Hon. Jelani Abdullahi Rabah Sokoto

Hon. Jelani Abdullahi Rabah Sokoto Official Politician

Bismillah. Cigaba da wayad da kan matasa akan kara sanin mahimmancin rikon akidar Kwankwasiyya amana.
23/08/2026

Bismillah. Cigaba da wayad da kan matasa akan kara sanin mahimmancin rikon akidar Kwankwasiyya amana.

26/01/2026

Bismillah. 26/1/2026
1.GABATARWA
Da yake duk kaikayin da akeji daga mahangar addini ne, saboda haka ne ya dace muyi ma bayananmu tushe na addini. Tareda fatar Allah yayi muna jagoranci ya tabbatar damu akan sunnar manzonsa kuma ya kare mu daga riya.
2. MA'ANAR SIYASA
Siyasa tana nufin jagorancin jama'a da tafiyar da lamurransu ta yadda zasu kyatatu. Malam Abdullahi bn Fodio yace kasani siyasa nau'i biyu ce. Akwai ta zalunci wadda take haramun ce sannan akwai ta adalci wadda take hana zalunci kuma ta hana barna (Diya'ussiyasati, shafi na 9)
Akan wannan, za muce akwai siyasa ta gari kuma akwai mugunyar siyasa.
Za muci gaba insha Allah

26/01/2026

Bismillah. Insha Allah nan da dan wani lokaci za muyi karatu akan Mine ne Siyasa? da kuma tasirinta acikin al'umma. Saboda munga da yawan mutane basu fahimci minene siyasa ba hauragiyace kurum suke, da wasu shugabannin da magoya baya duk sai ahankali.

Bismillah. Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin Sarki mai rahama mai jinkai.
25/01/2026

Bismillah. Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin Sarki mai rahama mai jinkai.

25/01/2026

Bismillah. Siyasa ba kasuwanci bace, duk wanda ya dauki Siyasa amatsayin kasuwanci to babu shakka bai fahimci siyasar ba. Saboda haka, yana da kyau kamin ka farayin al'amari to ka nemi iliminsa kamin ka fara.

Nnpp L/G Congress at Rabah local government, Sokoto State         16/3/2024
25/03/2024

Nnpp L/G Congress at Rabah local government, Sokoto State
16/3/2024

30/07/2023

Agent training 2023 election

27/07/2023

At Gandi Ward, Rabah local goverment Sokoto State during campaign rally 2023

19/02/2023

Muna fatan Allah madaukakin Sarki ya albarkaci wannan makaranta

Address

Majikira B Rabah
Rabah
842103

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon. Jelani Abdullahi Rabah Sokoto posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Hon. Jelani Abdullahi Rabah Sokoto:

Shortcuts

Share