Alhaji Umaru Kwalla Central Mosque Gishua Dabua Potiskum

Alhaji Umaru Kwalla Central Mosque Gishua Dabua Potiskum

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Alhaji Umaru Kwalla Central Mosque Gishua Dabua Potiskum, School, Gishuwa dabuwa masallacin alhaji umar kwalla, Potiskum.

22/12/2025
23/11/2025

ALLAH YAJI KAN ALHAJI UMARU KWALLA wannan daya ne daga irin masallatai da Alhaji ya gina Allah ya karba masa

23/11/2025

ALLAH YAJI KAN ALHAJI UMARU KWALLA wannan yara ne ke addu'a bayan sallar la'asar wadanda suke karatu a farfajiyar masallacin da ya gina Allah ya saka mar da alheri

23/11/2025

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAAJI'UN wannan shafi mai inkiya da wannan suna wato ALHAJI UMARU KWALLA CENTRAL MOSQUE GISHUA DABUA suna na wani bawan Allah mai daraja mutunci da kuma sadaukar wa saboda Allah,, shine wanda ya gina wannan katafaren masallaci wanda kimar sa ta haura miliyan ɗari shi kadai ya gina shi cikin dukiyar sa shine yau Allah ya masa RASUWA muna rokon ALLAH madaukakin sarki ya gafarta masa ya karbi dukkan ayyukan sa na alheri tabbas musulunci yayi rashin jarumi kuma wannan daya ne daga masallatan da ya gina ALLAH YAJI KANSA DA RAHAMA JANA'IZA GOBE LITININ A KOFAR GIDAN SA. DAKE KAMFALA POTISKUM YOBE STATE Misalin 9:00am

Want your school to be the top-listed School/college in Potiskum?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address

Gishuwa Dabuwa Masallacin Alhaji Umar Kwalla
Potiskum