School For Arabic And Islamic Education Kara primary School potiskum

School For Arabic And Islamic Education Kara primary School potiskum Mal Ilmu Illal Amalubih

School For Arabic and Islamic Education kara primary school karkashin qungiyar Jama'atu izalatul Bid'a wa'iqamatus sunna...
17/07/2022

School For Arabic and Islamic Education kara primary school karkashin qungiyar Jama'atu izalatul Bid'a wa'iqamatus sunnah National HQ Jos Tana sanar da alumman musulmai tana cigaba da saida form nashiga wannan makaranta wanda suke karatu ranaku asabar da lahadi da safe akan kudi naira dari.kacal
Za a iya samun Form in a hanuna ko kuma a haraban makarantan a ranakun dasuke karatu

Abdulazeez Abunakar Tikau

Za a iya tuntubana ta wayan nan numbobi kamar haka

08060254019
08060160399
08027125594

Sign
Abdulazeez Abubakar Tikau

School Secretary

Wannan hoton malaman Wannan makarantar nan mesuna Asama andaukeshi sama da shakaru ashirin Allah yasaka musu da alkairi ...
13/02/2022

Wannan hoton malaman Wannan makarantar nan mesuna Asama andaukeshi sama da shakaru ashirin Allah yasaka musu da alkairi dangane da gudumawan dasuke bawa alumma Baki daya

Address

Fika Emirs Palace Street
Potiskum

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when School For Arabic And Islamic Education Kara primary School potiskum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category