Government Secondary School, Rano

Government Secondary School, Rano Unofficial page of GSS RANO
It's founded by a Rano Old Boys Association (ROBA) member with the aim of uniting old and current students of the school

๐—ก๐—˜๐—–๐—ข ๐˜๐—ผ ๐—ฐ๐—ผ๐—บ๐—บ๐—ฒ๐—ป๐—ฐ๐—ฒ ๐—ฐ๐—ผ๐—บ๐—ฝ๐˜‚๐˜๐—ฒ๐—ฟ-๐—ฏ๐—ฎ๐˜€๐—ฒ๐—ฑ ๐—ฒ๐˜…๐—ฎ๐—บ๐˜€ ๐—ถ๐—ป 2026 โ€” ๐—™๐—š The Federal Government reveals NECO will start computer-based exams i...
07/05/2026

๐—ก๐—˜๐—–๐—ข ๐˜๐—ผ ๐—ฐ๐—ผ๐—บ๐—บ๐—ฒ๐—ป๐—ฐ๐—ฒ ๐—ฐ๐—ผ๐—บ๐—ฝ๐˜‚๐˜๐—ฒ๐—ฟ-๐—ฏ๐—ฎ๐˜€๐—ฒ๐—ฑ ๐—ฒ๐˜…๐—ฎ๐—บ๐˜€ ๐—ถ๐—ป 2026 โ€” ๐—™๐—š
The Federal Government reveals NECO will start computer-based exams in 2026 to tackle malpractice and modernize Nigeria's assessment system

Punch news

02/05/2026

PRESS RELEASE

Resumption of Third Term for Primary and Secondary Schools

The Kano State Ministry of Education hereby announces the official resumption dates for the third term of the 2025/2026 academic session for all public, private and voluntary primary and secondary schools in the state.

Boarding students are to resume on Sunday, 3rd May, while day students will resume on Monday, 4th May 2026.

All school administrators are directed to ensure that necessary arrangements are in place to facilitate a smooth and orderly resumption. This includes the readiness of academic staff, boarding facilities, and learning materials to support effective teaching and learning from the first day of term.

The Commissioner of Education,Gwani Dr. Ali Haruna Abubakar Makoda, advised Parents and guardians to ensure that their children and wards return to school promptly in line with the stipulated dates, as timely resumption will help maintain the academic calendar and ensure that students receive the full benefit of the termโ€™s instructional period.

He also encouraged schools to uphold academic standards, and maintain a safe and conducive learning environment for all students.

The Commissioner wishes all students, teachers, and school administrators a successful and productive third term.

01-05-2026

Kai tsaye daga cikin makarantar GSS RANO a day 4 wajan koyawa daliban karamar hukumar Training na CBT akan JAMB 2026.Wan...
07/04/2026

Kai tsaye daga cikin makarantar GSS RANO a day 4 wajan koyawa daliban karamar hukumar Training na CBT akan JAMB 2026.

Wanda kungiyar dalibai ta ke wakiltar alummar rano da kuma daliban karamar hukumar domin gani komai yana tafiya akan tsari.

Ralogsa
President

Colliation
Chairman forum
Rano, kibiya da Bunkure.

Secretary
Kano south student's forum

Kano State
Vice chairman
44 Presidential forum.

Cormd Tukur A Abubakar
7/4/2026

Ana Sanar da dukanin daliban Karamar Hukumar Rano musan man wayanda muka yiwa screening a GSS RANO da suzo gobe Asabar 4...
03/04/2026

Ana Sanar da dukanin daliban Karamar Hukumar Rano musan man wayanda muka yiwa screening a GSS RANO da suzo gobe Asabar 4/4/2026 za'a koya musu yadda ake anfani da computer ๐Ÿ–ฅ๏ธ๐Ÿ’ป don yin jarabawar JAMB CBT Training,domin samun sauki da kuma kwarewa lokacin jarabawar jamb din.

Da akwai Allawus wadda mai girma Gomna Engr Abba Kabir Yusif yace a basu na transport.

kowane dalibi ko daliba zaizo da photocopy na shidar yayi registration din jamb 2026.

Don Allah a yadda wannan sanarwa domin daliban da s**ayi registration din jamb din su anfana.

Sanarwa
daga P R O ll
Ralogsa
cormd Abubakar Umar mukaddas

2026 WAEC general timetable
30/03/2026

2026 WAEC general timetable

Bayan dawowarmu daga Kibiya wajen daurin auren Sadi, mun dan ratsa ta Rano inda muka shiga Gss Rano domin mu dan bawa id...
15/02/2026

Bayan dawowarmu daga Kibiya wajen daurin auren Sadi, mun dan ratsa ta Rano inda muka shiga Gss Rano domin mu dan bawa idon mu abinci game da chanjin data samu sannan kuma mu tuna irin rayuwar da akayi a ciki. Munga sauyi sosai a makarantar, tun daga gine gine har zuwa yanayin yadda Daliban ke gudanar da rayuwa, ba seniority babu tashin hankali da fargaba ko tsoron wani prefect zai zo ya dake ka, kamar inda akayi a baya, hankalin Daliban a kwance yake kawai karatu s**a sa a gaba. Fatan mu shine Allah Ya Kara ciyar da makarantar gaba dama garin Rano baki daya.

07/02/2026

Sanarwa Sanarwa !!!

Ana sanar da dukkanin daliban da akayiwa screening na jamb a makarantar GSS RANO, da suje gurin da akayi musu screening din domin su karbi scratch card Jamb dinsu.
Asabar 7/2/2026
lahadi 8/2/2026
litini 9/2/2026

Ralogsa
president
cormd Tukur A Abubakar

Ranar 27 ga Nuwamba 2025, Maโ€™aikatar Ilimin Jihar Kano ta gudanar da jarabawar shiga makaranta ta shekarar 2025 domin ษ—a...
04/02/2026

Ranar 27 ga Nuwamba 2025, Maโ€™aikatar Ilimin Jihar Kano ta gudanar da jarabawar shiga makaranta ta shekarar 2025 domin ษ—alibai masu neman shiga Kano Gifted Academy da ke garin Ganduje.

Jarabawar an yita a Rumfa College, Dalibai daga Kano ta tsakiya
GSS Gwarzo; dalibai da s**a Zo daga Kano ta Arewa.
GSS Rano; dalibai daga Kano ta Kudu,

04/02/2026

excerpt from the arewa radio's debate where a GSS RANO student pertake

RENEWED HOPE DEVELOPMENT PROJECT RANO LOCAL GOVERNMENT WARD COORDINATORGwamnatin Tarayya ta Kaddamar da wannan shiri a k...
30/01/2026

RENEWED HOPE DEVELOPMENT PROJECT RANO LOCAL GOVERNMENT WARD COORDINATOR

Gwamnatin Tarayya ta Kaddamar da wannan shiri a kokarin tallafawa al'ummar kasa, shirine da zai Gudana a kowacce Mazaba Dake fadin Najeriya Baki daya

A Karamar Hukumar Rano kana iya tuntubar Co'odinator na Mazabarka Domin ka mikamasa bayanan ka Ya cikema

Abubuwan da ake Bukata sune:-
FULL NAME
NIN NUMBER
PHONE NUMBER
DATE OF BIRTH

GA SUNAYEN CO'ODINATORS KAMAR HAKA:-

1-Adamu Muhammad Abdullahi
Coordinator Rano central
Phone=07035920930

2-Tukur Abubakar Abubakar
Coordinator dawaki Ward
Phone=07033026575

3-Haruna hassan sa'ed
Coordinator lausu Ward
09013770391

4-Shamsu Idris isma'il
Coordinator Madachi ward
phone=08132141819

5-Bello Yusuf
Coordinator Zurgu ward
Phone=08131216089

6-Sani Idris
Coordinator saji ward
Phone=08068928775

7-Abubakar Dalha Auwalu
Coordinator Zinyau ward
Phone=07030506368

8-Yakubu Muhammad Abdullahi
Coordinator yalwa Ward
08027148504

9-Isah Yusuf Abubakar
Coordinator Rurum Tsohon gari ward
Phone=08037335942

10-Sadi shuaibu Rurum
Coordinator Rurum sabon gari Ward
Phone=

Sako daga
Chairman NATIONAL YOUTHS COUNCIL OF NIGERIA (NYCN) Rano Branch
(Ado Abdullahi Rano)
07035920930

โœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ Haruna Hassan Babiloon

Address

Kibiya Road Near Autan Bawo Secondary School, Rano Emirate
Rano
12345

Opening Hours

Monday 08:00 - 14:00
Tuesday 08:00 - 14:00
Wednesday 08:00 - 14:00
Thursday 08:00 - 14:00
Friday 08:00 - 14:00

Telephone

+2347080529212

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Government Secondary School, Rano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category