Baitul Darastv

Baitul Darastv Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Baitul Darastv, Education, Gabas gwaram, Old Gwaram.

BAITUL DARASTV.tashace wadda aka kirkireta don iasar da sakon Allah subaha nahu wata ala dana anna binmu maidunbun daraja prophet Muhammad sallallahu alaihi wasallam tareda nasihohin ingantantun malam

09/11/2021

*DAGA CIKIN ADDU'OIN BARCI*

اَللَّهُمَّ رَبَّ السَّمَوَاتِ السَّبْعِ وَرَبَّ العَرْشِ الْعَظِيمِ، رَبَّنَا وَرَبَّ كُلِّ شَيْءٍ، فَالِقَ الْحَبِّ وَالنَّوَى، وَمُنزِلَ التَّوْرَاةِ وَاْلإِنْجِيلِ وَالْفُرْقَان، أَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّ كُلِّ شَيْءٍ أَنْتَ آخِذٌ بِنَاصِيَتِهِ. اَللَّهُمَّ أَنْتَ اْلأَوَّلُ فَلَيْسَ قَبْلَكَ شَيْءٌ، وَأَنْتَ اْلآخِرُ فَلَيْسَ بَعْدَكَ شَيْءٌ، وَأَنْتَ الظَّاهِرُ فَلَيْسَ فَوْقَكَ شَيْءٌ، وَأَنْتَ الْبَاطِنُ فَلَيْسَ دُونَكَ شَيْءٌ، اِقْضِ عَنَّا الدَّيْنَ وَأَغْنِنَا مِنَ الْفَقْرِ.

Allahumma Rabbas samawatis- sab’a', Wa Rabbal Arshil azeem, Rabbana warabba kulli shay’in, Faliqal habbi wannawa, wamunzilat Tawrati, wal Injeeli wal Furqan, A’udhu bika min sharri kulli shay'in Anta aakhidhun binaasiyatih. Allahumma Antal Awwalu, falaysa qablaka shay’un, Wa Antal Aakhiru Falaysa ba’daka shay'un, wa Antaz Zahiru Falaysa fawqaka shay’un, wa Antal Badinu, falaysa duunaka shay’un, Iqdi annad-dayna wa aghnina minal faqr.

Ya Allah! Ya Ubangijin sammai bakwai, Ubangijin Al’arshi Mai Girma, Ubangijinmu kuma Ubangijin komai, Mai tsaga kwayar tsiri da kwallon dabino, mai saukar da Attaura da Injila, da Alfurkan! Ina neman tsarinka daga sharrin komai wanda kai ne mai rike da makwarkwadarsa. Ya Allah! Kai ne na farko, babu wani abu kafinka, Kai ne na karshe, babu wani abu bayanka, Kai ne bayyananne, babu wani abu da yake sama da kai, Kai ne boyayye, babu wani abu da yake boyewa gare ka. Ka biya mana basuss**a, kuma ka wadatar da mu daga talauci.

•═════❀🏮❀═════•  ARBA'UNA   HADEETH•═════❀🏮❀═════•HADISI NA GOMA:An ruwaito daga Abu Hurairah RA Ya ce: Manzon Allah (SA...
30/10/2021

•═════❀🏮❀═════•
ARBA'UNA HADEETH
•═════❀🏮❀═════•

HADISI NA GOMA:

An ruwaito daga Abu Hurairah RA Ya ce: Manzon Allah (SAW) yace: "Lallai Allah Maɗaukakin Sarki tsarkakakke ne, kuma ba ya karɓa sai mai tsarki, kuma lallai Allah ya umarci muminai da abin da ya umarci Manzanni da shi, sai Allah ya ce: "Ya ku Manzanni ku ci daga halal, kuma ku yi aiki na gari". Kuma ya ce: "Ya ku wadanda s**a yi imaani ku ci daga tsarkakakkun abubuwan da mu ka azurta muku". Sa'annan sai ya ambaci wani mutum, yana tsawaita tafiya, mai gizo mai ƙura, ya na ɗaga hannayenshi zuwa sama: Ya Ubangiji, Ya Ubangiji, alhali abincinsa haram ne, kuma abin shansa ma haram ne, haka tufafinsa haram ne, kuma an ciyar da shi da haram, toh ta ya ya za a amsa masa!".

(Muslim ne ya ruwaitoshi)

•═════❀💠❀═════•

FA'IDODI DAGA HADEETHIN

⇨Kore wa Allah Maɗaukaki dukkan wata tawaya.

⇨A cikin ayyuka akwai waɗanda Allah ya ke karɓa, akwai kuma waɗanda Allah ba ya karɓansu.

⇨Girmama sha'anin halal, da nuna ɗaukakar matsayinsa a gurin Allah Maɗaukaki

⇨Nuna matsayin muminai in da Allah yayi musu umarni da irin abin da yayi ma Manzanni umarmi dashi

⇨Ana samun kusanci ga Allah ne da halal da aikin ƙwarai.

⇨Lallai haram yana katange musulmi daga rahamar Allah.

⇨Gashi dai wannan bawa ya tara abubuwa da dama waɗanda za su sanya a amsa addu'arsa, sai dai ga shi tsindum cikin haram, da ita ya ke mu'amala, ci, sha da tufa da sauransu.

⇨Rashin amsa addu'oinmu na daga munanan ayyukanmu. haka mu'amala da haram yana hana a karɓi aikin bawa.

⇨Daga cikin sharuddan addu'a: Musulmi ya zama na kirki na ƙwarai da kuma ci, sha ko mu'amala
•═════❀🏮❀═════•

Ka yada alkhairi(Share) ladanka zai yawaita in sha Allah https://www.facebook.com/Zaurandalibanilimi/ https://instagram.com/zaurandalibanilimii?igshid=emf6f90ssc24 https://twitter.com/Zaurandalibai?s=08 Domin magana damu👇

23/10/2021

💦YAWAITA YIN NAFILOLI

Rabi'ah bn Ka'ab Al'aslamiyy Allah ya qara yarda dashi ya kasance yana yiwa Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi hidima, har ma saboda kwadayin ganin dai ya kyautata ma Manzon SWA yana kwana bakin qofar gidan Manzon Allah (SAW) saboda in ya farka ya kawo masa ruwan alwala ko in zai buqaci wani abu shi sai yayi mishi.

Ranan sai Manzon Allah (SAW) yace da shi: "Tambayi/roqi(abin da kake so), sai ya ce: ina roqonka kasancewa da kai a Aljannah. (Manzon Allah SWA) ya ce: baka da wani roqon ban da wannan? yace eh, ba ni da wani roqo ban da wannan. Sai Manzon Allah (SAW) ya ce: " Toh ka taimakeni a kan kanka da yawan sujuda (yawan Sallah) [Muslim 489]

Haka hadisin Thaubaan (RA) lokaci da Ma'daan (RA) ya tambayeshi a kan aikin da zai shigar dashi Aljannah....ya ce: "Na tambayi Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi irin wannan tambayar sai ya amsa da cewa: "Na horeka da yawan sujuda, domin babu wata sujuda da za kayi face Allah ya daga darajarka da ita sa'annan a goge maka laifi/zunubi da ita.[ Muslim 488]

FA'IDOJI DAGA HADISAN:

⇨Rabi'ah (RA) duk da daman da Manzon Allah SAW ya bashi na ya roqi komai ya ke so bai roki komai cikin wannan duniya ba dan ya san mai qarewane, sai ya roki abu mafi tsada kuma tabbatacce, in zaka roki Allah toh rokeshi da babban masaki don Shi wadatacce ne Me kyauta da qari, falalolinSa yalwatattune.

Kamar yanda Manzon Allah SAW yace: In za ku roki Allah toh ku rokeshi Firdausul a'laa don shine mafi daukakan Aljannah, a samanta Al'arshin Allah yake, Kuma daga nan qoramun Aljannah suke gudanowa. [Bukhary :2790].

⇨Wanda yake neman irin wancan babban matsayi da Sahabi Rabi'ah RA ya nema toh sai ya dage da YAWAN NAFILOLI.

⇨Wanda ke neman kusanci da daukaka a gurin Allah kuma yake si a yita goge masa zunubai toh sai ya lizimci YAWAN NAFILOLI.

⇨Bawa ba zai gusheba yana kusantan Allah da NAFILOLI har sai Allah ya so shi.

⇨Ka ga karamci irin na Manzonmu tsira da amincin Allah su tabb

22/10/2021

*أذكار الصباح والمساء*

💠أعوذ بالله من الشيطان الرجيم {اللّهُ لاَ إِلَـهَ إِلاَّ هُوَ الْحَيُّ الْقَيُّومُ لاَ تَأْخُذُهُ سِنَةٌ وَلاَ نَوْمٌ لَّهُ مَا فِي السَّمَاوَاتِ وَمَا فِي الأَرْضِ مَن ذَا الَّذِي يَشْفَعُ عِنْدَهُ إِلاَّ بِإِذْنِهِ يَعْلَمُ مَا بَيْنَ أَيْدِيهِمْ وَمَا خَلْفَهُمْ وَلاَ يُحِيطُونَ بِشَيْءٍ مِّنْ عِلْمِهِ إِلاَّ بِمَا شَاء وَسِعَ كُرْسِيُّهُ السَّمَاوَاتِ وَالأَرْضَ وَلاَ يَؤُودُهُ حِفْظُهُمَا وَهُوَ الْعَلِيُّ الْعَظِيمُ}.

💠بسم الله الرحمن الرحيم {قُلْ هُوَ اللَّهُ أَحَدٌ* اللَّهُ الصَّمَدُ* لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُولَدْ* وَلَمْ يَكُن لَّهُ كُفُواً أَحَدٌ} بسم الله الرحمن الرحيم {قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ الْفَلَقِ* مِن شَرِّ مَا خَلَقَ* وَمِن شَرِّ غَاسِقٍ إِذَا وَقَبَ* وَمِن شَرِّ النَّفَّاثَاتِ فِي الْعُقَدِ* وَمِن شَرِّ حَاسِدٍ إِذَا حَسَدَ} بسم الله الرحمن الرحيم {قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ النَّاسِ* مَلِكِ النَّاسِ* إِلَهِ النَّاسِ *مِن شَرِّ الْوَسْوَاسِ الْخَنَّاسِ* الَّذِي يُوَسْوِسُ فِي صُدُورِ النَّاسِ* مِنَ الْجِنَّةِ وَالنَّاسِ}، (ثلاث مرات).

💠أصبحنا وأصبح الملك لله، والحمد لله، لا إله إلا الله وحده لا شريك له، له الملك وله الحمد وهو على كل شيء قدير، ربِّ أسألك خير ما في هذا اليوم وخير ما بعده، وأعوذ بك من شر ما في هذا اليوم وشر ما بعده ربِّ أعوذ بك من الكسل وسوء الكبر، ربَّ أعوذ بك من عذابٍ في النار وعذاب في القبر”، وإذا أمسي قال ذلك أيضًا: “أمسينا وأمسي الملك لله”.

💠اللهم بك أصبحنا وبك أمسينا، وبك نحيا وبك نموت وإليك النشور”، وإذا أمسى فليقل: “اللهم بك أمسينا، وبك أصبحنا، وبك نحيا وبك نموت، وإليك المصير”.

💠اللهم أنت ربي لا إله إلا أنت خَلَقتني وأنا عَبْدُك وأنا على عهدك ووعدك ما استطعت أعوذ بك من شر ما صنعت، أبوء لك بنعمتك علي وأبوء بذنبي فاغفر لي فإنه لا يغفر الذنوب إلا أنت”.

💠اللهم إني أصبحت أشهدك وأشهد حملة عرشك، وملائكتك وجميع خلقك، أنك أنت الله لا إله إلا أنت وحدك لا شريك لك، وأن محمداً عبدك ورسولك”، (أربع مرات).

💠اللهم ما أصبح بي من نعمة أو بأحد من خلقك فمنك وحدك لا شريك لك، فلك الحمد ولك الشكر”.

💠اللهم عافني في بَدَني، اللهم عافني في سمعي، اللهم عافني في بصري، لا إله إلا أنت، اللهم إني أعوذ بك من الكفر، والفقر، اللهم

21/10/2021

IRIN MATAR DA ZATA SHIGA WUTA KODA TANA SALLAH AKAN LOKACINTA
"""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""
1.Duk matarda taraba mijinta da kishiyarta kota hanyar asiri ko yaudara
2.Duk matarda taraba uba da dansa tahanyar asiri ko yaudara
3.Duk matar datayiwa kishiyarta asiri don a dauremata mahaifa donkartahaihu
4.Duk matar datayiwa kishiyarta asiri don karsusamu zaman lafiya da mijinta sai itakaday
5.Duk matar data mallake mijinta tahanyar asiri ko yaudara
6.Dukmatar data raba miji da matarsa don ya aureta
7.Dukmatar data yiwa kishiyarta asirin zuwan jinin haila idan mijinta yashigodakinta sai jini yana komawa dakin waccar shiienan
8.Dukmatar data raba mijinta da maifansa ta hanyar asiri ko yaudara
9.Dukmatar da sawa abokiyar zamanta cuta dontabar gidan kota hanuar asiri
10.Dukmatar data nemi saki awarn mijinta kuma baya cutarta

18/10/2021
10/10/2021

Wa Sulhul kairan haka Allah yace sulhu alkairine akan duk daukakan musulmain duniya

10/10/2021

Assalam

09/10/2021

*ZIKIRORIN SAFE DA YAMMA*

Yin sakaci da Azkar din safe da Yamma kamar yin sakaci ne ka bar wata ƙofa da sharri ko cutarwa za su iya isowa gareka!

Ki/Ka yi Azkar din ka kuwa???

💠Ayatul kursiyyu (1).
💠Qul huwaLLahu Ahad (3×).
💠Qul a'udhu bi Rabbil falaq (3×).
💠Qul a'udhu bi Rabbin naas (3×).

💠Asbahnaa wa asbahal mulku Lillah (Idan da yamma ne kuma: Amsainaa wa amsal mulku Lillah), walhamdu Lillahi, laa ilaaha illaLLahu wahdahu laa shareeka lahu, lahul mulku wa lahul hamdu, wahuwa alaa kulli shay'in k'adeer, Rabbi as'aluka khaira maa fi hazal yaumi wa khaira maa ba'adahu, wa a'udhu bika min sharri ma fi hazal yaumi wa sharri maa ba'adahu (da yamma kuma: Rabbi as'aluka khaira ma fi hazihil lailah wa khairi ma ba'adahu, wa a'udhu bika min sharri ma fi hazihil lailati wa sharri ma ba'adahu), Rabbi a'udhu bika minal kasal, wa suu'il kibar, Rabbi a'udhu bika min azabin fin naari, wa azabin fil ƙabar.

💠Allahumma bika asbahna wa bika amsainaa, wa bika nahyaa, wa bika namuutu wa ilaakan nushuur.
Idan kuma da Yamma ne:
Allahumma bika amsaina wa bika asbahnaa, wa bika nahyaa wabika namuutu wa ilaikal maseer.

💠Allahumma Anta Rabbiy laa ilaaha illa Anta, khalaƙtaniy wa ana abduka, wa ana alaa ahdika wa wa'dika mastaɗa'atu, a'udhu bika min sharri ma sana'atu, abuu'u laka bini'matika alayya, wa abuu'u bidhambiy fagfirliy fa'innahu laa yagfiruz dhunuba illa anta.

💠Allahumma inniy asbahtu (Idan kuma da yamma ne: Amsaitu) ushhiduka wa ushhidu hamalata Arshika, wa malaa'ikatika wa jamee'i khalƙika, annaka AntaLLaahu laa ilaaha illa Anta wahdaka laa shareeka laka, wa anna Muhammadan abduka wa rasuuluka.

💠Hasbiyallahu laa ilaaha illa huwa alaihi tawakkaltu wa huwa Rabbul Arshil azeem (Sau 7).

💠Allahumma inniy as'alukal afwa wal aafiyata fidduniya wal aakhirah, Allahumma inniy as'alukal afwa wal aafiyata fi deeniy wa dunyaya wa ahlee, wa maaliy, Allahummas-tur auraatiy, wa aamin rau'aatiy, Allahummah-fizniy min baini yadayya wa min khalfiy, wa an yameeniy, wa an shimaali

04/10/2021

Subscribe Al-Ishara TV

Address

Gabas Gwaram
Old Gwaram
LEARNGODLOVESBAD

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Baitul Darastv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Baitul Darastv:

Shortcuts

Share

Category