Allah kayi dadin tsira ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (S.A.W)
Kunnanku Nawa
If You Don't Want Someone Story, Just Write Your Own And Read.
04/08/2023
Maryam Shetty ta karbi kaddara.
Menene yake 6ata maka rai?
Gwamnatin Jihar Kano ta nemi sarki Sanusi na 2 ya nemi afuwar al'ummar Jihar kafin suyi sulhu da gwamna Ganduje.
ASUU strike: Lecturers reject
offers, make fresh demands
from FG
EDUCATION
Published on January 12, 2019
By Ifreke Inyang
RELATED TOPICS:
The Academic Staff Union of Universities (ASUU) has made
fresh demands from the Federal Government, dashing the
hopes of many students that academic activities will
resume soon.
When ASUU’s leadership met with Chris Ngige, the Minister
of Labour and Employment on Tuesday, he said the labour
dispute with the university teachers was on the verge of
being resolved.
According to Ngige, the office of the Accountant-General of
the Federation and the Ministry of Finance presented
evidence that N15.4billion had been released to public
universities.
On earned academic allowances, he said President
Muhammadu Buhari approved N20billion to offset arrears
of the 2009 to 2012 verified earnings by university teachers.
However, speaking with Premium Times on Saturday, ASUU
president Biodun Ogunyemi, said upon reviewing the offers
made by the government, members of the union across
various campuses and zones rejected it.
“Our members have rejected tokenism with respect to
outstanding revitalization fund of N1.1 trillion. They are
insisting that government should release at least one
tranche of N220 billion spread over four quarters of 2019.
“On earned academic allowances, our members said
government’s proposed amount out of the verified balance
should not be less than the total amount released last time,
while evidence of mainstreaming the allowances into the
2019 budget should be shown. Also, timeline should be
attached to payment of the balance of the arrears.
“The revitalization fund and earned academic allowances
are the two critical areas on which our members feel
strongly about. They expect necessary adjustments on the
part of government before they can reconsider their
decision on the ongoing strike action,” Ogunyemi said.
I call myself MUSLIM
I listen to music, I call myself Muslim.
I participate in haram festivals, I call myself Muslim. I go
clubbing every Friday and Saturday nights, I call myself
Muslim. I disobey Allah in private and in public, I call myself
Muslim.
I don’t even know how to pray properly, I call myself
Muslim.
I shave my beard and take off my hijab, I call myself
Muslim.
.. ... My sense of clothing is revealing, I call myself Muslim.
My income is haram, I call myself Muslim.
I backbite with my friends, I call myself Muslim.
I don’t even end the night off with Qur’aan rather I watch
movies but I call myself Muslim.
We do not read and understand what ALLAH is written for
us. instead we read text messages sent by our friends We
call ourselves muslim.
Sounds familiar?
Think about it: Was this the life of the Prophet Muhammad
[sallallahu alaihi wasallam]?
Is this what the Qur’aan describes as a believers life?
IS THIS REALLY A MUSLIM?
Turn to ALLAH Worry about AKHIRAH.
Do not enjoy the fake enjoyment of this world. We are
ummah of the prophet sallalahu alaih wasallam live life like
how he lived. As muslim, you not only represent yourself,
but you represent the entire muslim Umma. You carry the
image of entire muslim Umma. Fear Allah as He ought to be
feared. Offer namaz, understand Qur’an, be humble. Give
zakah, stay away from shirk and bad deeds.
“The life of this world is just the enjoyment of delusion”-
[Surah Al-Imran 185]
I TSAYA KI KARANTA XAE AMFANEKI 'YAR UWA
BUDURCI
Ina masu cewa budurci na dawowa?toh ni nace bae dawowa
yr uwa kiyi duba da cewa shi budurci halitta ce Wanda Allah
ya yiwa 'ya mace acikin jikinta.
Wata yanace dake cikin gaban mace Wanda in har namiji ya
fasa ta to babu abinda XE dawo dashi.kada ki biyewa masu
saeda maganin mata dake cewa inkin rasa budurcinki akwae
maganin daxae dawo dashi suna cewa hakane saboda suyi
ciniki.
Samarin yanxu ba kowa ke cewa yanasom mace Dan Allah
ba saedan wani Abu na jikinta,xexo yace miki auren ki xaeyi
alhalin ba haka bane.
daya fahimci kina sonshi xai eyi request na kiss,hug,romanc
e
yace miku wnn ae is common and accepted in love,
inkin yarda kikae kanki toh daganan fa XEy wuce gona da iri
dn alokacin yana loosing control dnsa daganan yagama
dake.
Xaki fara fuskantar wulaqanci daga gareshi kae at d end
baxaki qara ganinsa va ya cuceki yagama dake.
Though nasan cewa yan mata na ynx sunada qarfin sha'awa
amma wasu suke jawa Kansu desire due to kallon finafian
batsa daga nan su fara tallan Kansu inkin samu kanki a wnn
yanayi. Na desire sekiyi hqri ,ki ringa yin axumi ko shan
lemon tsami haka.
Ki riqe kanki virginity dnki shine mutuncinki da darajarki a
idon mijinki indae kika kae budurcinki to duk walaqancin
namiji yasan da mutuncinki ya aure ki
Sannan masu cewa suna siyarda maganin budurci don Allah
Ku daena,
saboda kuna qara xuga yn matanmune xuwa ga aekata
alfasha ,
no matter how kika sha kayan mata saedae kiyi ni'ima ko ki
matse,
amma yanar nan kam an Riga an yaga ta.
Baa TABA hada halitta da abunda akayiwa kwaskwarima
VIA maman bibi and baban bibi
A SHA DARIYA MANA Wani mutum ne ya yi sabuwar
amarya , Bayan kwana biyu sai ya gamu da abokan shi
, su ka tambayeshi "Bala ya amarya ?", sai ya ce "kai ai ni
ana cewa mata tara suke basu cika goma ba amma ni
tawa matar ta cika goma cif, dan matata ita muslimatin,
muminatin, kanitatin, sadikatin, sa'imatin kai har zuwa
karshe." Sai s**a ce" kai Bala ka yi sa'a. Allah ya bada zaman
lafiya."Bayan yan watanni kadan sai su ka hadu da abokan
na shi, sai s**a ce "Bala ya muslimatin?". Sai yace "ai
yanzu ta zama muguwatin, munafukatin, kazamiyatin ,
makiratin, shegiyatin, azzalumatin ."kuma saura kiris
tazama bazawaratin.. .....Da fatan kinsha Dariyatin
Sanata Abdullahi Adamu ya yiwa tsohon shugaban kasa
Obasanjo kaca-kaca bisa irin s**ar da ya ke yiwa shugaba
Buhari.
Dokar zabe: Mambobin APC a majalisar tarayya na tare da
Buhari - Gbajabiamila.
Jam'iyyar APC ta ce dan takarar shugabacin kasa, Atiku
Abubakar ya rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya ne
domin ganin idon mutane.
Gwamna El-Rufa'i na Kaduna zai waiwayi ma'aikatar ilimi da
sabbin Malaman Makaranta 7000 a jihar Kaduna.
EFCC ta bayyana yadda aka tafka cuwa-cuwar biliyoyi ta
Diesel a gaban kotu.
Sanatoci sun amince da kudirin kafa ma'aikatar cigaban
yankin kudu maso gabas.
Jam'iyyar APC ta gargadi PDP a Legas da ka da su farfado da
fadan kabilanci a jihar.
Duk da kwamitin sulhu da APC ta kafa, ministan sadarwa,
Adebayo Sh*ttu, ya ce jam'iyyar ba zata taba samun zaman
lafiya ba.
Shugaban majalisar dokokin jihar Yobe, Adamu Dala-Dogo
ya yi murabus daga mukaminsa.
Majalisa za ta canja sunan filin jirgin sama na Kaduna don
karrama Abba Kyari.
Mafi karancin albashi: Kasar Andalus za ta kara nata zuwa
N429,000.
Theresa May Firaministan Ingila ta kayar da wadanda ke
kokarin tsigeta.
Turkiyya na mutuƙar la'antar harin da aka kai a garin
Strasbourg dake ƙasar Faransa.
LABARIN BAFULATANI DA BUZU,
watarana ba fulatani da buzu zasu tafi aikin hajji da akaje
airport sai akace ayi layi zaa kira sunakai daya bayan daya
in an kira mutum sai ya amsa sannan sai yashiga jirgi ana
cikin kiran suna sai aka kira sunan bafulatani sai yace SIR
yaje yashiga jirgi da buzu yaga haka sai yace ok ashe dama
duk wanda aka kira sunanshi dama zai kira dabbar dayake
kiwo yafada aranshi yana ALLAH ALLAH akirashi sai kuwa
aka isokan sunanshi ana kiran sunanshi sai yace RAKUMI
nan take wuri ya hargitse da dariya sai wani yace mallam ai
ba haka ake fadaba in ankiraka kace SIR shine kaamsa sai
buzu yace aw toai ni naji ankira wancan fanin yace SIR
nadauka kowa zai fadi sunan dabbar dayake kiwo ne,
Sanyi sai a slow. Yanzu wai wanka ya zama subscription,
wasu suyi daily, wasu suyi weekly,wasu ma har monthly
suke yi masamman ma Wanda yake karanta wannan text
din...... Pls kadaure/kidaure kitashi kije/kaje ayi wanka. Lol
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Potiskum