28/11/2024
Podium of local government & development studies camtech potiskum
This Group Page is for Islamic preaching and lecture as well as well wishes. any wrong information is prohibite becare full.
28/11/2024
24/11/2024
Jackie Chan vs Jet Li
24/11/2024
Gwamnonin PDP sun bukaci 'yan majalisun tarayyar kasar da su dinga tantance kudirorin da ake gabatar musu kafin amincewa da su domin tabbatar da yin adalci da kuma daidaito ga kowanne bangare na jama'ar kasar. Gwamnonin sun kuma bukaci kiran taro na kasa nan da watan Fabarairu mai zuwa domin magance rarrabuwar kawuna da kuma matsalar shugabancin da ya addabi babbar jam'iyyar adawar. Gwamnonin sun yi kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya sake nazari a kan manufofinsa na tattalin arziki domin magance ukubar da 'yan Najeriya suke ciki.
đź“· PDP
24/11/2024
Examination at federal University Kashmere. Gombe state Nigeria.
07/04/2022
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Telephone
Website
Address
Potiskum