Kusan malamanku tv

Kusan malamanku tv wannan page ne dazai na kawo muku karatun malamai daban daban na sassan duniya insha Allah

kusan malamanku tv
29/04/2026

kusan malamanku tv

kusan malamanku tv 👇🏻‎DUNIYA TAZO KARSHE KAMAR YADDA MANZON ALLAH ANNABI (SAW) YA FADA😢‎‎YACE! Idan Karshen Duniya yazo ...
23/04/2026

kusan malamanku tv 👇🏻
‎DUNIYA TAZO KARSHE KAMAR YADDA MANZON ALLAH ANNABI (SAW) YA FADA😢
‎
‎YACE! Idan Karshen Duniya yazo Zakaga Alamu Kamar haka:”
‎
‎1.Masu Kudi Zasu Zama Marasa Godiyar Allah.
‎
‎2.Ana gasar Gina Manyan Gidaje.
‎
‎3.Baiwa Zata Zama Sarauniya.
‎
‎4.Zina Zata Zama Abin Kwalliya Ga Al'ummah.
‎
‎5.Za'a Yawaita Zubar Da Jinin Salihan Bayi.
‎
‎6.Azzaluman Mutane Zasu Zama Shuwagabanni.
‎
‎7.Lokaci Zai Zama Gajere,(Da Zarar Gari Ya Waye Sai Kaga Dare Yayi).
‎
‎8.Zakaga Dan uwa Yana Gudun Dan Uwansa.
‎
‎9.Addinin Musulunci Zai Kasu Kashi-Kashi.
‎
‎10.Malaman Addini Zasu Zamo Masu Son Duniya Da Abinda Ke Cikinta.
‎
‎📌Innalillahi Wa innah Ilaihi Raju'un..
Tabbass Wadannan

‎Alamomin Sun Bayyana Dikkansu📍
‎
‎🤔 Ni Yanzu Tinanina Yaushe ne ma Zan Mutu Yau Ko Gobe...?
‎
‎Kashe Ni Za'ayi, Ko Rashin Lafiya Zanyi, Ko Hatsarin Mota Zanyi, Ko Zan Fada Cikin Rami In Mutu?, Ko Gobara Ce Sanadina, Ko Kuma Haka Kawai Zan Mutu..
‎Allahu A'alam.
‎
‎Allah Kasa Muyi Kyakkyawan Karshe Allah Kasa Mu Mutu Da Kalmar Shahada Amin summa Amin
‎
‎Idan Na Taba Zaluntar Ka/Ki Ina Neman Gafarar Ka/Ki Kafin In Koma Ga Allah Domin Naji Allah Yace Baya Yafe Laifin Dake Tsakanin Bawa Da Bawa.
‎
Dan' Uwa ‎Tunatarwa
‎Ankawo Facebook ka iya,
‎Ankawo WhatsApp ka iya,
‎Ankawo Instagram ka iya,
‎Ankawo Twitter Ka kware,
‎ko wane irin Chatting Ka iya.
‎
‎Shin Ka kware wajen karanta Alqur'ani da sanin Tajwidin sa?
‎
‎Kuma duk yarigasu jimawa a duniyar nan.
‎Dan uwa hakika akwai babbar asara idan baka iya karanta Qur'ani ba ko daidai da hizif 1 ne.
‎
‎Manzon Allah (S.A.W) ya ce- Azumi da Qur'ani suna ceto
‎ranar Alqiyama ga ma'abotansu.
‎Yan Uwa mu kasance ma'abota Qur'ani ba iya ma'abota social media ba.,,
~‎Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum

‎

01/04/2026
Kusan malamanku tv
01/04/2026

Kusan malamanku tv

31/03/2026

Kusan malamanku tv
gaskiyar magana kenan

Kada ka yawaita yawan maida martaniKada ka ya waita surutuAmma ka yawaita shiruDan babu da nasani acikin shiruAllah ka b...
31/03/2026

Kada ka yawaita yawan maida martani
Kada ka ya waita surutu
Amma ka yawaita shiru
Dan babu da nasani acikin shiru
Allah ka bamu ikon shiru lokacin da
Ramu ya baci
kusan malamanku tv 💪🏻

sheik Ibrahim maqarikusan malamanku tv
31/03/2026

sheik Ibrahim maqari
kusan malamanku tv

kusanmalamankutvsheik Ahmad
31/03/2026

kusanmalamankutv
sheik Ahmad

kusan malamankusheik Ahmad tijjani
31/03/2026

kusan malamanku
sheik Ahmad tijjani

Address

Kusan Malamanku Tv
Potiskum
620101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kusan malamanku tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share