Rasuulun Ameeenu

Rasuulun Ameeenu P.K.M

Permanently closed.
30/06/2026

Su jagororin da muka Aika sun zama Yan Amshin shata banu da tabbaci Akansu

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'unYanzu Yanzu| Allah Yayi Rasuwa Wa Mahaifiyar Ɗan Uwa Sheik Abulfathi Sani Attijjani (S...
10/11/2025

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un

Yanzu Yanzu| Allah Yayi Rasuwa Wa Mahaifiyar Ɗan Uwa Sheik Abulfathi Sani Attijjani (Sayyada Ummi Sheik Aminu Bauchi). Allah Ya Sada ta Da Annabi S.a.w.

Za'a Sallace ta Gobe 09:00am Nasafe.

11/07/2023

YA IMAM.

IDAN AKWAI WANDA AKE KI SABODA KIRKINSA, GASKIYARSA, KAWAICINSA, ZUHUDUNSA, ILMI DA YALWAR FAHIMTARSA, RIKON AMANARSA, ZUMUNCINSA, JINKAI DA TAUSAYINSA, AMFANARWARSA DA KUMA TALLAFAWARSA GA MUTANE, TO SHI NE WANNAN BAWAN ALLAH Prof. Ibrahim Maqari

Shi ne wanda idan ka tambayi makiyinsa akan wanne dalili yasa yake kinsa, idan zaka bashi kwanaki dubu, to bai iya zuwa maka da hujja guda kwakkwara face zallar hassada irin wacce Iblisa yayiwa ANNABI ADAMU (A.S).

YA IMAMU ALLAH YA KARA MAKA LAFIYA DA TSAWON KWANA SABODA MANZON ALLAH (SALLALLAHU ALAIHI WASSALLAM).

ALHAMDULILLAH.

Muhammad Usman Gashua

Address

Yarimaram
Potiskum
YARIMARAM

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rasuulun Ameeenu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Rasuulun Ameeenu:

Shortcuts

Share