13/08/2026
๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐
๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐, ๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐
Alhamdulillahi Rabbil-'Alamin.
A jiya, Laraba 12 ga Agusta, 2026, mun samu damar kasancewa cikin shirin tarbar baฦi a Fadar Mai Martaba Sarkin Rano, ๐จ๐๐. ๐ซ๐. ๐ด๐๐๐๐๐๐๐
๐ฐ๐๐๐ ๐ผ๐๐๐ (๐จ๐๐๐๐ ๐ฉ๐๐๐), a yayin ziyarar tawagar ๐ด๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐ฒ๐๐๐๐ ๐
๐ ๐ซ๐๐๐๐๐๐ ๐ด๐๐๐๐ ๐๐ ๐ฒ๐๐๐, ๐ฑ๐๐๐๐ ๐ท๐๐๐๐๐๐, tare da wakilan Gwamnatin Jihar Kano da sauran manyan baฦi.
Muna alfahari da cewa ษaya daga cikin ษaliban ๐ด๐๐
๐๐ ๐บ๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐
๐ป๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐ฌ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐ช๐๐๐๐๐๐๐, ๐ฎ๐ฎ๐บ๐บ ๐น๐๐๐ ๐ซ๐๐๐๐๐, ta gabatar da ๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐ป๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐
๐ ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐ฏ๐๐๐๐ cikin salo mai kayatarwa. Wannan gabatarwa ta samu yabo da jinjina daga mahalarta taron, tare da ฦarfafa gwiwa agareta ta.
Wannan nasara ta sake tabbatar da cewa idan aka haษa ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐, ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐
๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐, ana samun ษalibai masu iya wakiltar kansu da makaranta cikin ฦwarewa da mutunci a duk inda s**a samu dama.
Muna miฦa godiyarmu ga uban wannan ๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐,๐
๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐ da ke ci gaba da ba mu haษin kai, ๐
๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐
๐๐๐๐๐๐๐, da kuma ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐
๐ ๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐
๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐, ๐๐๐๐๐๐ ๐
๐ ๐
๐๐๐'๐.
Muna ฦarfafa iyaye da su ci gaba da zaษar ingantacciyar makaranta ga 'ya'yansu. Ilimi ba kawai samun takardar shaida ba ne; hanya ce ta gina jagorori, masu fasaha da nagartattun 'yan ฦasa na gobe.
Allah Ya ci gaba da albarka ๐๐ ๐ซ๐๐๐๐๐๐๐๐, ๐๐ ๐๐๐๐ ๐
๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐, ๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐ด๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐บ๐๐๐๐๐ ๐น๐๐๐,๐ซ๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐น๐๐๐ ๐ฉ๐๐๐ ๐ซ๐๐๐ .
Nura Bashir Mustapha Faizu KamiluAhmad Tijjani HashimAbdulhadi Nazir Mustapha Rano GGSS Rano Dawaki, Model Science And Technical, Rano Model Science and Technical Entrepreneurial Classes
GGSS Rano Dawaki