Sheikh Salisu Mu'az

Sheikh Salisu Mu'az Islamic cleric and preacher

05/01/2026

Karatu akan iddar mata

13/12/2025
17/11/2025

Minhahul Muslim 17-11-2025
Ci gaban Bayanai akan rabe-raben saki. da suran wasu matsaloli da s**a shfi sakin auren.

10/11/2025

Minhahul Muslim 10-11-2025
Ci gaban Bayanai akan rabe-raben saki.
1. Sakin da babu kome a cikinsa.
2. Nau'in sakin da za'a iya kome
3. Da suran wasu matsaloli da s**a shfi sakin auren.

07/11/2025
05/11/2025

Minhahul Muslim 01-11-2025
Bayanai akan rabe-raben saki.
1. Saki na shari'a.
2. Saki na bidi'a.
3. Saki mai nesantawa.

05/11/2025

Minhahul Muslim 25-10-2025
Bayanai akan rukunan sakin Aure guda 3:
1. Mijin Aure da ya cika sharuda.
2. Matar aure da take karkashin auren mijinta.
3. Lafazi da yake nuni akan sakin aure.

Tare da wasu bayanai masu muhimmancin akan sakin aure.

Address

Potiskum

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Salisu Mu'az posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share