze karantu ba domin ibnul jazry Ɗan Ɗariƙa n...
23/07/2026

Prof. Ibrahim Maqari : "Alƙur'ani me girma wallahi in aka cire yan Ɗariƙa baze karantu ba domin ibnul jazry Ɗan Ɗariƙa ne ba Asha'are, Shaɗibi Ɗan Ɗariƙa ne ba Asha'are,

A Hadisi Ibn Hajar Ɗan Ɗarika ne ba Ash'are, Nawawy Ɗan Ɗariƙa ne ba Asha'are haka Siyuɗi.

in ance Ɗan Ɗariƙa kwa a Nijeriya ana nufin Shehu Usmanu Danfodiyo, Shehu Abdullahi Gwandu, Shehu Atiku Sanka, Shehu Tijjani Bin Usman, Shehu Gibrima Zul Ma'arif, Shehu Ja'afaru."

Muhammad Imam Baye Sise Kura

Tabbas mutanen Riɓah kuma cikin Alherin Allah Allah yasa ayi lfy a ƙare lfy albarkacin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa...
23/07/2026

Tabbas mutanen Riɓah kuma cikin Alherin Allah
Allah yasa ayi lfy a ƙare lfy albarkacin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Sallam

Babban Malamin Musulunci Shehi Muƙaddamin Dariƙar Tijjaniyya a Ƙasar Morocco Ya Rasu Yayin Da Yike Huduba AKan Mutuwa Ka...
18/07/2026

Babban Malamin Musulunci Shehi Muƙaddamin Dariƙar Tijjaniyya a Ƙasar Morocco Ya Rasu Yayin Da Yike Huduba AKan Mutuwa Kan Mimbarin Juma'a.

Muna roƙon Allah ya saka masa da mafificin Alkhairi ya kusantashi da Annabi Muhammadu Sallallahu alaihi wa alihi wasallam

Ikon Allah Dubi yadda jaridun Pakistan ke yita yaɗa labaran Ziyarorin Prof. Ibrahim Maqari a ƙasar su
11/07/2026

Ikon Allah
Dubi yadda jaridun Pakistan ke yita yaɗa labaran Ziyarorin Prof. Ibrahim Maqari a ƙasar su

DA DUMI-DUMIFitaccen Malamin Addinin Musulunci Prof. Ibrahim Maqari Ya Yi Tsokaci Kan Abin da Ya Kira Zalunci a Wasu Jam...
30/06/2026

DA DUMI-DUMI

Fitaccen Malamin Addinin Musulunci Prof. Ibrahim Maqari Ya Yi Tsokaci Kan Abin da Ya Kira Zalunci a Wasu Jami'o'i

Fitaccen malamin addinin Musulunci, Prof. Ibrahim Maqari, ya yi tsokaci kan abin da ya bayyana a matsayin zalunci da ake yi a wasu jami'o'i.

A cikin wani saƙo da ya wallafa, ya ce:

«"Wallahil Azeem, wannan zaluncin da ake a jami'o'i ba zai dore ba. Lokaci zai yi wanda waɗanda suke aikata wa al'ummar Musulmi wannan zaluncin sai sun ji kunyar a ce su s**a aikata."»

Kalaman nasa sun zo ne a matsayin bayyana ra'ayinsa kan batutuwan da s**a shafi 'yancin gudanar da addini da mu'amala tsakanin ƙungiyoyin Musulmi a wasu cibiyoyin ilimi.

Assalamu alaikum warahmatullah PRESS RELEASE Tijjaniyya Muslim Students' Association of Nigeria (TIMSAN), ATBU Chapter h...
29/06/2026

Assalamu alaikum warahmatullah

PRESS RELEASE

Tijjaniyya Muslim Students' Association of Nigeria (TIMSAN), ATBU Chapter has embarked on the noble mission of constructing its permanent Masjid, a place that will serve as a centre for Salah Qur'an, Da'wah, Islamic learning, and spiritual development for generations of students to come.

We humbly appeal to alumni, students, parents, well-wishers, and the entire Muslim Ummah to support this blessed project.

No contribution is too small. Every naira you give is a Sadaqah Jāriyah whose reward continues as long as people benefit from this mosque.

🏦 Account Details

Account Name:
Tijjaniyya Muslim Students Association of Nigeria (ATBU)

Bank: FCMB

Account Number: 4866926011

📞 For Enquiries: 0803 898 4434

Kindly donate, share this post widely, and encourage others to be part of this lasting legacy.

The Messenger of Allah ﷺ said:

عَنْ عُثْمَانَ بْنِ عَفَّانَ رضي الله عنه، أَنَّ رَسُولَ اللَّهِ ﷺ قَالَ:

مَنْ بَنَى لِلَّهِ مَسْجِدًا، بَنَى اللَّهُ لَهُ مِثْلَهُ فِي الْجَنَّةِ

Whoever builds a mosque for the sake of Allah, Allah will build for him a house like it in Paradise."

May Allah (SWT) accept our efforts, multiply your rewards, forgive our shortcomings, and grant everyone who contributes a magnificent house in Al-Jannah. Āmīn.

Address

Makarantar Hisbur Rahem Tudun Wada Birnin Kebbi
Ribah

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kebbi State Samarin Tijjaniya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share