Maljaussunnah jakade nangere yobe jibwis nhq jos

Maljaussunnah jakade nangere yobe jibwis nhq jos Maljaussunnah

07/03/2025
03/12/2024

Alhmd rabbil alamin

Hukumar Makaranta Mai suna Asama ta nasanar da iyayen dalibai gobe Asabar 27/2/1446H 31/August/2027MZa'a dawo Dan cigaba...
30/08/2024

Hukumar Makaranta Mai suna Asama ta nasanar da iyayen dalibai gobe Asabar 27/2/1446H 31/August/2027M
Za'a dawo Dan cigabada karatu na sabon zango kuma tana cigabada sayar da takardan shiga makarantar wadda za'a samu a Harabar makarantar a ranakun karatu
Allah ya datardamu ya taimakemu

Wata Rana MANZON ALLAH (S.A.W) YA CE: IDAN AL'UMMATA SU KA AIKATA ABUBUWA GUDA GOMA SHA BIYAR (15), TO A SAURARI ZUWAN B...
22/06/2024

Wata Rana MANZON ALLAH (S.A.W) YA CE: IDAN AL'UMMATA SU KA AIKATA ABUBUWA GUDA GOMA SHA BIYAR (15), TO A SAURARI ZUWAN BALA'I

1. Idan dukiyar Baitil-Mali ta kasance Ganima ga wasu mutane.
A saurari zuwan Bala'i

2. Idan Amana ta kasance abin-cinyewa, wato aka wofintar da ita, ba'a bayar da ita kamar yadda shari'a ta umurta.
A saurari zuwan Bala'i.

3. Idan ma su dukiya su ka dauki Zakka kamar wani Haraji ne aka dora akansu.
A saurari zuwan Bala'i.

4. Idan aka wayi gari Mutum ya na girmama abokinsa, ya na wulakanta Mahaifinsa.
A saurari zuwan Bala'i.

5. Idan Mutum ya na girmama Matarsa, ya na wulakanta Mahaifiyarsa.
A saurari zuwan Bala'i.

6. Idan aka koma ana koyon Karatun
Al - Qurani ba don Allah ba, sai don saboda Duniya.
A saurari zuwan Bala'i.

7. Idan ya kasance ana girmama Mutum saboda sharrinsa.
A saurari zuwan Bala'i.

8. Idan ya kasance ana shan Giya iri Daban-Daban.
A saurari zuwan Bala'i.

9. Idan ya kasance ana ado da Alharini bayan Shari'a ta hana.
A saurari zuwan Bala'i.

10. Idan ya kasance ana Cudanya tsakanin Maza da Mata ana Rawa.
A saurari zuwan Bala'i.

11. Idan ya kasance an bullo da sabbin kayan Kade-Kade da Goge-Goge.
A saurari zuwan Bala'i.

12. Idan ka ji ana daga sauti ana hayaniya a Masallatai.
A saurari zuwan Bala'i.

13. Idan aka samu Al'ummar karshen zamani su na zagin wadanda s**a gabacesu.
A saurari zuwan Bala'i.

14. Idan Zinace Zinace su ka yawaita.
A saurari zuwan Bala'i.

15. Idan mutane s**a halatta cin Riba.
A saurari zuwan Bala'i.


Wannan duk halayenmu ne yanzu
Kafin Mu Zagi Shugabanni Mu Fara Gyara Kawunanmu Dan Allah

Allah ka Karemu Ka Tsare Mana Imanin Mu.

✍SHEIK YUSUF SAMBO Rigachikun

 'aziya Innalillahi WA inna ilaihirrajun Muna Mika ta'aziyar rashin babanmu Mai martaba Mai Tikau Allah subahanahu wata'...
12/05/2024

'aziya
Innalillahi WA inna ilaihirrajun
Muna Mika ta'aziyar rashin babanmu Mai martaba Mai Tikau Allah subahanahu wata'ala ya jikanshi da rahama Allah ya masa yasa mutuwa hutune gareshi jinya da yayi Allah yasa yazamo kaffara gareshi


SAKON ta'aziya daga makaranta Mai suna a sama madadin shugagabannin makarantar da dalibanta baki daya
Allah ya jaddada rahamawa babanmu Mai martabah

MEMORY 2018
10/10/2023

MEMORY 2018

Saqon Jajanta wa Allah ya Jarrabaci Haziqin Dan Agaji kuma malamin Addini   Ustadz musa umar lawanDa Acciciden wanda Har...
06/09/2023

Saqon Jajanta wa Allah ya Jarrabaci Haziqin Dan Agaji kuma malamin Addini Ustadz musa umar lawanDa Acciciden wanda Haryasamu Karaya

Muna Roqon Allah ya Bashi lafiya Allah ya kiyaye Na Gaba Allah yasa Jinyar Yazamto Kaffara a Gareshi

Address

Primary Sabongarin Jakade Street Layin Gidan Jakuna Kusa Da Kamfanin Mamman B. Ali
Potiskum
MALJAUSSUNNAH

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maljaussunnah jakade nangere yobe jibwis nhq jos posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Maljaussunnah jakade nangere yobe jibwis nhq jos:

Shortcuts

Share

Category